Typing~~~~📱
*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)
🌼 *Saboda* *duniya* 🌃
Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗07051376476
Nafeesa A Guga @ wattpad
*bismillahir rahman rahim*
Page 58 ⏩ 59🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Kamal da fitowar sa knn zai shiga mota zuwa wajen yaji wayar sa ta fara ringing... Shiga yy motar batare da ya rufe ba ya ciro wayar number ya gani tana kiran sa.. Picking yy ya kara a kunne tare da yin sallama... Ammar ya dan lashi lips din sa na kasa kafin a hankali yace "frnd"......
Waro idanu Ammar yy kafin ya fara dube duben waje ya rufe motar wayar kare a kunnensa yace "da gske Ammar kaine" murmushi Ammar yy ya kalli khadija da idanun ta suke kan titi snn yace "of course yes nasamu lpy" a wani irin farin ciki kamal yace "Allah shine abin godiya Allah mun gode maka ynx kuna wane gari ne?" Ammar ya lumshe idanun sa wanda hakan yana kara masa kyau kamar ba zaice komai ba can yace "kankara under katsina state" dariya kamal yy snn yace "wae gaskiya kun shillah kuma duk khadija ce ta kaiku" murmushi Ammar yy yana kallon khadija snn yace "aa nine" kamal ya kara fashewa da dariya "wane kai kaikuma ai sae yanda mukayi da kai.. Ynx dae ba wnn ba yaushe zaku dawo" "we're on our way" cewar Ammar .. ........ Waro idanu kamal yy "really?...kace yau na shirya tarba mai kyau rabin ran masarauta zai dawo jarumin maxa yareeman GADANGA zae dawo...
Ammar ya tabe baki "no sure daganan misra muka nufa and don't inform anyone"... Kamal yace "ohk hakan yy kace da yunwar ganin mummy ka tashi" Ammar ya ciji lips dinsa kafin yace "Abie na fa" Kamal sae da yaji tausayin kamal da ya masa wnn maganar dan yasan cike yake da kewar iyayen nasa ..
A hankali yace "yana lpy".... Kamar Ammar ya sake tambayar sa akan abie din nasa sae kuma ya fasa yace "Alryt we 'll talk later" kamal yace "ohk my regard to madam" kallon Khadija yy kafin yace "zata ji".... Kowa yy hanging call din...
Gudu Khadija take sosae dan sunyima kankara nisa kallon ta yy bakaramin kyau tayi masa da driving din ba.. Dan juyowa tayi suka hada idanu tayi saurin dauke kai shi kuma ya saki murmushi yace "madam waya koya maki driving" batare da ta kallesa ba tace "ya faruk" yace "amma dole na gode masa domin hakan yy mun amfani" murmushi tayi mai kara mata kyau.... Yace "yace I lyk this smile" tura baki tayi yace "wnn bakin idan na kama sa sae na cinye sa" ta murguda baki ya girgixa kai yana duban wayar ta gallery ya shiga .. Ya wanci duk pics dinta dana ya Auwal sunfi yawa sae na faruk da fadila da Farida sae husna da ya sadeeq na ya mujaheed kadan ne sauran yan gidan su kau babu sae na Abban ta dana hajjo sae big dady.. Ya dubeta yace "Among all your brothers who do you love must including the cosines".
Kallon sa tayi kafin ta maida hankalin ta ga titi tace "ya Auwal followed by ya faruk sae ya sadeeq then ya mujaheed" ya gyada kai "ai na kula Auwal is showing more care's and faruk is funny to you"... Mmmurmushi tayi "yeah they always support me make me happy just to make me forget all the pains I love them so much" murmushi yy "I love them too" juyowa tayi ta kallesa badae tace komai amma daga gani taji dadi...
Cigaba yy da kallon pics ya tsaya a wani pic dinta da tayi masa matukar kyau gaba daya tsantsar kyawunta ya fito tasaki wani murmushi wanda har dimple dinta ya lotsa ya dade yana kallon pic din kafin ya dube ta yace "nima inason kids masu kama dake.." Ya fada still looking at her ita kam bata yarda ta kallesa ba murya can kasa yace "pls zaki haifa mun masu kama da ke" waro idanu tayi sae kuma ta tura baki tana noke kafada".. Langwabar da kai yy yace "pls" tana tura baki tace bana so ni ba bari lafewa yy jikin kujera yana lumshe idanu cikin sanyin murya yace "shknn saina auro yar Katsina ta haifa mun irn yar garin su dadin abun ma inada wacce xata mun hanya kuma nasan inda suke zaune.. "
Wani Kallo khadija tayi masa shikam har lokacin idanun sa a lumshe suke duk da yasan kallonsa take.. Ta dauke idon ta zuwa titi duk da yanda zuciyar ta ke mata zafi.... Daga nan shiru babu wanda ya sake magana.....
YOU ARE READING
SABODA DUNIYA
RomanceLabarin yana dauke da abubuwan bn mmki.. Labarine akan wadanda duniya ta rufe masu ido sun manta Allah ne mai komai snn yana dauke da salon soyayya mai bn sha'awa.. Zai fadakar kuma ya nishadantar daku