Part forty

63 6 0
                                    

[10/16, 10:42 PM] Beb💕: Typing~~~~📱

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)

   🌼 *Saboda* *duniya* 🌃

Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗

07051376476

Nafeesa A Guga @ wattpad

*bismillahir rahman  rahim*
Page 78 ⏩ 79

  🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Kallon ta Ammar yy yasan dole taji pain din rashin uwa da  dangin ta kodan gorin da yan uwan ta ke mata har lokacin hannun sa nacikin nata.. A hankali yace "love" kallonsa tayi yace "duk abinda kikaga ya samu bawa to mukadaddari ne kowa da  kalar jarabawar sa Ki gode ma Allah kina da mahaifi wasu basu da kowa saidae suyi ta yawo a titi a haka rayuwar su zata kare and some will up in the orphanage and there life will end there.. "  Khadija ya dan  lumshe idanu Dan tabbas gsky Ammar ya fada  ta daura dayan hannun ta kan nasa tana murmushi.. Bade tace komai ba.. Shima murmushin yay Dan yasan tabbas maganganun sa sunyi tasiri... Muryar ta yaji tace "an fa bamu hutu" batarw da ya kalleta ba yace nasani... Da mamaki tace "how did you knw" yace "Dr  luckman told me shiyasa ma naxo na dauke ki mu tafi can gidan mu hutu zai fi dadi a can"...
Tana tura baki tace "babu wani dadi da zafi nasan takurani kawae zakayi"....
Yana Dariya yace "adana kalamanki yarinya idan muje zasu maki amfani" murguda baki tayi tace "nema na zakayi ka rasa" yana dariya yace "bari dai muje dai yarinya so nake kafin mu koma Nigeria musamu baby da munje saidai sure Abba suga ajiya ta Abbie ma".. Tagumi tayi tama kasa magana dan wani lokacin mmki yake bata kamar ba shi ba shi ba wani lokacin.. Cire hannun ta Yy yana murzawa yace "ina so ki haifa mun baby mai kama dake me pink lips da kyawawan idanu kalar naki.  Sanan me tsiwa da hankali kamar ke dai"  waro idanu tayi tana hade fuska tace "nice me tsiwa".. Hannu yasa ya talli lips dinta yana maida hankalin sa a titi yace  "ynx me kikayi"  dafe bakin yy kamar zatayi kuka... Gate man ya bude wa ammar gidan sa suka shiga.. A parking space yy parking .. Yana kashe motar ta bude ta fita batare da tabi ta kansa ba... Da sauri shima ya fito  .. Ya riko hannun ta xata fisge ya janyo ta jikinsa ya rungume ta in a wispher voice yace "srry love nine ko" kamar zatayi kuka tace "amma ai da zafi ko".. Murmushi yy yana juyo da ita "mugani" ya fada yana zagaye lips dinta da yatsan sa kafin ya daura nasa lips din saman nata... Snn ya rumgume ya ya daura kanta a chest dinsa.. Yace "srry wife".. Gyada kai tayi batare da tace komai.. Ya raba ta da jikin sa kafin yace "close ur eyes" dan kallon sa tayi da mamaki ya langwabar da kai "plssss" rufe idanun ta tayi tana murmushi yace "don't open it until i ask you to do so." Ya gyada masa kai still smiling.. Soft hand dinsa taji cikin nata ya kama ta suna tafiya ita dai binsa kawai take har suka tsaya.. Wani abu taji ya saka mata a hannu snn yace "open" a hankali ta fara bude idanun ta kan dankareriyar motar dake gaban ta kallon key din hannun ta tayi snn ta kalli amma dake murmushi..
   Tana girgiza kai tace "dear I didn't understand".. Ya wara hannu yana bude manyan idanun sa kafin yace  "yeah its 'urs".. Bude baki khadijah tayi tana kallon motor snn ta juyo tana kallon Ammar with so much of excitemate.. Rasa abinda zatayi tayi kawae sai fadawa jikin Ammar ya kankame sa kai kana ganinta kasan tana cikin farin ciki.. Shima rungumeta yy ... Tace "my words 're no enough to say thank you I.. " "shshshhhh" ya daura  Dan yatsan sa saman lips dinta "you deserve more than dis i have many gifts for you.. Don't say any things and no thanks between us again saboda komai nawa naki ne.. Khadeejah you're my soul ina sonki fiye da tunanin mai karatu".. Kara rungume sa khadija tayi "I love you more swthrt... " yana murmushi ya daga ta kamar wata baby suka shiga cikin gidan... Bai ajeta ko ina ba sai bathroom din dake dakinsa... Wanka sukayi snn suka fito. Da taimakon sa ta shirya haka shima ta taimaka masa ya shirya..
Zaunawa tayi saman gado yaxo gefen ta ya zauna tare da daura kansa saman cinyarta.. Hannu ta saka cikin lallausan gashin kansa.. Tace "love wnn suman naka kwalkwali yakamata ayi masa yayi yawa... ".     Ammar ya bude idanu yace "tabdi aikuwa da angama dani dan koke guduwa zaki rinka yi".. Tana wasa da gashin tace "I fell in your love from the first time i set my eyes no you"...
Yana kallon ta yace "that means ranar dana dawo kika gaishe ni a dining nayi maki wnn amsawar ko"...
Girgiza kai tayi tana kama fuskar sa da duk tafin hannun ta tana kallon sa tace "no lokacin da kafito daga mota ranar da ma dawo I was looking at you through my window.. A wnn lokacin ko hmm you just go with my heart without my notice.." Dariya yy yace "kinga handsome" daura lips dinta tayi saman nasa tayi kissing kafin tace "you're more than handsome.."yay wanu cute smile dinsa.. Tace "but dana gaishe ka ka amsa ka amsa min kamar an maka dole sai jiki na yy sanyi nayi tunanin kaima kana jerin masu ganin talakawa kaskantattu... Ashe ba haka bane I got the best man ever as husband a  in every day , tym, and moment Kara kaunarka nake.. words are not enough to say your love but I love you.... Hannun ta ya kamo yana murzawa yace "the first time I set my eyes on you.. I lost all my control da kyar nayi gathering courage na saita kaina shiyasa kikaga na amsa maki da kyar cox you take all my body and soul.. I just feel the sigh of love at the first time.. Khadija am very lucky to have you as wife I want to spent my whole life with you...  Rugumesa tayi  "Where ever you're going am going your way because you're the only special person I want to stay wit....
Kisses Ammar ya rinka bata ta ko ina..
Ganin yana niyar gaucewa yasa tace "dear kaga kofa abinci bamu ci ba.. ". Cikin rawar murya yace "no love lets finished first" daga haka hade bakin su ... Tuni ta mika wuya itama.. Nima na rufo masu kofar"
      Fita sukayu eatery sukayi a motar khadeejah suka ci abinci snn suka shiga zagaya gari cike da farin ciki... Basu dawo ba sai dare... Ba karamar soyayya suke zuba was ba..
Yau kwanan su biyu khadija na gaban mirror tana feshe jikin ta da turare Ammar yaxo ya rungume ta tabaya.. Kafin yy wata magana wayar sa tayi ringing  dauka tayi ta mika masa mummy ce ya kara a kunne tare da sallama... Bayan sun gama tace "Aliyu kana jina" yace "sure mum" "kuxo kingdom ynx kai da mamana" mum ta fada yace "mummy wani abu ya faru ne ".... "Ba komai Ammar kuzo".. Yace "ohk gamu nan".. Ya katse wayar yana duban khadeejah yace "mum tace muje palace ynx".. Da dan mmki tace "ince lpy" ya ware hannuwa ya tafi gun press ya dauko mata kayan sakawa kafin yace "lpy kalau"...
Taimaka mata yy ta saka kayan.. Dama shi already a shirye yake.. Rigar sa ta kama tana bottuning  har ta gama snn ya kama hannun ta suka fice.. yana driving amma hankalinsa nacan kan dalilin da mum zata ce su xo palace...  Ya tusa hannun sa cikin lallausar sumar gashin kansa ya dubi khadija ta tayi dan haka nan kawae take jin gaban ta na faduwa.. Kamo hannun ta yy yana murmushi bai dai ce komai ba...
    Tunda suka isa masarautar khadija ke kallon ta dan ta hadu fiye da tunanin mai karatu girma  duk ta titin da suka wuce duk da cikin mota suke jijina masu ake sun danyi tafiya mai nisa kafin su isa wani katon building inda nakw tunanin nan ne palace din gaban a wani parking lot sukayi parking suka fito Ammar ya zagayo ya kama hannun khadeejah da gaban ta ya tsanan ta da faduwa.. Suka nufi entrance din.. Hadima ne ta ko ina sai gashe da su ake da larabci duk inda suka gifta.. Ammar ya kara wani hade fuska ya koma miskilin Ammar din da tasani.. Muhsin suka hadu dashi ya tare su da fara'a yace muje part din sarki dan duk suna can..
Saida suka shiga parlor uku babu kowa sai hadimai.. A na hudun ne suka iske dukkan ilahirin yan gidan harda sarki Abdallah mahaifin mummy mutane ne da yawa a wajen  kan khadeejah kasa suka shiga..  Ta kasa kallon kowa illa gaban ta dake tsananin faduwa.. Muryar sarki sukaji da kansa da larabci yace
"karaso Aliyu mamanku ce wacce ummu wace mukayi tunanin ta rasu shekaru da dama ashe tana duniya tsautsayine ya fada kanta... "
Da sauri Ammar ya dago yana kalle kalle sarki ya nuna masa matar dake gefen sa.. Khadija ma dagowa da kan nata tayi lokaci daya ta sauke idon ta akan wacce aka kira da ummu...
Gaban ta ne yy wata irin faduwa taja baya da sauri tana kokarin janyo numfashin ta.. Ammar ya kai duban sa gareta jin yanda ta wani zabura girgiza kai yaga tanayi tana nuna ummu da hannu da alama magana take sonyi amma ta kasa.. Da kyar ta iya tattaro maganar bakin ta.. Tana wani kamar wacce tayi gudu.... Tace
"Um.. Ummi.. Umminaaa" sai kawae ta fadi a wajen a sume da sauri kowa ya mike Ammar yayi kanta cike da tashin hankali..
Matar da aka kira da ummu itama ta mike hankali tashe tace
"Khadeejah my daughter" tayi kanta da sauri...
More comments more typing..... ✍️

SABODA DUNIYA Where stories live. Discover now