DANDANO

341 25 3
                                    

🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻
               (GIDAN AURENA)

STORY AND WRITTEN BY

GIMBIYA AYSHU 💞💞💞

Kamar yanda na fara littafin nan lafiya ya Allah ka bani ikon gama shi lafiya.

Duk wance taga labarin nan yayi kamanceceniya da nata toh tayi hakuri,ban rubuta shi dan bata ma wata ko wani ba,a'a na rubuta shi ne dan fadakarwa da kuna jan hankali da gyara,Allah ka bamu ikon isar da sakon da muke da niyyar yi Ameeen.

IN THE NAME OF ALLAH THE MOST BENEFICIENT THE MOST MERCIFUL.


                      ***BOOK 1***
                   ***FREE BOOK ***


DANDANO DANDANO DANDANO!!!!.....

Labari ne akan budurwar da take tsananin nuna wa saurayin ta so har ya kai su ga Aure.

Tun kafin suyi Aure bai da karfi sossai,ta kasance tana aiki,tana kashe mishi kudi sossai,komi ya tanbaya tana bashi amman banda zubar da mutuncin ta,bata taɓa ganin laifin shi komi yayi dai-dai ne a wurin ta.

Bayan sunyi Aure matsala ta zama matsala,ya zamto harta aikin da take ta bari saboda tsabar matsala..............................

Masu karatu ku biyo NI a cikin wannan littafin mai suna MATSALAR GIDAN MIJI dan ganin yanda za'a kaya tsakanin wa'innan ma'auratan.

BY GIMBIYA AYSHU 💞💞💞.

🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(GIDAN AURENA) BOOK 1.Where stories live. Discover now