_YA ZANYI.?_
_FARIN CIKIN ƳATA SHI NE BURINA_By.
_Usaeenah b. Abubakar_
_(Mrs Abubakar)_🅿3️⃣7️⃣
Alhaji Tahir shine asalin mahaifin Fauwass, Samira wace aka fi sani da Sara, y'ace a wajen Alhaji tahir mahaifin fauwass, domin d'iyar kanin shice wanda Allah yayi masa rasuwa tun shekarun baya, Tahiri ya daukota har zuwa girman ta, hajiya Sauwaiba itace mahaifiyar fauwas, ko wanne bangare suna da kud'i sosai, Sara tana bala'in k'aunar Fauwas kamar me, kullum burinta ya zaayi su kulla halak'a dashi, Fauwas dan gatane na bugawa a jarida duk wani abu da zaiyi ko zai dauko magana mahaifinsa ko hajiya sune suke tsaya mai, sam bashi da kirki in wani abu ya hadaku, duk duniya ba wanda ya tsana sama da Sara domin gani yake ta tare mai wani bangare na jin dadi zamanta a gidan su, ita kuma kullum kaunar shi take, gaba dayan su suna da ilimi sosai na boko da na arab'ik, Fauwas ba mazinaci bane amma dan shafe-shafen nan yanayi su da yam mata shi, masu ji da kansu...
Kamar yanda aladar gidan take duk daren duniya da zaikai a wajen zasu zauna su jirashi har sai ya shigo, to yau ma hakace ta kasance cike da shegiyar izzar shi ya shigo, bai ko kalli inda suke ba ya wuce, gani haka yasa Sara saurin daukar ruwa me sanyi ta bishi da shi dakin sa, bata nemi izzini ba kawai ta affka cikin daki, " Ya Fauzz!! sannu da..." Maganarce ta makyali ganin shi tak ba kaya, ya waigo zuciyarshi na k'ona a hankali ya tako har gabanta duk da bai rufa komai a jikinsa ba, cike da zafin rai yace" y'ar iska uwar som maza shigo ciki kiga abinda kike so tunda uwarki bata koya miki sallama da neman izzinba kamar gidan ubanki!.." Yana rufe bakin shi ya kwasheta da mari me mutukar shiga jiki, idanunta kam akan abar shi jin saukar marin da yayi mata yasa ta sake shiga firgici fiyye da wanda take ciki, domin har ga Allah bata tab'a gani tsirareci wani ba in ba yau ba, shi yasa ma idanunta suka k'ame...
Tayi saurin yin kasa da kanta tana murza yantsun hannunta zuciyarta da kirjinta na bugawa, mumunan furucin da ya saba gaya mata yau ma ya maimaita mata da babbar murya" Ballagaza kawai sauran maza, zaki fice ko sai na goge miki hadda yanzu? ni ba irin mazan da kike bi bane yarinyar.."
Cikin rawar jiki ta wuce da sauri, shiko bayi ya fad'a domin gyara jikinsa yana yi yana tsine mata albarka da Allah ya isa gane shi da tayi, kuma sai ya rama domin shi baa cin bashinsa..
Washe gari...
Yau ta kama lahadi yana da zuwa wani chasu da zaayi na abokin sa Hamza, tun safe yasa kai ya fice ko wanne da yam matan sa, wajen banda watsiwa da lalata ba abinda suke, Fauwas yana da gefe tare da wasu manya manyan mata, wanda daya a cikin su ma zata iya girman sa, shafa suke tamkar sun samu wani mad'i, shiko yayi lummi akan dogowar kujera, wata matashi ce ta matsu inda suke hannunta dauke da gilasa cup, cikin yauk'i da yaudara ta daure mai cop din a baki, bai bude idanun shi ba illa kurb'a da ya fara...
Hakan yayi dai-dai da shigowar Asiyya kitchen ta dauki kunninta domin sha...
Me karatu in fatan baku manta ba yanzu labarin namu zai daura...Mutumin da yake tsoratar da Asiya ba kowa ba ne illa Alhaji salisu, amma shi a ranar baizo inda take ba domin sunyi tafiya da sauddat ya dawo akan gab'a kuma babban yaron shi bashi da lafiya, tabbas shi ya saka mata kwaya a cikin kunnu domin mugun nufin sa, amma sai Allah yayi bashi da rabo a jikinta...
Kwayar da tasaka mai ta fara aiki, cikin k'ank'anin lokaci ya birkice, gaba daya ji yayi babu abinda yake so sama da ya kasance da mace, ya ture matan nan yana dafe bango, abarsa na harbin iska ba wanda ya kula dashi har ya fice a hol din gaba d'aya, baiyi wata dogowar tafiya ba ya sauka a gida, shi a idanun shi gidansu yake gani amma zahiri gidan su Asiyya ya shigo, gaba daya tsarin gidan iri daya ne da nasu babu wani banbanci, tamkar mutun guda ne yayi ginin...

YOU ARE READING
YA ZANYI farin cikin yata shine burina
Short Storylabari ne me tab'a zuciya hadi da cakwakiya me zafi