Part thirty nine

72 7 0
                                    

[10/16, 10:43 PM] Beb💕: Typing~~~~📱

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)

   🌼 *Saboda* *duniya* 🌃

Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗

07051376476

Nafeesa A Guga @ wattpad

*bismillahir rahman  rahim*
Page 74 ⏩ 75

  🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Karfe 9 Ammar ya farka jin yanda jikin ta ya fara daukar zafi da alama zaxxabi keson rufe ta... "Ya salaam" ya furta yana kokarin zare jikin sa gada nata a hankali dan kar ya tasheta amma sai ta kankamesa.. Kallon ta yy ta kara wani lafewa a jikin sa... Kiss ya mata a goshi  snn a hankali yace "wife" a hankali tace "uhm" Ya leka fuskar ta yaga idon ta a lumshe yace "Bude idon ki kalleni" make kafada tayi.. Murmushin yayi yace "jikin ki da zafi are you feeling pain anywhere"?..
Banxa tayi dashi  sai kuma Ta bude idonta suka hada ido ta tura baki "ni yunwa nakeji"... Shafa fuskar ta yy yace "to dagani na samo maki"  juyar da kanta tayi ta kara lafewa jikin sa Murmushi yayi yana shafa gashin kanta.. A hankali yace  "pls baby idan kinci abinci sai kisha magani kinga jikin ki da zazzabi" ya fada yana tashi zaune har lokacin tana jikin sa... Shiru yayi jin bata ce dashi komai ba.. Ya daura kansa saman nata.. Dago kanta tayi kamar zata yi kuka tace ni kasake ni... Sakinta yy ta sauka ta kwanta.. Kissing dinta yy a goshi snn ya tashi ya fita  ta bisa da kallo wai yau shiknn har ya wuce gurin ko shknn har ya mayar da ita cikakkiyar mace runtse idanu tayi tana tuno kamar da wasa aka fara maganar auren sa dashi bayan abinda usman ya mata wasu hawaye taji sun zubo mata  da ta tuno maganganun da usman ya fada mata sai taji inama zata ga koda mutum daya ne daga dangin mahaifiyar ta Kallon kofar da Ammar ya fita tayi.. Koda wasa Ammar da dangin sa basu taba nuna mata ita ba kowa bace duk da suke mutane masu cikakken asali....
   
      Duk a parlor Ammar ya gansu suna breakfast  dan sosa kai yayi snn ya karasa kusa da mum dinsa yayi hugging dinta yana gaisheta.. Ta amsa tana tambayar sa ya gajiya yace Alhmdllh. Kannensa duk suka gaishe sa ya amsa ya zauna Rahma ta mike tace "ya Aunty fa ta fito mu wuce dan har munso muyi late" Kallon ta yy yace "ku wuce kawai xan kawota" kallon sa mummy tayi tace "kamar ya sai sunyi late gashi ko break ma batayi ba" .. Yace "mommy ai shi naxo daukar mata suje kawae ynx xan kaita fa.." Su Rahma suka mike suka fice  mummy ta shirya masu lafiyayyen break din a basket ta basa ya dauka ya nufi sama.. Mummy ta bisa da kallo har ya haye sama  ya aje a dining yace to madam daso ko sai na taimaka maki.  Daure fuska tayi ta fara kokarin tashi ta saki wata kara tana koma wa ta zauna da sauri ya karasa kusa da ita ya duka "sannu love ko kinji ciwo a wajen ne". Yayi maganar cikin tausayawa.. Dauke kai tayi kamar zatayi kuka ta fara kokarin tashi dan taki bari ya taimaka mata.. Amma wani irin zafi take ji Anya ba ba da gaske taji wani ciwon ba... Tana cikin taji ta dauke ta tare da dungure mata kai "kina bukatar taimako amma tsabar fitina irin taki baxaki bari a taimaka maki ba shiru tayi. Toilet ta kaita tayi brush snn ya ya maido ta saman gadon ya koma ya dauko break din ya hada mata tea din snn ya janyo ta jikinsa a mika mata ta karba ta kai baki tana sha a hankali  ya zuba mata farfesun ya dauki daya ya kai bakin ta karba tayi taci.. Ya kara kai mata wani baki dauke dauke kai tayi taci gaba da shan tea din.. Sai da ta kusa shanyewa snn ta mika masa tana kara lafewa jikin sa.. Ya shafa kanta har ynx jikin ta da zafi.. Yace "ki tashi kici wani abu kinji sweet" girgiza masa kai tayi tana lumshe idanu..
A hankali ya rinka bubbuga bayan ta duk tausayin ta ya rufe sa.. Shi ynx ya zaiyi gashi nan da 12. Ake son ganin su gashi baya so ya fita a barta a wnn halin.. Ya lumshe idon sa yana kallon sama... Wayar sa ce tayi kara ya dauka ya duba mummy ya gani tana kira... Karawa a kunne yy bayan ya daga tace "Ammar kana duba tym kuwa".. Furzar da iska yy snn yace "mummy she isn't feeling fine" "subahanallah meke damun ta" cewar mummy shiru yy dan shi baima san abinda zaice mata ba "Aliyu kanaji ina magana kayi shiru meke damun ta" .....
Cizar lips dinsa ya yi snn yace "mummy fever ce".. Shiru yy yana sauraren ta kafin yace "toh" ya katse wayar.. .. Ba'a jima ba saiga mummy ta shigo.. Khadija najin haka ta fara kokarin tashi daga jikin sa... Mummy ta kara so wajen tana kallon ta.. Tace "sannu mamana" gyada kai khadija tayi.. Mummy ta dubi Ammar tace nayi waya da doctor she's on her way" dan bude idanu Ammar yy kafin yace "mum da baki kirata ba" wani kallo mummy ta masa kafin tace "me kake nufi ko kai zakayi mata maganin ... Ya na dan sosa kai yace "mum bafa... am... am.. Mummy kawae zazzabin ya sakko mata ne saboda.. Sabo. Sai kuma yayi kasa da kai.. Wani kallo mummy take masa dan duk bata fahimce sa ba.. Ta kalli khadija ta tayi kasa da kanta tanajin itama kamar ta nutse .. Taba jikin ta tayi taji da zafi.. Tace "to mene nan idan ba zazzabi ba" shiru Ammar yy mummy ta kama hannun khadija tace muje can dakina ta duba ki tunda shi baya so a dubaki.. Da sauri Ammar ya dago mummy bata bi ta kansa ba ta shiga kokarin kama khadija da duk ta gama kunyata.. Aro dauriya tayi  ta fara taka kafar da kyar  tana runtse idanu.. Kallon ta mummy tayi dan sai ynx ta fahimta.. Kallon Ammar tayi yy saurin yin kasa da kansa a ranta tace lallai ynx duk zaman da sukayi sai yau ya san matar sa lallai Ammar.. Kallon sa ta karayi snn tace "to sai kaxo ka dauke ta muje can" khadija ji tayi kamar ta nutse dan kunya.. Ammar na sosa kai yazo ya dauki khadija suka wuce dakin mummy har bed dinta snn ya sauke ta mummy ta shigo tace "to fice mun anan" fita yy yana sosa kai.. Mummy ta hada ma khadija ruwa mai zafi da abubuwan da tasan zasu rage mata radadin wajen.. Snn ta taimaka mata ta shiga bandakin da kyar khadija ta shiga ruwan sai da mummy ta tabbatar ta gasu snn suka fito.. Dama  already doctor tazo mummy ta fada mata yanda ake ciki.. Ta bata pain relieves mummy ta bata tasha bayan ta tilasta mata taci abinci
Bacci ne ya fara daukar khadija a saman bed din mummy ... Sama sama taji muryar Ammar yana wa mummy sallama zai tafi.. Tayi masa Allah ya kiyaye.. Zai shigo tace baxai shigo ba.. Dan bude idanu Khadija tayi ta hango sa sanye cikin uniform.. Hada idanu sukayi ya sakar mata murmushi itama murmushin ta sakar masa ba tare da tasani ba snn ta lumshe idanun ta tacigaba da baccin.  .. Shi kuma ya juya ya fice..
     Ammar ya shiga daya daga cikin jerin motocin bayan an bude masa.. Ya zauna ya jingina da seat tare da lumshe idanu.. Yana tuno daren jiya wani irin farin ciki yake ji from know where ga wani irin sonta da kaunar ta da yake ji wanda bayajin zai iya hada ta da wata mace....

SABODA DUNIYA Where stories live. Discover now