Part seventeen

48 5 0
                                    

Typing~~~~📱

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)

   🌼 *Saboda* *duniya* 🌃

Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗

07051376476

Nafeesa A Guga @ wattpad

*bismillahir rahman  rahim*
Page 32⏩33
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

Saman gado ta fada ta fashe da kuka wanda tarasa dalilinsa ta dade tana kukan kafin ta tashi ta Shiga toilet tayi wanka..bata jima ba ta fito da dan karamin towel dinta light purple tana warware dogon gashin ta tana dago idon ta suka hada ido da Ammar dake bakin kofa bata lura dashi ba tun fitowarta da sauri ta juya baya shi kuma ya dauke kai yana tabe Baki tace "hakanan kawae sae a shigomin daki babu ko sallama nide kafita"  tsayawa yy yana nade hannayen sa a kirji snn ya fara kare mata kallo tundaga sama har zuwa fararen cinyoyinta jin shiru yasa da dan juyo tayi jin shiru caraf suka hada ido tayi sauri juyawa tana shigewa jikin bango "dan Allah ka fita wae meye haka" murmushin da bai shirya ba yy kafin yace "to me xan kalla anan" "nide kafita" samun guri yy ya zauna juyowa tayi da fuskar ta ganin yanda ya hakimce yana danna wayar sa abinsa  tace "shiryawa fa xanyi" hankalinsa kan wayar sa yace "to na hana ki ne kixo ki shirya abinki".  Marairaicewa tayi tana zuba masa oily eyes dinta tare da turo dan cute lips dinta.. Ya dago yana kallon baby face din nata dariya taso ta basa amma ya danne ya cigaba da danna wayar sa ganin bashi da niyar tafiya ne yasa ta wuce sa xuwa wardrobe ta dauko hijab ta saka snn ta dawo saman gadon tana duban sa... Wae ya akai ne nifa rufe kofata zanyi... "Bismillah rufe mana na hanaki ne" ta murguda baki tana dauke kai.. Shiru na wani lokaci can taji yace "wae me akae maki ne naka kamar kinyi kuka" hararansa tayi snn tace "ni banyi kuka ba" dage kafada yy yana mike wa tsaye" "ohk then how is 'ur body" batare da ta kallesa ba tace "fne".. Ficewa yy a dakin ta bisa da harara...
Yana shiga dakin sa ya kashe wutar snn ya kwanta a ransa yana tunanin abinda yasaka ta kuka  baya so ya zama silar da zae batawa wani.. Ya furzar da iska koda yake ya kula yarinyar ma da alama tana da rashin kunya sae kuma yy murmushi .. A hankali yace stubborn girl ka tsoro ga jan fada...
Washe gari tana gama sallahr asuba ta ta hada masa tea tare da gyara masa dakin sa har tafito sai kuma ta tuna da abinda yafaru jiya tsakanin sa da kausar sae ta koma ta dauko abinta ta maido daki ta koma bacci... Karfe 8 takwas ya dawo daga motsa jiki kamar yanda ya saba kullum ya dawo daga motsa jiki kafin  yy wanka sae ya sha tea dan wnn al'adar sace yama saba idan bai shaba baya jin dadi.. Ga mmkin sa sai yaga baiga tea din ba kamar yanda ta saba aje masa.. Bai kawo komai ba sae yy tunanin ko jikin ne wanka yy sann ya koma bacci wajen 11 ya tashi lokacin kau har ta tashi tun 9:30 ta hada masu break snn tayi wanka ta hada ta shirya cikin atamfa riga da skirt sunyi mata kyau kamar dan ita aka yi su tana cikin daurin dan kwali ya shigo da mmki yake kallon ta lpyr ta kalau knn shine bata kawo masa morning tea dinsa ba ya daure fuska.. Batare da ta kallesa ba tace "morning" kara daure fuska yy ko walid baya gaishesa a haka bare ita ya Kara daure fuska  "me ya hanaki kawo min morning tea dina" "babu komai" ta fada a takaice a dan tsawa ce yace "what" idanun ta yacika da kwalla "to ba ga kausar can ba saeta kawo maka tunda naga ita tabama dinner jiya" da mmki yake kallon ta ganin harda hawaye shin ko shiyasa take fushi jiya  sae kuma yy murmushi. Ganin haka yasa tayi realizing abinda ta fada da sauri ta waro idanu sae kuma ta tura baki "to ai nayi mantawa nayi bn kai maka ba nayi bacci" tana fadin haka ta fice a dakin yabi bayan ta a kitchen yasame ta sae goge hawaye take tana ganin sa ta dauke kai yace "wae dan munci dinner da kausar shine kk fushi" "ni ina ruwana" ta fada yace "kode.. " "ni ka kyaleni da maganar wata kausar ina ruwana da ita" tana fadin haka ta juya zata fita yayi saurin riko hannun ta ta juyo kamar xata kuka "ni ka rabu dani" kyawawan idanun sa ya xuba mata tayi saurin kasa danata dan baxata iya jurar kallonsa ba shiru na dan wani lokaci can taji "are you jealous??" Babu shiri ta dago tana kallon sa jikin ta na rawa sae kuma ta girgiza masa kai yace "fadi mun gasky idan ba haka ba what's the sad all about" "why should I be jealous ni sonka nake ne" tana fadin haka ta fizge hannunta ta fice ya bita da kallo yana wani murmushi.. Snn ya fito koda ya dawo bata parlorn ta de hada masa komai da da zaiyi amfani dasu... Wajen karfe biyu ya fito sanye da kana nan kaya sae wani mayen kamshi yaki hannun sa rike da key din bike dinsa tunda ya fito take satar kallon sa yy bala'in yi mata kyau yana gama sakkowa yace "zan je wani aiki nan da yamma xan dawo" tace "Adawo lpy Allah ya taimaka" yaji dadin addu'ar ta dan haka yace "Ameen" a fili snn ya fice....
.. Wajen five ya dawo tana jin karar biki dinsa lokacin tana daki ta bude window daidae lokacin sauran securities din da suka rakasa suka shigo..  Kare masa kallo ta dingayi daga inda yake komai na gayen mai kyau kuna da ka gansa kaga jarumin mata shi nai class ga sarauta dan kallo days xaka masa kasan jinin sarauta ne kuma jarumi mai cikar haiba da kwarjini.  .. Hade rai khadija tayi ganin kausar taje inda yake sakin labulen tayi ta dawo daki ranta duk a bace.. Ta dan jima sae kuma taji ana knocking taski tayi kafin ta sauka ta bude shi ta fara  gani yana shigowa kausar ta biyo bayan sa tana wani murmushi khadija ta juya ta zauna saman kujera kausar ta shigo tare da cewa "aunty khadija ina xan aje masa jakar" a kufule khadija tace "ai ba ni na baki ba" har Ammar saida ya juyo ya kalleta kamar yy dariya amma ya danne yace "ajeta nan sis" yana fadin haka ya wuce sama kausar ta aje snn ta fice zuciyar ta fal murna.... Shikam Ammar mamkin khadija yake ita da ba son sa take ba mene na jin haushi to baxaeyi zumunci da yar uwar sa ba ko me... "
Haka rayuwar su ta cigaba ba ko da yashe sae kausar tasan hanyar da tabi ta hadu da Ammar hakan ba karamin ciwo yake mata ba duk da ta kula kausar din ce ki shige masa amma duk haushi suke bata.... Shima yana lura da yanayin ta wani lokacin ta basa dariya wani lokacin kuma ta basa mmki....
Yau ma khadija na xaune a parlor kausar ta shigo  ko kallonta khadija batayi ba "ina yaya fa" cewar kausar  "ya tafi masallaci" khadija ta fada a takaice Kausar ta tabe baki "wae ke na rasa gane shan kamshin da kk dan kinga muna kusan ci da dan shine kike jin haushi to bari kiji wlh baki isa ki raba ni dashi ba dan haushi ma ynx kk fara kwasa dan muna nan dake sae ya auro ni a gidan nan ke kuma yy waje dake  kema kinsan. Ba sa'an ki bane" khadija de tayi mata bnxa duka da maganganun sun mata ciwo... Kausar ta cigaba "dan ma kinga ina dan gaishe shine kanki ya kara girma to badan ke nakeyi ba kuma xaki gani yarinya" har ta gama abinda zata fada khadija bata ko kalleta ba dan yan maganar basa kanta... Ammar jin kausar na niyar fitowa bayan ya gama jin duk abinda ta fada yayi saurin barin gurin yana bar compound din gaba daya yana juya maganganun kausar a ransa yace "lallai kam"...
Koda ya dawo sae suka fara wasan buya da khadija da ta gansa sai ta hade rai tabar wajen shi dariya ma abin ke basa... Ranar bayan isha'i yana zaune parlor tazo ta wuce kitchen duk bata kula dashi ba har taje ta hado tea taxo xata wuce yace "xonan" har xata ruga idanun ta ya sauka a kansa kwance cikin sofa idanun sa lumshe yy kyau cikin wasu fararen kaya masu taushi yy wani fresh dashi sumar sa ta kwanta a saman kyakkyawar fuskar sa... Hade rai tayi snn ta karasa inda yake idanunsa a lumshe yake "kawo min tea nima" murguda baki tayi snn taje ta hado masa ta kawo masa tana tura baki tace gashi.. Tashi yy xaune ta miko masa ya hada da hannun ta da sauri ta kallesa tace "to kasake min hannu" cire mug din yy ya aje gefe ya kama hannun ta yana kallon ta "sbd nace ki kawomin tea kk murgude" waro idanu tayi da mmki idanun sa a lumshe suke amma ya a kai ya ganta  yace "would you take that your eyes on me" ta dauke kai tana tura baki... Fisgota yy ta fado jikin sa ni kk turawa baki tayi saurin maidawa tana niyar yin kuka yace "wae duk fushin nan da kk na menene" kafin tayi magana an fara knocking yace "yes come in" kausar ta shigo sae da gaban ta ya fadi da taga khadija a jikin sa khadija ta hade rai tana kokarin tashi yaki bata dama.. Zatayi magana kawae taji ya hade bakinsa da nata yana tsotsa... Jikin kausar ne yafara rawa babu shiri ta fice ta haki...  Shikam dama saboda ita yy saede ya kasa sakin lips dinta tsotsa yake kamar yasamu sweet this is his first tym ta ya taba kissing mace he just found his self in another wold wani irn feeling yake ji from everywhere... Kusan minti biyar a haka snn hankalinsa ya dawo ya sake ta ba don ya gaji ba ita kam saeta boye fuskar ta a kirjinsa kunyar sa duk ta kama ta... Murmushi yy yana dago kanta tana boyewa cikin disasshiyar muryar sa yace "kunya kk ji" "nide ka kyaleni" ta fada tana mmkin sa yace "dago magana nakeso muyi and its very important" dagowa tayi amma ta kasa kallon sa.. Shiru yy baice komae ba har ta cire ran zaiyi magana can taji yace "you said none of the two wives is your mom" ta gyada masa gaban ta na faduwa yace "alright then where is your mom I mean  your biological mother" gaban ta ne ya fara dukan uku uku ta tabbatar wani cikin yan gidan su ya fada masa wani abu a kan ta dan nan ma a kyamaceta kamar yanda su suka mata.. Dan da nan idanun ta suka cika da hawaye....
More comments more typing... ✍️
*#VOTE*
*#SHARE*
*#COMMENTS*

✨✨✨
*NAFEESA A GUGA*
😍😍😍😍😍😍😍😍😍

SABODA DUNIYA Where stories live. Discover now