Typing~~~~📱
*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)
🌼 *Saboda* *duniya* 🌃
Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗07051376476
Nafeesa A Guga @ wattpad
*bismillahir rahman rahim*
Page 72 ⏩ 73🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Tayi kasa da kanta itama tana murmushin kara daga kanta tayi taga ya fara takowa zuwa cikin parlorn ya kara wani irn kyau na musamman she feel like hugging him saboda yanda tayi mugun missn dinsa amma kuma kunya take ji wajen mummy ya nufa ya rungume ta... Snn ya zauna... Kasa dago ido tayi duk kau da yanda takejin idanun sa akan ta Sannu da zuwa aka fara yi masa... Sai lokacin ta dago suka hada ido... Tayi saurin yin kasa dashi tace "sannu da zuwa"... Sai a lokacin ya dauke idonsa a kanta ya nuna kamar ma baiji taba.. Ganin bai amsa ba yasa ta dago lumshe taga idanun sa ... Mummy ma kallon sa take ganin bai amsa ba... Kafin tayi magana ya mike yace "mummy ni nayi sama dan nagaji" yana maganar yana hawa stairs duk suka bisa da kallo mummy tayi murmushi suka cigaba da dinner dinsu bayan mummy ta saks a hada masa wani mai sauki.. Ita dae khadija gaba daya hankalin ta na wajen Ammar ... cikin yan mintuna aka gama hadawa ammar abu mai sauki.. A ka saka a tray.. Mummy na kallon khadija tace tashi ki kai masa ... A kunyace khadija ta karba ta nufi sama.....
....Baya parlor dan haka direct bedroom ta wuce .. Nan bayanan a dining ta aje .. Snn ta dago tana kallon kofar bathroom din da take jiyo karar ruwa da kamshin sabulu da duk ya cika dakin.. Bata wani jima ba aka bude aka ya fito sanye cikin pink bathrope yaba goge gashin kansa da karamin towel.... Ita dai tadae tsaye tana kallon sa da alama shi bai ganta ba... Kamar ance ya juya ya kau ganta tsaye... Dab bude manyan idanun sa yayi yana ware mata hannayen sa... Cikin muryar sa mai dadi yace "wife ! . finally am back.." kasa tayi da kanta tana murmushi... Yace "common" a hankali ta kara sa inda yake.. Ya rungume ta so tight kafin ya furta "I miss you baby".. Ita dae bata ce komai ba ta lafe a jikinsa tana shakar kamshin sa... Sun dade a haka kafin ya rabata da jikin sa yana kallon fuskar ta with smiling taki yarda ta kallesa.. Yace "look at me" da sauri ta saka hannu ta rufe fuskar ta... Yar dariya yy snn ya sake ta.. Ya nufi mirror yy shafa.. Snn ya dauko kayan sa na bacci ya saka ya fesa turare.. Snn ya yaje ya kabbara sallah.. ya rama duk sallolin da ake binsa.. Snn ya juyo yana kallon khadija da ta nemi waje ta zauna.. Addua yy snn ta tashi yana kallon ta.. Tayi saurin dauke kai.. Murmushin yy yace "me kuma nayi" banxa tayi masa.. Tashi yy ya nufi inda ta aje abincin ya zauna yana bude wa yace "madam bismillah" murguda baki tayi badae tace komai ba.. Ya kai spoon daya baki snn yace "zanyi tym dinki bari dai nagama da ciki na" kallon sa tayi shi kumaa ya daga mata gira... Mikewa wa tayi .. Ta nufi kofa yayi hanxarin riko ta yace "ina xuwa". Marairaicewa tayi kafin tace "nifa ynx zan dawo" Baice da itakomai ba yaci gaba da cin abincin sa har ya gama yana rike da ita.. Ya dago yana kallon ta ta hade fuska.. Jan dan hancin ta yy snn yace madam saki fuskar. Bai jira cewar taba ya isa kofar ya murda key din snn ya zare sa... Ya nufi toilet brush yayo snn ya fito. Har lokacin tana tsaye inda ya barta fuskar ta duk a tsorace.. Karasawa yy ya kamo hannun ta cikin nasa yace "meyafaru" kamar jira take tace "ka bude mun na fita" "mezakiyo" ya fada yana tsare ta da manyan idanunsa tayi.. Tayi kasa da kanta janyo ta yayi ya rungume sosae. Murya can kasa yace "baki farin cikin dawowa ta bako" girgiza masa kai tayi yace "to meyasa kike behaving kamar baki yi ba... Dan tura baki tayi snn tace "to ba kai bane dazu nayi maka sannu da kayi bnx dani" rabata ta yy da jikinsa yana kallon ta .. tayi kasa da kanta.. Daukar ra yayi kamar wata baby.. Ya nufi bed da ita zauna snn snn ya zaunar da ita saman cinyar sa tare da zagaye ta da duka hannayen sa.. Ya daura kansa saman shoulder dinta snn yace "am srry wife kawae dai as your husband ba haka ya kamata kimun ba kamata yy ki bani a welcoming hug" waro manyan idanun ta tayi tace "a gaban mummy ne fa gasu waleed" jan hancinta yayi "see you. Am I not your husband koma gaban wane ina ruwana wata guda knn fa bn ganki ba".... Boye fuskar ta tayi a jikinsa.. A daura forehead dinsa a nata murya can kasa yace "nashiga damuwar rashinki a kusa dani love... " tashi tayi daga jikinsa tana tura baki.. Ya janyo ta suka fada saman gadon.... Ya janye hijab din jikin ta.. Tayi saurin kudin dunewa saboda yar rigar da ke jikin ta.. Tace "pls kabani hijab dina na saka kagafa bnd kaya janyo ta yy snn yace "haram ne idan na ganki a haka infact you don't need to wear dress when sleeping".. Da sauri ta kwace jikin ta ta kwanta ta jaya masa baya dan taji kunyar maganar sa.. To me zata saka idan bata sa kaya ba. .. "Matsowa yayi kusa da ita dan har tana jin saukar numfashin sa amm duk da haka bata juya ba kuma bata matsa ba..... a hankali yace "juyo muyi magana"..... Da kamar baxata juyo ba sai kuma ta juya tana kallon sa.. Shima din ita yake kallon snn yace "baki ko tambayeni ya hanya ko ya aiki.. You don't care ryt" jikin ta ne yayi sanyi bata san lokacin da ta kamo hannun sa ba tace "no bahaka bane na sha'afa ne but srry ya aiki" hade fuskar sa yy da tasa snn yace "Alhmdllh do you miss ur husband" da sauri ta saka hannuwan ta ta rufe fuskar rungume ta yy yana kallon ta tare da cire hannuwan ta snn yace "tell me did you miss me" gyada masa kai batare da ta yarda ta kallesa ba.. Yar dariya yy yana rungume da ita yace "madam kunyar me kike ji wai" tura baki tayi yace "to dame dame ya faru da bana nan ya sch hope komai nrml" .. Kallon sa tayi tace "Alhmdllh kaga da ka tafi idan su mummy suke ta debe min kewa idan suka ga ina damuwa" dage gira yayi yana kallon ta da murmushi "oh really kice dae kinyi kewata".. Sai ynx ta kula da abinda ta fada.. Tayi saurin boye fuskar sa a kirjin sa.. Ita kanta tasan ba kewar wasa tayi masa ba dan gani take kamar ya dauke wani abu nata ne ya tafi dashi ynx koma ya dawo mata dashi sai taji ko kadan bata so ya matsa daga kusa da ita kamar sui ta zama a haka.. Yace.. "Gsky mummy ta kula mun dake wai mai take baki ne kinga yanda kika kara kyau kuwa sai wani glowing kike ga wani kamshi wow.. I lyk it.. ".. Ya fada yana shinshinata. Ita dae takasa dagowa... Raba ta yy da jikinsa looking direct into her eyes.. Tana so ta dauke idon ta daga nasa saboda yanda take ji amma ta kasa. Kamo kanta yy da duka hannayen sa ya hade sa danashi goshin su da hancin su suka hadu still idonsa cikin nata.. In a wispher voice yace "I miss you a little" waro idanu tayi snn tace "a little?" Kara rungume ta yy snn yace "I miss you a little too much"... Dan lumshe ido tayi snn ta.. Yana murza wuyanta still looking into her eyes yace "I miss you a little too often and a little more each day"... Shiru tayi domin gaba daya yafara sakar mata da kasala...ya matso da libs dinsa gab da nata kamar zaiyi kissing in a very low voice yace "I miss you mother the time a stay with you " runtse idanu tayi wnn karon a hankali yace "khadeejah" da sauri ta bude idon jikin ta na rawa.. Yace "I too really miss you.. I feel like part of me is missing.. an..and I love you .. Truly love I have loved you from the first thay I set my eyes on you... That thay you took not only my body but my soul.. Dole na gode wa Allah da ya bani ke as my living wife the teacher and mother of my kids till eternity... I love you soulmate.. Yafada tare da kama lip dinta Na kasa ya fara kissing kafin ya hade bakin su gaba daya .. Ita kanta khadija bata san sanda ta fara mayar masa da martani ba dan tuni ta fice daga hayyacin ta dan har bata san sanda ya zuge zip din rigar ta ba sai dai taji yana kokarin cireta batayi kokarin hana sa ba dan a lokacin itama jinta take ta takura ta.. Babu wanda zai iya fassara momment din da suke ciki a lokacin they are doing everything thing with love ... Ganin abin yafi karfina yasa nayo waje.. A nan naciki karo dasu hauweey, ganin tana niyar kafkawa dakin yasa na janyo ta bakina a leko na rufe kofar....
Khadija bata fara dawo wa cikin hayyacin ta ba saida ta fara jin azaba ta masifa.. A lokacin kuma ta tagane abinda ke faru.. Duk yanda taso ta kwace kanta abin ya faskara dan Ammar yariga yayi nisa baya jin kira.. He found his self in a new world with full of love very sweet kamar kar ya fito .. duk kuka da magiyar da khadija take masa bai ma san tana yi ba.. Sai da ya samu duk abinda yake so dari bisa dari snn hankalin sa y dawo wajen karfe hudu saura .. Cizo da yakushi babu wanda bai sha ba. Janyo ta yy ya rungume ta sosae yana jin wani irin sonta na daban sosae ya kankame ta a jikinsa kuma har lokacin kuka take kasa kasa... Ji yake kamar ya tayata kukan dan har cikin ransa yake jinsa sai yaji duk haushin kansa yake ji.. A hankali yace "sorry love".. Ji tayi kamar ta make sa inda yana sonta ai baxe kusa kashe ta ba.. Kai amma karuwae basu ji dadin rayuwar su ba.. Dama irin wnn azabar ake sha amma kuma suje subama katon bnx pride dinsu wanda da sun gama dasu zasu watsar ga kuma tarin zunubi... Ya Allah ya tsare da fada wa harkar karuwanci kasa mukai budurcin mu gidan miji...
Sun dade a haka har sai da ta daina kukan snn ya zare jikin sa a hankali ya shiga toilet yy wanka yana jin wani nishadi finally yau ya zama dis virgin da matar sa ta suna kamar yanda shima shine yy dis virgin dinta. Ya lumshe idanun yana tuno moment din wanda tunda yake bai taba jin kamar sa ba ya sauke numfashi yana mmkin irn baiwar da Allah ya bata she's not even best but perfect... Ya dade a yana wankan snn ya bifo bayan yayi wanka tsarki snn ya dauro alwala.. Ya saka jallabiya snn yy sallah.. Yana kara gode ma Allah da ya basa khadija a matsayin mata yana kara godewa Allah da yasa bata zubda mutuncin ta a rariya ba domin mutuncin mace shine babbar darajar ta da kuma kima... Ya dade yana adduar nuna godiya da Allah
Tashi yy zuwa inda take ya dago ta har lokacin hawaye take... Rumgume ta yy yana jin wani irin sonta da tausayin ta kamar jira take ta fashe masa da kuka yana turesa amma yaki sakin ta saima kara kankameta da yayi.. Ta lafe tana kuka kasa kasa... A hankali yace "am srry love" ba tace dashi komai ba sai taci gaba da kukan ta... Ya dago da ita snn a dauke ya nufi toilet da ita ya hada mata ruwa mai zafi .. Da kyar yasamu ta yarda ya saka ta a ruwan shima tana shiga ta zabura saboda tsananin zafi da taji a kasan ta ta fashe masa da kuka jin ya kara maidata cikin ruwan shima shiga yy cikin tube ya rungume ta yana fadin relax baby zai daina" ita dae bata ce dashi komai ba ta kankame sa...
A hankali da farajin zafin yana tafiya har taji ta daina ji.. Tayi shiru ta lafe a jikinsa tana sauki numfashi.. Bakin sa yakai daidae saitin kunnen ta yace "I love you baby"... Tura baki tayi tana ture sa Sai kuma ta kan kame jikin ta wai ya fita.. Ya ware manyan idanun sa yace "uhmm me kuma yy saura kawae ki bari na maki wankan... " fashe wa tayi da kuka tace "nide kafita" dariya yy yace "baby idan fa ba'a gasaki ba xakiji ciwo a wajen" ji tayi kamar ta nutse ta turasa tana watsa masa ruwa... Jan hancin ta yy snn ya fice.. Ya barta ta goge hawayen ta snn tayi wanka tare dana tsarki.. Tayi alwala snn ta fito tana takawa da kyar dan zafi take ji sosae a kasan ta....
Har ya kyara dakin ya canxa bedsheet... Yana gani ta ya nufo inda take.. Duk da yanda ta gaji da tafiyar kin yarda tayi ya kamata.. Sai ya kyaleta taga ikon Allah.. Ganin ya share ta kawai sai ta zube a kasa ta fara kuka.. Da sauri ya karaso inda take yana murmushi ya dauke yana kallon fuskar ta .. Saman gado ya ajeta ya dauko mata riga ta saka bayan ta shafa mai.. A lokacin aka fara kiran sallahr asuba anan yayi sallahr snn ya taimaka mata tayi da kyar .... Daga nan ta kwanta sai bacci... Ya zuba mata idanun sa Kafin ya rungumeta shima baccin ya dauke sa...More comments more typing... ✍
*#VOTE*
*#SHARE*
*#COMMENTS*✨✨✨✨
*NAFEESA A GUGA*
😍😍😍😍😍😍😍😍
YOU ARE READING
SABODA DUNIYA
RomanceLabarin yana dauke da abubuwan bn mmki.. Labarine akan wadanda duniya ta rufe masu ido sun manta Allah ne mai komai snn yana dauke da salon soyayya mai bn sha'awa.. Zai fadakar kuma ya nishadantar daku