Assalamu Alaikum waramatullahi wabarakatuhu, ina mai matuƙar baku haƙuri akan rashin cigaba da posting ɗin littafin Muhammad Alee saboda wani dalilina, mutane da dama sunmin ƙorafin banason yin typing ko kaɗan wasu ma har sun cire ran da bazan cigaba da littafin ba, a'a ba haka bane da yardar Allah insha Allahu zan cigaba da kawo muku littafin Muhammad Alee tare da sabon salo mai ɗauke hankalin readers, Alhmdllh abunda ke hananin yin typing ɗin ya kau, na haihu ranar Friday insha Allahu suna, da zaran na gama kintsawa zan cigaba da littafin da yardar Allah, ku sani Mum Irfaan na matuƙar alfahari daku, Alhandulillah tunda Allah ya saukeni lafiya kuma ina cikin ƙoshin lafiya, na samu Baby girl Fatima ana kiranta da Binafa,nagode nice taku har kullum Mum Irfaan
YOU ARE READING
MUHAMMAD ALEE
Actionko wani bawa da irin tashi jarabawar, akwai ɗan ta'addan da yana ta'addanci amma ko kaɗan bada son ranshi yake aikata hakan ba, tayaya al'umma zasu fahimci hakan?, tayaya al'umma zasu gane cewar baison ta'addanci?, kudai ku cigaba da bibiyata na sab...