page 10

2.1K 157 39
                                    

💖KINA RAINA💖

By Sawwama A.
   

Wattpad @sawwama14




Page 10.




Baki bude maimunatu ta bi su da kallo marwan da iya karfinsa yake gudu dan ya cimma mutumin nan shima mutumin ba wai sanya yayi ba gudun tsira daban yake da na kamu ganin da yayi tabbas in bai yi da gaske ba marwan na iya kamashi kuma in ya kamashi ya san ba zai danganta shi da ko ina ba sai hannun jami'an tsaro ya sashi cire cameran dake wuyanshi ya wurgar dan ya san in har ya samu hotunan yana iya kyalesa duk da ya san zai so ya san wanda ya aiko shi.

Shi kam marwan ko da ya wurgar da cameran bai hanashi bin shi dan ko ta kan cameran bai yi ba sai da yaga ya hau bike din shi ya tsere tukun ya slow down yana mai da numfashi.

Komawa baya yayi ya dau cameran yana tsaye ya kunna girgiza kai yayi ganin hotunan da cameran yake dauke dashi koma waye ya tura wannan mutumin yana neman hanyan tozarta maimunatu ne kuma zai komi dan yaga hakan bai faru ba da taimakon Allah zai daukaka rayuwarta zai mai da rayuwarta abin kwaikwayo.

Ganin tana tahowa inda yake ya sa ya kashe cameran kallonshi tayi fuskarta dauke da alaman tambaya murmushi yayi tare da jan kumatunta ya daga camera din tare da ce mata "ya dauke min wannan ne tun kwanaki nake nemanshi." Murmushi tayi tare da girgiza kai tace "shine kuka zuba wannan uban gudun kaman wanda ya dauke maka mata ko y'a." Dariya ya kyalkyace da yana nuna ta yace "kin ganki ko? Kema kin iya magana in ya dauke min mata ko ya ai harbe shi zan yi." Tabe baki tayi ba tare da tace komi ba.

Numfashi ya ja ya fesar sannan yace "am i forgiven?" Kau da kai gefe tana motsi da bakinta amma ba tace komi ba kallon idonta da ta saukar da eyelids din ta tana kyafkyaftawa yayi yace uhumm?" Gyada kai tayi muryanta na rawa tace "yes but promise me u wont repeat that." Hannunsa ya hade waje daya yace "i cant promise that but ba zan taba yin abinda baki so the only thing i can promise is i will never take ur virginity outside wedluck." Ya fada out of breath praying Allah ya bashi ikon cika wannan alkawarin da ya dauka.

Kau da kai tayi cike da kunya tana kara sussunkuyar da kai shi wannan mutumin me ya sa bashi da kunya ne? Katse mata tunani yayi da kinji? Gyada kai kawai tayi tana adduan Allah ya sa bata making mistake ba tana son marwan shi yasa take yi mishi uzuri who will ever thought wai ita maimunatu ne take bari wani namiji na taba ta haka so intimately Rabbi ka yafe min ta fada a zuciyarta.

Ajiyar zuciyabya sauke yace "thank you love." Bata ce komi ba sai kara kasa da tayi da kanta  dan bata rai yayi ya sa hannu ya dago  habbanta har lokacin bata iya hada ido dashi ba  "why are you not smiling? Baki yafe min bane? Ko kin dai na so na ne?"

Girgiza kai tayi dan shagwabe fuska yi yace"ummhnmh ni dai smile and talk to me." Dan murmushi tayi tana boye fuskanta saboda yanda yayin ya bata dariya sosai sai kace wani baby

Murmushi yayi dan dama ya san haka zai bata dariya a hankali yace "maimunatu i love you!" Tafukan hannunta ta saka ta rufe idonta dan waiwaigawa yayi sannan ya saka hannunsa ya banbare hannunta daga fuskanta.

Sadar da kai kasa tayi dan wani irin kunyanshi ne ya lullubeta duk ta kasa sakewa shi kuma ganin haka ya fara takalanta yana tsokananta he didnt press na cewan sai ya kara jin kalman so a bakinta ba dan ya san ko zai mutu da kyar ta iya fada mishi hakan a gabanshi sai dai a wayar.

"Bullshit!" Ta fada da karfi tare da wurgi da glass cup din hannunta tana huci dan kara matsawa gefe mutumin yayi yana gyara zaman glasses din shi." Cikin harshen turanci yace "nayi iya kan kokarina dan ganin na tsere mishi amma hakan bai yi ba sai da ya kwace hotunan ni kuma ganin zan iya shiga matsala ya sa na gudu na bar mishi hotunan."

Rintse ido tayi ta daga hannunta cike da takaici tace "ya isheni haka! Ban son jin wata kalma daga bakinka dan duk abinda zai fito daga bakinka bana murna dashi ka dauki kudinka ka bani waje i dont need you anymore."

Da sauri ya dau envelope din ya nufi hanyar fita har ya kai kofa yana shirin murdaa handle tace "wait!" Dakatawa yayi tare da juyowa yace "yes?" Murmushi ya gani kwance a fuskarta kaman ba ita ce ta gama huci yanzu ba kujera ta nuna mishi alaman ya zauna kallonta yayi ya kalli kujeran ya sani this woman can be very evil dan ya lura babu alamun imani a tattare da ita.

Zama yayi cikin dardar itama waje ta samu ta zauna tare da crossing legs dinta tace "can you hack her phone?" Dan jim yayi kafin yace "i can't but i have a frnd who can." Murmushi ta kara yi tare da fadin great.

Gyara zama yayi yace "if i may talk,hacking her phone is very risking cos ana iya tracing why not hack her social media acct?"  Shiru kadan tayi ta dora yatsanta daya kan habanta tana tunani tace "eh hakan ma is a good idea hacking her social media accts matsalar shine yarinyan kidahuma ce but i will see what i can do about it, i will be leaving tonight but we will keep in touch." Gyada kai yayi tare da mikewa tsaye godia yayi mata sannan ya sa kai ya fita.

Hannunta biyu ta harde sannan ta saka a kasan habbanta tana murmushi "maimunatu daddy's girl in love hahaah lallai love at this tender age? Mmmm yanda baki barni na ji dadin love life dina ba kema ba zaki ji dadin naki ba its soon gonna end zan jefi tsuntsu biyu da dutse daya zan rabaki da mahaifinki da shi masoyin naki i cant believe wai maimunatu is havig PDA how i will love to see those picturea mtswww i wish kaima zan san ko kai waye siriki na hhhh mmm maimunatu i will ruin so very soon........

KINA RAINAWhere stories live. Discover now