Part twenty eight

53 6 0
                                    

Typing~~~~📱

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)

   🌼 *Saboda* *duniya* 🌃

Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗

07051376476

Nafeesa A Guga @ wattpad

*bismillahir rahman  rahim*
Page 54 ⏩ 55

  🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Gabadaya khadija gani take kamar a mafarki lallai wnn in mafarki ne baxata so ta farka ba tara kalar farin cikin da zatayi  kallonsa kawae take kamar yanda shima ya zuba mata nasa taku ya fara har inda take kwata kwata bata lura da kallon da take masa ba ko kiftawa.. Iskar bakinsa ya hura mata.. Tayi saurin lumshe idanu cikin kunya tayi kasa da kanta tana wasa da fingers dinta... Soft hand dinsa ya saka ya tallabo habarta idanun ta a lumshe dan bata yarda ta kallesa ba murya can kasa yace "are you not happy" kasa magana tayi sbd yanda yy maganar kamar mai wisphering duk sae taji tsigar jikinta ya tashi... Ya hada forehead dinsa da nata  tuni taji jikinta ya fara rawa gabadaya kamshin sabulun wankansa ya cika ta.  yana kokarin ya saka idonsa a nata yace "are you alryt"  kincewa komai tayi tanajin kamar ta fadi kasa ya hura mata iskar bakinsa.. Hakan yasa ta kara runtse idanun ta.. Ya sake ta still looking at her yace "madam" bude idanun ta tayi fuska a marairaice kamar zatayi kuka.. Ya kalleta da kyau snn yace "I want to use the mirror can you excuse me?".  Jiki a sanyaye ta koma saman katifar shikuma ya isa gaban mirror saeda ya gama shafar sa snn ya juyo da sauri ta dauke kanta dan da shi take kallo.. Tabe baki yy kafin ya zauna gefe.. Snn yace "to a dauko min kayan sakawa" tura baki tayi tana dauke kai ya marairaice "plss" zuba masa oily eyes dinta tayi ganin yanda yy kamar ba yareeman da tasani ba.. Kas.. Kas yy mata da yatsunsa biyu snn yace "kallon fa" ta murguda baki kafin tace "to bakasan inda kayan suke ba" ya waro idanu yace "yau kuma" tashi tayi tana tura baki tana fadin "ni wai ba break zan hada ba". Murmushi kawae yy ya bita da kallo...
    Tana gamawa tasaka a tray ta shigo dashi kwace ta gansa ya lumshe idanun sa yanda kasan mai bacci sae ya fito mata a ainafin Ammar din da tasani.. Bude idanun sa suka hada ido.  Saita kama inda inda can tace "breakfast" lumshe mata idanu yy tare da gyara zama ta age tana kokarin tashi ya kamo hannun ta tare da zaunar da ita gefen sa  shiru ita dae batace komai ba kamar yanda shima haka break dinsa kawae yake itadae kanta na kasa har ya gama bata dago ba .. Kallon ta yy cikin muryar Ammar din da tasani yace "eat" dagowa tayi tana kallonsa da idanun ta kamar zatayi kuka zatayi magana ya harareta kwalla ta farayi kafin ta farayin break din shide kallonta kawae yake komae nata is different .. Jin ta koshi ta ture yace "what" "na koshi" tafada murmushi yy snn yace "ba dole ba wnn loma haka" wara idanu tayi sai kuma ta juya tana daure fuska.. Ya janyo ta zuwa jikinsa .. Tana kokarin tashi ya rumgune ta sae kawae ta fashe masa da kuka.. Tuni ya rude yace "what's wrong?" Tana tura baki tace "Ni ka rabu dani sae takuramin kake" murmushi yy yana hada forehead dinsu waje daya a hankali yace "danayi maki me" kokarin kawar da kanta take yaki bata damar hakan  tana niyar fara kuka kawae taji lips dinsa cikin nata zaro idanu tayi yayin da shi kuma ya lumshe nasa idanun....
  Ta fara turesa Amma ta kasa kusan minti biyu snn ya sake ta yana sosa kai ita kam runtse idanun ta tayi tana hawaye.. Shafa gefen fuskar ta yy zayyi magana kawae yaji ta fashe masa da kuka hankali tashe yace "Hanan" kin kulasa tayi murya can kasa yace "am srry baxan kara ba" shiru tayi kamar dama hakan take jira yace.. Murmushi yy yace "baki so" ta gyada masa kai.. Ya sosa kansa yace "alryt but am ur husband"  tura masa baki tayi tana niyar yi masa kuka yayi saurin cewa "ohk srry na dena" tashi tayi daga jikin sa bai hana ta ba har ta fita ya bita da kallo kafin ya lumshe ido yana tunano tun farkon ganin sa da ita...
  Duk kayan da sukayi amfani dasu ta dauka ta fita domin wankewa.. Yawancin su suna tsakar gidan duk kau suka zubo mata idanu tayi masu sannu snn taje tayi abinda ke gaban ta tana gamawa ta kai daki ta sake fitowa zuwa inda suke suka gaisa.. Maina tace "kedae koda yaushe kina daki baki zuwa ko'ina.. Khadija dae babu abinda tace sae murmushi  labari sukai tayi itadae babu abinda take hasalima gaba daya hankalin ta nakan Ammar da ta baro daki.. Kamar ance ta kalli kofar dakin ta gansa ya fito gabadaya kowa ya bisa da kallo shikam ko kallon inda suke beyi ba ya nufi hanyar fita har ya fice basu dauke idon su ba.. Juyowa sukayi suna kallonta wata tace "waeku daga ina kuke ne wlh kamar kun hada iri da larabawa" batare da khadija ta bata amsa ba tace "kyauta fa" hanyar dakin ta suka nuna mata.. Ta mike ta nufi dakin batare da tace komai ba harta shige kallon ta suke ... Maina ta tabe baki "yarinyar nan a kwae isa kofa shiga cikin mu batayi" wata tace "kila gani take tafi karfin mu ko dan tana da kudi da mota" tsaki maina tayi "wnn yar abun ina ta isa siyen wnn motar wnn dae da suke tare inajin tasa ce ni wlh karki so kiga yanda yake tafiya dani daga gani gayen classic guy ne dubifa ko kallo bamu ishesa"
    zaune tasamu kyauta tana ninke kaya tana ganin ta ta fadada murmushin ta.. Khadija ta zauna saman faran kujera tace "muntashi lpy" "lpy qlw kanwa ta ya mai jiki" cewar kyauta "da sauki yama fita" duban ta kyauta tayi "kar kicemun ya tashi" khadija na murmushi tace "ai ya samu sauki" cikin farin ciki kyauta tace "kai amma naji dadi Allah ya kara masa lpy" tace "Ameen" "ai baki ji farin cikin dana ji ba shikenan zaku tafi ku barmu da halinmu ko" cewar kyauta  khadija ta dubeta tace "ai baxantaba mantawa dake da kirkin da kika mun ba har banso natafi na barki a cikin wnn rayuwa dan wnn rayuwa da kuke batada amfani yanda kike da zuciya mai kyau ba'a iri wnn rayuwar ya kamata a ganki ba" wani murmushi kyauta tayi snn tace "hmm khadija knn mubar wnn maganar dan ba lokacin ta bane kedae ki godewa Allah da baki tsinci kanki a wnn rayuwar ba kuma bata cikin kaddarar ki".. Kafin khadija tayi magana lubna ta fito daga toilet . tana ganin khadija ta saku murmushi tace "aa yau kece a dakin mu murmushi kawae Khadija tayi batace komai ba tana ta juya maganganun kyauta a zuciyar ta.. Ta dan dade kafin ta tashi ta nufi daki tana tunanin ko Ammar ya dawo...... Ga mmkin ta sae taga bai dawo ba duk sae taji hankalin ta ya tashi fitowa tayi ta fita waje tana dubasa  ta amma babushi babu alamar shi dawo wa tayi ta kwanta tuni bacci ya dauke ta...
Wajen la'asar ta tashi da sauri tayi sallah ganin har lokacin bai dawo ba sae hankalin ta ya kara tashi ganin babu inda ya sani fita tayi ta sake dubawa amma ki mai kama dashi bata gani ba ta koma tana zuwa daki ta fashe da kuka dan har biyar tayi tunani ta farayi kardae a sace sa tunda babu inda ya sani... Motsin da taji ya sata tashi da sauri ta nufi corridor din  kusan cin karo sukayi dashi ai bata san lokacin da ta rungume sa ba tare da fashewa da kuka hannuwan sa gaba daya ya ya zagaye ta dasu tare da kwantar da kansa saman nata yana lumshe idanu
Sun dade a haka tana kuka saeda ta sassauta yace "meyafaru" cikin muryar kuka tace "ba kai bane tun daxu ka fita"... Rabata yy da jikin sa yana kallonta yace "do you miss me" hararan da bata shirya ba tayi kafin tace "kawae dae naga baka san ko ina bane" wani murmushi yy tare da jan dan hancin ta   "fadi gsky madam sae kace wani yaro" yana gama fadin haka ya shige cike ta bisa da harara tana murguda baki... Kayan sa ya rage snn ya shige wanka... Ya dan jima kafin ya fito sanye cikin bathrobe lokacin tana corridor shirin sa ya fara yi...
Yana cikin shirya ta shigo rike da plate din indomie ta aje ta dauko drink din exotic guda daya ta zauna tana ci.. Zuwa yy ya zauna gefen ta bayan ya gama shiryawa ita dae bata dago ba saida taga ya saka hannu ya fara ci shima.. Ta dago Kamar zatayi kuka.. Ya dage gira kafin yace "what?" "nifa yunwa nake ji shine zaka saka min rani"   langwabar da kai yy "banci komai ba fa" ta tura baki tana kukunai "ni duk yawon da kashawo bakaci ba" ya tabe baki ya cigaba da ci sae da suka kusa cinyewa snn ya dauki exotic din ya sha kallon sa tayi kamar zata fashe da kuka ta turo baki gaba... Yasa hannun sa biyu ya dalli bakin. Tayi saurin dafewa tana hawaye dan zafi... Shikam tashi yy rike da exotic din ta bisa da wani kallo ganin ya raba ta dashi gaba daya.... Shi kam baima san tanayi ba jakar system dinsa ya dauko ya hau saman katifa ya jonata a chargy tare da daurata saman cinyar sa.... Dagowa yy suka hada ido har lokacin kallon sa take idanun ta cike da hawaye.. Danne dariyar sa yy yace "zo" make masa kafada tayi tana share hawaye ya langwabar da kai tare da mika mata exotic din "zo ki karba" da kamar baxata tashi ba  sai kuma ta  tashi xuwa inda yake... Hada yy da hannun ta snn ya janyo ta jikinsa  ... Tana niyar yi masa kuka ya daura mata kwalin a cinya "karba kallo fa kawae zamuyi".... Shiru tayi ta lafe a jikin sa ya kunna system din wajen pics ya shiga suna kallo .. Khadija taga wani pics dinsa sanye cikin kayan sarauta ya saki kayataccen murmushin sa daya fito da zallar kyawunsa  wani kuma  duka yan gidan sune sukayi sa Dada ce kadae babu kuma da alama a misra ne  shi kansa ya dade yana kallon pic din daga gani kasan yy missn dinsu dan yanda ya dade yana kallon pic din  har saida ta dago ta kallesa ... Gani tayi idanunsa sun canxa kala.. Bata san sanda ta kamo hannun sa ba tace "you too miss them abi"  lumshe idanunsa yayi kafin ya bude shima hannun nata ya kama yana murzawa cikin sanyi murya yace "yeah..! .. I mss my family alot khadija... Me na masu suka raba ni da iyayena" a hankali ta maida kanta saman chest dinsa Calmly tace "pls don't put this in 'ur mind god is with you yariga ya rubuta hakan yana cikin kaddarar ka pls forget all the past and face the real.. Inshallah ynx mummy suna cikin san ganin ka kaidae kawae ka mikawa Allah kukan ka".. Bai san sanda ya rungumeta ba dan har ga Allah yaji dadin kalaman ta gata dae yarinya mai hankalin manya.. Tashi tayi tana duban sa tace "lokacin sallah" tashi yy ya shiga toilet yayo alwala ya fito batare da ya dubeta ba yace "i'll be going to the mosque"  a dawo lpy tamasa itama ta shige toilet din.. Ruwan zafi ta jona snn tayo alwala ta tada sallah... Har ta idar da isha'i bai dawo ba ta juye ruwan ta saka na tea snn ta shiga wanka dae dae fitowar ta snn ya shigo  ajiyar zuciya ta sauke snn ta nufi gaban mirror tayi shafa  wardrobe ta bude ta dauko rigar bacci kallon direction dinsa tayi ganin ba ita yake kallo ba yasa tayi saurin saka rigar ta maida hijab din .. Tea ta hado ta mika masa ya karba hankalin sa a kan system dinsa yace "thanks wife"  ita dae bata ce komai ba ta koma can lungu ta kwanta.. Bai wani dade ba dan yana gama shan tea din ya aje ya shiga toilet ya watsa ruwa ya fito komai bai shafa spray kawae ya fesa ... Snn ya koma ya kwanta tare da janyo ta jikinsa tare da zare hijab din hakan yasa ta bude idanun ta tana ganin shine ta fara kokarin kuka yy saurin rufe bakin ta a hankali yace "relax bacci kawae zamuyi".. Shiru tayi yana ji har ta gama mutsu mutsun ta tayi bacci.. Bin kyakkyawar fuskar ta yy da kallo ya saka yatsa yana zagaye dan karamin pink lips dinta eyelashes dinta sun kwanta luf haka ma kashin gaban kanta da suka kwanta dan suna matukar birgesa dan murmushi yy yasan da idon ta biyu baxata bari ya taba sae ta tada rigima... Rungume ta ya karayi da bata kiss a forehead nata yana lumshe idanu....
More comments more typing... ✍️
*#VOTE*
*#SHARE*
*#COMMENTS*

✨✨✨
*NAFEESA A GUGA*
😍😍😍😍😍😍😍😍

SABODA DUNIYA Where stories live. Discover now