Page 58

5.9K 315 64
                                    

Zuhraa❤❤
(The flower)

By: fateemah muhammad gurin
('Yar mutan Adamawa)

Wattpad: muhdfatimagurin

بسم الله الرحمن الرحيم

~~~sadaukarwa ga duk makarancin wannan littafin na zuhraa, especially
Wattpadians and for the support and care I really appreciate much love ❤️ ❤️ ~~~~

Page 58

Last page

Kwanan su biyu a yola suka fara shirye shiryen komawa kd se da ta zaga dangi tayi wa kowa sallama da taje gidan Aida kamar kar su rabu, sunje sun yiwa su Abbie sallama nasiha sossai suka musu me ratsa jiki cikin sanyin jiki yaran Aliyu suka kaisu airport su kuma zasu tafi da mota washe gari, yana rungume da Aryan ita kuma tana rike da Adyan suka shige jirgi suna hiransu na masoya masu tsantsar son juna.........

Mintuna kad'an ya kawo su kaduna ogan Aliyu ya turo motoci aka zo aka d'auke su daga airport zuwa jaaji, gidansu a gyare tsab Allah ya taimake ta ba se ta sha wahalan gyara ba, tun a hanya Aliyu ya bada umarnin ayi musu ordern abinci so abinci kawai suka ci suka yi wanka tare da kwanciya bacci.........

Washegari da wuri ta tashi kasancewar Aliyu ze fita aiki bayan ta gyara gida tayi breakfast wanka taje tayi ta shirya cikin atampa riga da siket d'akinshi ta nufa ta fara jan yatsunshi a hankali qin tashi yayi ta koma kanshi ta fara shafa fuskan shi tana jan karan hancinshi.........

Bata yi aune ba taji ya jata jikinshi ya rungume murmushi tayi tare da d'ago kai tana kallonshi yana lumshe ido a hankali da alamun baccin be ishe shi ba shafa gemunshi tayi ta ce "baby ka tashi haka zaka makara fa?" A wuyanta ya 'boye fuskanshi yana cewa "uhm uhm" ta sake cewa "plz mana tashi ka kalli time" bud'e ido yayi ya d'aura akan katon agogon dake manne a bangon d'akin zaro ido yayi ganin 7:30.........

Mikewa yayi da ita a jikinshi yace "Allah sweetheart kina shagwa'ba ni da fa ban saba makara ba" murmushi tayi ta fara cire mishi kayan baccin dake jikinshi se da ya saura daga shi se boxers tukun ta mika mishi towel har kofan toilet ta raka shi tukun ta juyo Sharp sharp ta gyara d'akin tare da sa turaren wuta, ta san monday complete uniform yake sawa so ta fitar mishi tare da feshe su da perfume.........

Tana gamawa yana fitowa ta kar'bi towel d'in ta goge mishi jiki tare da shafa mishi mai ta taimaka mishi ya sa kaya ta ja shi zuwa dining ta gama had'a mishi komai a natse ya fara cin abinci a hankali tace "ni kam ya akayi da mahaifin Ayush ne?" Ta san this not the right time da ya kamata ta tambaye shi but she has to in ya dawo ma ya gaji gashi tana son taji kafin su samu lokacin kansu su ya su se sunday...........

Murmushi yayi yace "an yanke mishi hukuncin zaman hidan horo na rai da rai tare da azaba me tsanani da se ya gwammaci mutuwarshi, and matarshi an mallaka mata duk dukiyarshi tare da bata gida aka fitar da ita daga cikin barrack tare da banning duk wani family d'insu a aikin soja".........

Zaro ido zuhraa tayi tausayinsu na kama ta, ace duk girma da arzikinka ka kare a haka ko da shike yayi ajalin mutane fiye da goma hakkin rai ke bibiyarshi, yana gama breakfast ta raka shi ya ma yaranshi sallama tukun ta kaishi har bakin kofan kasa tana mishi adu'ar sa'a da dawowa lafiya..........

5 years leap

"Ammmmaaah" dafe kai zuhraa tayi ta mike tare da saukowa kasa a hankali take tafiya cikin isa da kasaita ta kara girma tayi wani irin kyau English wears ne a jikinta wando jeans baki da pink T-shirt kanta a tsefe ta parker shi gefe yana lilo..........

Zuhraa❤❤Onde histórias criam vida. Descubra agora