Part one

201 13 1
                                    

Typing~~~~📱

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)

   🌼 *Saboda* *duniya* 🌃

Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗

07051376476

Nafeesa A Guga @ wattpad

*bismillahir rahman  rahim*
Page 1️⃣ - 2️⃣
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

A hankali motar ta gama parking cikin yan second ta bude back seat ta fito... Tana daga wa drivern hannu kafin ta nufi entrance din gidan
   Cikin natsuwa take tafiya tana sanye cikin pink hijab dogo bai kai har kasa ba dan Ana ganin black rover jeans din take jikin ta kafar ta sanye da toms shima baki ta goya wata black school bag ta mata daka ganta kasan daga sch ta dawo
A shekaru zata wuce 17 amma bata kai 18 ba kyakkyawa ce ajin farko dogowa ce mai cikar halitta duk da bata da jiki amma komai nata a cike yake tana da kyawun fuska wanda baxaka mata kallo daya ka dauke kai fara ce irn farin mu dae na yan Nigeria mai daukar hankali... 😌😍
A kofar da xata sada ta da main parlor na gidan taci karo da mufeeda ita kuma xata fito.. Wani wawan kallo mufeeda ta rinka jifar ta dashi kafin taja tsaki... Ita kau *KHADIJA* ko kallon inda take bata yi ba tayi shige warta
   A main parlor din ta iske dukkan ilahirin gidan kadan ne basa nan daga Abba sae babban yayansu yaya Auwal sae saddiqa, farida sae mufeeda da ta fita yanxu amma bnda su kowa na nan kamaga matan Abban ta, hajiya Abida da hajiya jamila  sae yaransu Raliya, salima da Aneesa....
Ko kallon inda suke batayi ba tayi hanyar dakin ta  cikin tsawa hajiya jamila tace "ke dan uwarki baki ga mutane bane daxaki wuce mu anan ko gaisar da mu baxakiyi ba yau naga ja'ira... " hajiya Abida tace "bar shigiya mai halin bnx an daure mata gindi bata ganin kowa da gashi a gidan nan yar kaxa kaxa kawae.. " Raliya tayi tsaki kafin ta dubi mahaifiyar ta hajiya jamila tace "wlh mama yarinyar nan duk Abba da yaya Auwal ne suka ja take abinda taga dama a gidan nan inbanda rainin hankali duk nan ciki wane sa'an ta dazata tsallake mu ko gaisuwa babu..
Hajiya jamila tayi kwafa xuciyar ta cike da tsanar khadija...
Khadija kam tuni ta shige dakinta batare da tabi ta kansu ba dan ita bata da lokacin haukansu .  tana shiga ta fada kan bed dinta ko takalmi bata cire ba bare hijab da jaka  ta dan lumshe idanun ta masu cikar eye lashes tana sauke numfashi a hankali ta dan jima a haka kafin ta tashi zaune tacire hijab da jakar snn ta fara cire toms din kafar ta
Mikewa tayi ta fara rage kayan jikin ta ta sanya towel snn ta nufi toilet bata jima ba tafito ta zauna gaban mirror ta shafe jikinta da mai tare da feshe jikin ta da turare..
Cikin wata farar rigar shan iska ta da wando 3qauter  tayi parking bakin gashin kanta mai yawa da tsawo ga laushi da santsi...  tana gamawa wayar ta dake cikin jaka ta dauki kara...
murmushi tayi wanda har saida dimple😍 dinta ya lotsa ganin ya auwal ne ya kirata tayi picking tana karawa a kunne kafin tayi sallam cikin muryar ta mai sanyi..
"Assalamu alaikum yaya na" daga daya bangaren yace "Wa'alaikassalam my sisi how you"
"Fne yaya na ina yini" "lpy qlw sisi na ya school" "Alhmdllh ynx ma na dawo" yace "good sisi have you eaten" ta girgixa masa kai kamar yana kallon ta "no yaya i just taken my bath now" "ok ynx kije kici abinci.. Ina farida" " bata dawo ba she's having evening lecture" "ok bari na barki go and get something to eat kici abu mai nauyi fa" "ok ya ya yaushe xaka dawo nayi missn dinka" tafada tana marairaicewa "kar ki damu na kusa dawowa hope dai babu wanda ya bata maki?"
Tabe baki tayi kafin tace "no" "yauwa and karki kula kowa nima na kusa dawowa" a hankali tace "ok" kafin ya mata sallama ..
Ta aje wayar snn tayi sallah  bayan ta idar ta nufi main parlor din wnn karon salima da Raliya kawae ta iske a parlorn ta nufi kitchen ta nufa batare da tace dasu kala ba bata jima ba ta fito da plate din abinci ta nufi fridge ta dauki ruwa da fresh yo ta nufi dakin ta yayinda su salima suka raka ta da harara salima tace "yarinya ba kowa ba sae shegen ji da kai"  Raliya tace  "bar shegiya mai jinin hauka kawae"
Khadija na komawa na tafara cin abincin ta kadan taci tasha ruwa ta janyo wayar ta ta juna a chargy ta ta kwanta cikin kujera rike da wayar tana chart tana shan fresh yo dinta a haka har bacci ya dauke ta.. Kirane ya shigo wayar ta tayi firgit ta farka.. Tare daga wayar ta kara a kunne daga can bangaren fadila tace "dalla malama tashi ki kashe data din dan nasan baccin harya dauke ki" tsaki khadija tayi kafin tace "keni karki fasa min dodon kunne" dariya fadila tayi snn tace "yarinya dama ki manta kiyi ta bacci ki manta kiki assignment kita raba idanu kamar yanda nayi last week" "hhh lallai sai kace wata ke nide dallah ki kyaleni nayi bacci kafin farida ta dawo ta hana ni sakat dan yaune kadae nake riganta dawowa nasamu bacci next week kuma nasan wnn fitinan niyar xata zo su taru su saka min headache" wani ihu fadila tayi wanda har saeda khadija ta kauda wayar tana murmushi
Fadila tace "kar kice mun Husna xata xo" khadija tayi tsaki kafin tayi hanging call din tana murmushi...
Tashi tayi ta koma saman gadon ta kwanta bayan ta kashe data din tare da saka wayar a silent...
Tana cikin bacci taji ana jan babban yatsan kafar ta.. A hankali ta bude idanun ta kafin ta kai duban ta inda farida take ...khadija ta harare ta "yes what?" Farida tace "uhm ni tashi dallah tundaxu sae bacci kk gashi magrib tayi have you eaten" farida ta karashe maganar tana kallon ta... Kafin khadija tace wani abu sun muryar hajiya jamila a bayansu da ta tsaya bakin kofa tana magana "uban me ye ruwanki shishshigi ina ruwan ki idan taci ko bata ci ba ni na rasa inda kika samo wnn halin danni duk cikin yarana ke kika fita zakka  kina da asalinki da komai amma ki rinka shige ma wacce bata dashi kuma masu jinin hauka" kamar farida xatayi kuka tace "kai mama amma ai yar uwata ce... " "ki rufemun baki ko sainayi kasa kasa dake kinci gidanku da yar uwar ga yan uwanki nan da yawa a cikin gida amma amma ki rasa wacce xaki rika shimawa sae ita ni fice mun daga nan.. Farida ta fice tana tura baki kafin tace khadija bari na kawo mana abinci muci" "ai sae ki kawo mata tunda mahaukaciyar uwarta ce ta dafa ta aje ko kuma shi uban nata ne ya shiga kitchen ya dafa min" farida ta fice daga dakin  mama tafi khadija da mugun kallo taja tsaki snn ta juya tabi bayan diyar ta....
Khadija kam ki kallon inda mama take batayi ba saida zuciyar ta na tafarfasa ta rasa kiyayyar da yanuwan ta suke mata da iyayensu idan kacire farida da yaya auwal da su kadai suke sakata farin ciki a gidan nan sae abban ta..  Ta share hawayenta kafin ta nufi toilet ta dauro alwala tayi sallahr magrib bata tashi ba har saida tayi isha'i da shafa'i da wutri... 
wayar ta tadauko miss call ta gani da yawa na fadila dana yaya auwal na Abba dana ya ya sadiq sae wasu numbers da ba'ayi saving ba.. Abba ta fara kira sun dade suna waya tana masa shagwabar ya dawo yace ai gobe yana hanya.. Daganan takira yaya auwal shima sun jima suna waya..
Sai yaya sadiq shikuma bata sameshi ba bata damu ba dan tasan maybe husna ce takirata da layinsa.. Tana gamawa ta dauko handout dinta da juting book dinta ta fara karatu tayi assignment dinta ta jima kafin ta maidasu a jaka tana ta kwanta duk da tana jin yunwa amma tayi adduar ta ta lumshe idanun ta zuciyar ta fal tunani a haka har bacci ya dauke ta.... 
Asuba ta gari nima nace sae da safe

✨✨✨✨
*Nafeesa A Guga*

*#vote*
*#shere*
*#comment*

SABODA DUNIYA Where stories live. Discover now