As salamu Alaikum readers, kuyi hak'uri da rashin jina kwana biyu mamana ne bata da lafiya yanzu haka muna asibiti an kwantar da mu, Please ku sata a Addu'a Allah ya bata lafiya. Da taji sauki zaku jini insha Allah.
KAMU SEDANG MEMBACA
BABBAN GORO
RomansaNOT EDITED ⚠️ "Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan" Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace "Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da g...
