page 11

2K 162 44
                                    

💖KINA RAINA💖

By Sawwama A.
   

Page 11.


Zaune yake yana kara kallon hotunan da mutumin nan yayi musu a cikin system dinshi,he couldnt bring himself to delete it saboda hotunan sun yi kyau kaman wasu pre wedding pictures yanda ya zagaye hannunshi a cikinta ta bata rai da wanda yake mata magana a kunne tana sakin murmushi,da wanda ya dago lokacin da ya hango mutumin nayi musu hoto kenan a takaice dai hotunan sunyi kyau saving dinsu yayi a cikin system dinsa cikin folder din da yayi wa maimunatu in ya dauketa ya bata sani ba sai yazo ya saving.

Maimunatu ta damka amanan rayuwarta ga Marwan,he is her everything domin ita yanzu ji take bayan bautar Allah saboda shi take rayuwa yayi mata alkawarin ba zai taba kusantarta ba amma tayi masa alfarma daya ta barshi ko yaya ne ya dinga tabata,bata yi masa gardama ba cos itama tana jin dadin yanda yake yi mata she love his posessiveness over her duk lokacin da ya tabata jikinta burns with his touches(bai kone ba tukun in baku daina ba zai kone a jahannama) haka nan in ta tuno tsigar jikinta sai yayi ta tashi tun tana jin kunya har ta sake jikinta whenever he kisses her she responds back.

Now he choose what she wears tun wani rana da suka fita tare ta saka fitted gown da ya fitar mata da figure dinta sannan ta nada gyale a kanta groceries shopping suka je wani ya dinga binta da kallo ita bata ma sani ba tana ta zaban abinda suke buqata amma marwan na ankare dashi,sosai ya shaka amma bai ce komi ba ita dai ta ga yana wani ciccin magani,wayarsa ce tayi kara ya excusing kansa dan yaje ya ansa wayan.

Dan gefe yayi yana ansa wayan amma hankalinshi na kan miemie da guy din dake admiring mishi ita he was so close to her,kaman ance ya dauke kwayan idonsa dawowar da zai yi da idonsa yaga abinda ya kusan tarwatsa mishi kwakwalwa ass cheeck dinta guy din ya matsa da ya zo wucewa ta gefenta.

Kaman wanda yayi flying ganinshi kawai yayi gaban yaron janyo shi yayi ya flinging dinshi cikin shelves din dake gefensu bai barshi ba ya bishi yana punching fuskarsa kara maimunatu ta saka da ta dawo hayyacinta dan tun lokacingbda baturen ya grabbing duwawunta hankalinta ya tafi hutu wucin gadi dan ta san she is doomed in marwan ya gani shi yasa bata dauki action ba dan kar ta jawo hankalinshi bata san cewan it was too late ba.

Securities din wajen ne suka zo suka rabasu tare da damka su hannun hukuma maimunatu babu abinda take yi sai kuka haka ta shiga motan marwan ta bisu.

Statement suka bada marwan ya biya kudin asarar da yayiwa super market din,bayan yayi musu bayanin harassing girlfriend dinsa mutumin me suna molly yayi,tambayan maimunatu aka yi ko tana so ta pressing charges girgiza kai tayi tace "no,ni bana son komi just release my boyfriend." Kada kai police din yayi sannan yayi rubuce rubuce aka sake su.

Har lokacin marwan was in rage saboda da ya rufe ido babu abinda yake gani sai hannun baturen a jikin miemiensa sannan ta pressing charges tace ah ah,tsaki ya saka ya shiga motarsa hamdala yayi ganin ta bar key din a jiki ko kafin ta bude motar ta shiga ya figi abarsa ya tafi.

Kuka ta kuma fashewa tana tsaye a wajen she cant believe ya tafi ya barta a wajen nan ga purse dinta na cikin motar.

Tsaye tayi a wajen tana kuka fushi yake yi da ita kenan? Toh ita meye laifinta? Ita ta janyo hannun mutumin jikinta ita yanzu ya zata yi ina zata tafi gidanshi ko nata?

Wani kukan ta kuma fashewa dashi not knowing what to do kananan shekarunta yasa ta kasa tantance me zata yi ta barshi ya huce ne ko taje ta bashi hakuri.

Gunjin kukka take yi tare da yarfa hannunta na rasa abinyi tana tsoron komawa gidanta ta barshu kar yaji haushi ta share shi ya zama ta kara yin wani laifin,sannan tana tsoron zuwa kusa dashi dan yanayinsa ya bata tsoro bata taba ganinsa a irin wannan yanayin ba gaba daya ya sauya mata.

Wayarta ta dago tana kallon time,map ta bude taga anguwan da take zuwa gidanshi babu nisa,a hankali ta fara tafiya tana yi tana goge hawayen idanunta.

Marwan kam yana isa gidansa fadawa yayi kan kujera yana mayar da numfashi jikinsa har rawa yake yi saboda bacin rai tashi yayi yana sintiri tare da mayar da numfashi kifa kansa yayi a jikin bango saboda yanda yaji yana sara mishi naushi ya kaiwa frame din dake gefenshi a jikin bangon sai da glass dinsa ya fashe ya tsaga mishi hannu,bude kofa yaji kamar wata barauniya haka ta shigo.

A hankali ta karasa kusa dashi ganin hannunsa na digar da jini,kokari kamo hannun tayi ya janye "babe pls i am sorry?" Ta fada muryanta na rawa.

Kallonta ya dan yi yace "sorry? Sorry for? U let that asshole touched you and refused to press charges yanzu kizo kina ce min sorry? Kinyi shawara before saying No? You know damn well you belong to me u are my very own property,a jerk touched you and u think i will be okey with it? He was mentally stripping you and you were there swinging ur hips more." Ya karasa maganan cikin karaji.

Cikin kuka tace "ya salaam baby...ni....ni.... Ban....ban.... San yana kallona.....ba....fa!"

"The fuck you dont know!" Ya buga mata tsawa tare da wucewa cikin bedroom dinshi durkusawa tayi a wajen tana kuka ta kai fifteen minutes zauna wajen tana kuka da kyar ta ja jikinta zuwa bakin kofan cike da tsoron abinda zai biyo baya ta fara knocking kofan a hankali tana rokansa "baby pls ka bude kofan you are bleeding pls ka bude ka sa magani baby i am so sorry." Tana yi tana kuka ita damuwarta ciwo da yaji a hannjnta bata taba sanin haka yake da zafin rai ba sai yau.

"Baby dan Allah mana pls kayi hakuri pls open up i am sorry,baby pls let me explain." Yanking kofan yayi ya fito kaman wani zaki sai da ta tsorata ta dan ja baya kallonta yayi yace "now explain...."

KINA RAINAWhere stories live. Discover now