Page 3

4.7K 262 3
                                    

Zuhraa❤❤
          (The flower)

By: fateemah muhammad gurin
('Yar mutan Adamawa)

Wattpad: muhdfatimagurin








بسم الله الرحمن الرحيم







Page 3

Zuhra na fita gida ta shiga gidan su shatu ta samu har ta shirya suka fito suka kama hanyar islamiya karfe shida na yamma suka tashi suna cikin tafiya suna hira se ga wani saurayi da abokanshi irin 'yan iskan garinan ne suka fado gaban su zuhra budan bakin saurayin se yace masoyiyata ya kike yana fada yana matsowa kaman ze shige jikinta da sauri zuhra ta matsa baya tare da cewa ibi min kam ko wadi a wala nana hala miwi a worta hala'am ko wadi awala fahma mi yida ma(ibi wai nikam me yasa baka jin maganane nace ka fita harkana me yasa baka ganewa be banasonka) wadda aka kira da ibi yayi dariya irinna 'yan iska suka tafa da abokannan shi yace ai ko innarki baza ta ci kudi na a banza ta hanani ke ba don wallahi ko kina so ko bakya so se kin aureni nan take hawaye ya fara zuba a Idon zuhra da sauri ta gifta shi zata wuce yayi saurin riko hannunta tana juyowa ta zabga mishi Mari tayi gaba abokanshi zasu bita yayi saurin daga musu hannu yana murmushin mugunta tare da shafa inda ta mareshi suna wucewa ta fara kuka tana fadin ni kam shatu ban zo da sa'a a rayuwata ba yanzu dan Allah wai inna karban kudin ibi take tare da kwadaita mishi aurena ni kam na shiga uku waye be san ibi dan iska bane shaye shaye, neman mata, fashi duk fa yanayi ta karasa da matsanancin kuka shatu ma hawaye take yi tare da cewa in shaa Allahu kawata bazaki auri ibi ba koda kuwa inna ta ci kudin shi nasan baffa baze bada aurenki ga ibi ba ki kwantar da hankalinki ki dena kuka haka plz se a sannan hankalin zuhra yadan kwanta suka dan taba hira kafin suka karasa gida kowa ya shige gidansu Salamu alaikum zuhra tayi sallama ta shiga ba wadda ya amsa ta inna na kwance akan taburma yayinda jainabu na zaune gefenta tana cin tuwo a hankali ta karaso ta tsugunna tace inna mi warti(inna na dawo) innar tace ai na ganki sarauniyar munafukai mikewa tayi dama bata yi tunanin samun amsa me dadi ba ta kalli jainabu ta ce hey ko wadi a yahai islamiya hande(me yasa bakije islamiya ba yau) harara jainabun ta zabga mata tare da cewa ko yali ma(ina ruwanki) tare da murguda baki inna ma harara ta zabga mata da sauri ta shige daki ta cire uniform dinta ta fito tayi alwala tayi sallan magariba ta kara fitowa ta je bakin murhu dan gurin ne ake ajiye mata abinci wani busheshen tuwo ne be wuce loma biyar ba da miya dan kadan a gefe haka ta dauka tana ci tana hawaye don ba yadda zatayi in bata ci ba sede ta kwana da yunwa tana gama ci taje ta sha ruwa tayi sallahn isha ta kwanta.

%%%%%%%%%%%%%%

Wasu narka narkan motocine masu numfashi tare da sojoji bila adadin naga suna zabga gudu akan high way dake jimeta sun nufi hanyar modibbo Adama international airport dake nan cikin yola da sauri nabi bayansu dan daukan rahoto, A hankali jirgin yayi landing aka sauko da matakalar mutane suka fara saukowa a hankali subhanallahi shine abunda na furta da naga passenger na uku na saukowa wani haddadden guy ne azabbabe naga yana saukowa baze wuce 29-30 yrs ba fari ne me surkin ja dogo ne sossai yana da faffadan kirgi idonshi sanye yake da bakin glass da ba'a ganin kwayar Idon hancin shi dogo ne sossai yana da very cute lips red color se tsotson bakin yake kaman me shan sweet yana jan iska kaman haka yanayinshi yake sanye yake da kakin sojoji yayi mugun yi mishi kyau ya nade hannun rigan zuwa dantsenshi yana rataye da school bag irinna sojoji a bayanshi A. A RIBADU kenan yana karasa saukowa naga ya nufi gurin motocinnan yana tafiya cikin kasaita su kuma sojojin sun kame guri Guda wata yarinya ce da bata wuce 10 years ba ta fito daga daya daga cikin motoncin da gudu taje ta rungumeshi murmushi yayi na gefen baki tare da cire gilashin idonshi Damn!!! Innalillahi gayen ya hadu idonshi dana gani ne ya tabbatarmin half case ne shi sparkling blue eyes ne dashi me shegen kyau da yayi murmushinan kuma wani dimple ne ya lotsa a gefen kumatunshi na dama, cikin kasaita ya bude baki tare da cewa nassreen me haka ai se ki karya ni ya fada da deep masculine voice dinshi yarinyar da aka kira nasreen tayi murmushi tare da cewa welcome home bruh be kara magana ba yaja hannunta zuwa mota aka bude musu suka shiga motocin suka bar airport din da azabbabben gudu alamun sun saba da kayansu, seda suka iso dai-dai junction na AT unit dake jimeta sannan suka dau hanyar G R A wani haddadden estate naga sun shiga a samanshi an rubuta RIBADU ESTATE suna karasa parking Aliyu Ahmad ribadu tare da sisternshi nasreen Ahmad ribadu suka sauko daga motan suna tafiya cikin isa da kasaita suka shiga wing na dama wadda shine na mahaifinsu ENGINEER AHMAD ABUBAKAR RIBADU suna shiga parlorn wata farar mata photocopy din Aliyu ba abunda ya bar mata daga gani mahaifiyar shi ce hajiya saudah isma'il sudaiz ta tashi da fara'ar ta ta tare shi tayi hugging dinshi tare da cewa welcome home son yace thanks Ammie lemme go and fresh up inje inga maami I missed her so much be kara magana ba ya wuce site dinshi wani haddadden parlor ya shiga da kwatantashima bata lokaci ne da dakuna biyu na hannun daman ya shiga koman shi fari ne ya tube kaya tare da daura farin towel ya shige toilet befi 10mins ba ya fito ya fara shafa mai da kalailaye jiki kaman mace ya pesa turaruka ya fito ya nufi left wing na AMBASSADOR MUHAMMAD ABUBAKAR RIBADU.
Ku biyoni don jin suwaye waddannan familyn.....

Zuhraa❤❤Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang