Typing~~~~📱
*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)
🌼 *Saboda* *duniya* 🌃
Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗07051376476
Nafeesa A Guga @ wattpad
*bismillahir rahman rahim*
Page 44 ⏩ 45🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Da sauri kamal ya fito ganin sun bar wajen shima barin wajen yy ya nufi ward din da Ammar yake maganganun su na yawo cikin kwakwalwarsa idanun sa suka cika da hawaye dama yasan haka nan banxa su mummy baxasuyu bris akan dansu ba ya goge hawayen sa me Ammar ya tare mata ne mutumin da baya so wani yashiga damuwa akan sa shida bae ma damu da sarautar su fa.. Yana shiga dakin ya rufe tare da saka key sae kuma ya jigina da kofar still hawaye basu bar zuba a idanun sa ba binsa da ido khadija tayi haka ma Ammar.. Khadija tace "lpy Dr" a hankali ya ya fara takowa zuwa inda suke ya kurawa Ammar idanu wanda shima din shi yake kallo khadija ta kara cewa "wae lpy kamana bayani" kamal ya dubeta da idanun sa dasukayi jaa ya hade wani abu da kyar snn yace "khadija we have to take Ammar away here nan da lokaci kadan" da mmki tace "ina zamu kaisa" "nima bn sani ba I want him to stay far from this kingdom his life is in denger cikin kankanin lokaci nake so ya bar nan" kallonsa take da mmki sae kuma ta fashe da kuka tace "pls tell what's happening wani abu ya faru ne" furzar da iska yy yana kallon wani direction din kafin ya fara zayyane mata duk shirin su Dada akan Ammar... Ja baya ta farayi tana har ta jingina da bango nufashi ta na fita sama sama ta zauna kasa tayi zaman dirshan sae kuma ta fashe da matsanaicin kuka... Kamal yace "khadija that's not the solution ki saurareni kiji abinda zan fada" shiru tayi tana sauke numfashi..... Yace "inaso ke da Ammar kuyi nesa da nan batare da kowa ya sani ba bana so kowa yasan inda kuka nufa ku dauki duk wani abu da kuka san zaku bukata da kudi kubar nan" da sauri tace "ina kk so muje snn kaikuma fa" yace "far from here inda babu wanda ya sanku wadan nan drugs din da aka rubutamin sae kuyi amfani dasu snn nikuma zan tsaya nan I'll make sure everything will be fne.don fita kasar nan a ynx da matsala go with phone but kar ki kunna su nan kusa kokuma sae idan kuna bukatar wani abu kunemeni.." Shiru tayi tana kallon sa zuciyar ta na wani irn bugawa yy dan murmushi.. Snn yace "bamu da lokacin tunani khadija just go and prepare duk abinda kk san zaku bukata ki dauka... Kallon Ammar tayi snn ta nufi kofa kamal yace "oh srry Allah yasa kin iya driving" gyada masa kai tayi domin kau sosae ta iya driving bata yi ne a gida sbd ba ita kadae bace amma idan tana gidan hajjo tanayi faruk ne ya koya mata tunda dadewa... Fice wa tayi kamal ya juya ga Ammar zaunwa yy gefen gadon ya kamo hannun sa forgive me frnd this is the only way we have ka yarda?" Lumshe idanu Ammar yy ya bude.. Kamal yace "yauwa snn inaso ka yafewa Su mom kaga ba yin kansu bane" lumshe idanun sa yy snn ya bude sae dae wnn karon cike suke da hawaye... Kamal ya rungume sa shima hawayen cike da idanun sa "srry frnd they shouldn't have done this to you but ba laifin su bane I know you need them very close to you but hakuri zamuyi an riga an shiga tsakanin mu dasu addu'ar kawae zamuyi am sure khadija will take good care of you as much as she can do just pray for Allah's blessing snn ka godewa Allah da ya baka mata tagari she's very young at age but amma tana da hakalin mata da yawa da bata tare damu da ynx bamusan yanda zamuyi ba god bless her... Ammar ya lumshe idanun sa yana kara jin kaunar aminin na sa.. Kamal ya tashi ya fara gyara masa jikin sa...
Duk wasu abu da tasan zasu bugata ta daukar masu irinsu kayan sakawa da abubuwan amfani na yauda kullum kitchen ta shiga ya dauki kayan shayi Su flacks sae karamin gas da wasu kananan abubuwa duk ta dauko ta Su blankets da suran Su duk ta dauko ta aje a parlor snn ta fita ta ka can asibitin lokacin har kamal ya gama hada komae ta shigo.. Daukar jakar da yagama hada kaya aciki yy snn yace bari naje na kwashe wacan nan kayan kirufe dakin kowaye kar ki bude sae idan nine ta gyada masa kai daga haka ya fice.. Wata sabuwar motar ammar da ba kowane yasan da ita ba ya dauka zuwa part din Ammar ya kwashe komai ya saka a snn ya koma bedroom din Ammar din ya shiga ya ciro wani key ya bude wata drawer sae ga gudi dankam jaka ya dauko ya debi kusan million daya da yan kai snn ya rufe ya dauki wrists watch dinsa na gold duk ya zuba a ciki ya dauko yy hamdala da babu wanda ya gansa har ya gama saka komai ya shiga motar da baxata iya gane kowaye a ciki ba ya ya fice sae da ya tsaya ya sayi duk drugs dinda Ammar zai bukata snn ya dauki hanya yy tafiya mai nisa snn ya paker gefe ya fito ya nemi taxi a shiga...
Knocking ya ma khadija ta bude bayan taji shine ya shigo yana kallon wrist watch dinsa nan da minti biyar za'a shiga sallah mu bari sae an shiga... Tace "toh" toilet ta shiga tayo alwala sallah tayi raka'a biyu ta dade tana mikawa Allah kukan ta daganan tace shima kayi masa Alwala domin kariya daga dukkan miyagu" hakan kau akayi ana shiga sallah Suka daura sa akan wheel chair din suka suka fita dashi cikin ikon Allah babu wanda ya gansu har suka gama saka shi Ammar ya khadija tashiga shima ya ja motar ya shiga suka bar wajen kasancewar da tint babu wanda zaice akwae mutum a ciki... Suna fita daga masarautar khadija ta sauke a jiyar zuciya kamal ya dan dubeta snn yace "nesa nake so kuyi sosae bana so kuke babban gari saboda kinsan dai da wa kke tare snn kirike Allah kamar yanda kk saba akwae drugs dana siya wanda zasu taimaka masa da prescription dinsu snn a kwae kudi masu kuyi am ani dasu da ATM dinsa ma duk nasaka" ta gyada masa kai a kusa da motar yy parking ya dauko wheel chair Su sakko dashi suka saka shi a motar kayan duk suka saka a boot wasu kuma suka saka a front seat ya mika mata keys din yace "drive peacefully am wishing you a very safe journey may Allah guide you and.. Sai kuma yy shiru ya leka Ammar shima kallon sa yake da fararen idanunsa da suka koma jaa kamal ji yy kamar yy kuka yana jin ciwo rabuwa da frnd din nasa da kyar ya iya bude baki yace "I gonna miss you frnd but that not my wish I pray this lyf will be best for you that's all what's I can say but pls forgive I think this is the best for you safe journey AMMAR" runtse idanu yy yana jin zafi a ransa... Kamal ya juya yana kokarin maida hawayen sa batare da ya kalli khadija ba yace "Allah ya tsare ku ya kare ku kar ki manta da mikawa Allah kukanki I pray for the best lyf for you... Yana fadin haka ya shiga motar sa khadija ta tayar da motar bayan ta share hawayen ta da addua a bakin ta ta fara jan motar... Kamal ya bisu da kallo har suka bace ma ganin sa hannu ya daga masu a hankali yace "Allah ya inganta rayuwar ku" daga haka yy rebose ya koma saeda ya tsaya ya sayi drugs sann ya koma a bakin asitin yy parking ya shiga ya fito sae kuma ya wuce part din Dada zaune ya same ta tana shan kayan marmari ya gaishe ta cikin girmamawa ta amsa tana kakalo murmushi... Yace "umma inaso mi fita da Ammar India tunda kinga Su mummy da Abie sunki yin wani abu a kai... Shi kansa yaga yanda ta shiga murna domin a ganin ta wnn wata dama ce tace "naji dadin haka kamal kuma babu yanda bnyi da maimartaba ba akan sa amma yy bris dani amma kai ynx ya ka yanke yace "sae yanda kika ce but nida cewa nayi nan da jibi" gyada kai tayi cikib jin dadi domin kau tasan kafin nan sungama duk abinda zasu yi... Tace "hakan yy kome ake ciki ka sanar dani" ya mike yana fadin "to umma bari naje ga wasu drugs nan na samo masa" ta gyada masa kai hakan yy Allah yamaka albarka" yace "Ameen" snn ya fice ta bisa da kallon wawa..
Dakin ya shiga ya bisa da kallo cikin mugun kewar Ammar ya dade kafin ya fito irin a rudan nan yana kwala wa nurse kira bashiri duk wadanda suke wajen hankalinsu yayo kansa na ciki ma duk suka leko yace "ina yareema bangan sa ba" waro idanu kowa yy a rude Dr irfan ya nufi ward din yaga wayam dubedube ya farayi har under bed amma saedae kamshin Su cikin tashin Hakali ya fito yana goge zufar da ta keto masa Kamal ya damki kwalar Dr irfan yana huci "where are they me kk har aka dauke sa just went out to buy some drugs ynx fa nabar Su kuma sae ace babu Su... Shide doctor shiry yy yana zare idanu dan bashi da tace wa...
Kafin kace me labari ya baxa ko'ina Dada ji tayi kamar ya zare ranta da taji wae ba'a ga yareema da matar sa ba babu shiru tafito dan ta gane wa idon ta tana bude dakin taga wayam ji tayi kamar an buga mata guduma ganin plan din da ta dade tana shiryawa shekara da shekaru ya ruguje... Daura hannu tayi aka wasu hawaye suna xubowa a idon ta.....
More comments more typing... ✍️
*#VOTE*
*#SHARE*
*#COMMENTS*✨✨✨
*NAFEESA A GUGA*
😍😍😍😍😍😍😍😍
YOU ARE READING
SABODA DUNIYA
RomanceLabarin yana dauke da abubuwan bn mmki.. Labarine akan wadanda duniya ta rufe masu ido sun manta Allah ne mai komai snn yana dauke da salon soyayya mai bn sha'awa.. Zai fadakar kuma ya nishadantar daku