Part fourty one

61 4 0
                                    

[10/20, 4:10 PM] 💕Nafeesa A Guga✨🌹: Typing~~~~📱

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)

   🌼 *Saboda* *duniya* 🌃

Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗

07051376476

Nafeesa A Guga @ wattpad

*bismillahir rahman  rahim*
Page 82 ⏩ 83

  🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
A rude duk sukayi kanta...  daukar ta Ammar yy hankali tashe ya kama waige waige yama rasa inda zai ajeta  sai kawae ya fice dakin da ake duba sarkin ya shiga da ita ya shimfide ta saman lafiyayyan bed din yana kallon fuskar ta...  Already muhsin ya ya saka a kira nurse..
Duk suka bi dakin da kallo kowa da abinda yake sakawa a zuciyar sa.. Fadawa saman sofa ummu tayi tare da fashewa da wani irin matsanaicin kuka...  Da sauri duk sukayi kanta.. Mummy ta rungume ta itama tana kukan... "Ashe dama khadija jini na ce bansani ba shiyasa tun ranar dana fara ganin ta nake kaunar ta  nagode wa Allah da ban taba kyamatar ta ba da yau naji kunya .. Allah ya nagode maka Lallai Allah shine masani komai shi yasan abinda ke tone da wanda ke boye" ita kanta hafsat jikin ta duk ya gama mutuwa da wnn al'amari Lallai Allah mai yanda yaso ne a lokacin da yaga dama  ynx ta silar haukan nan ummu ta rabu da diyarta ta kuma ta silar sa tagano ahalinta.. Abinda Hajiya jameela ta mata saboda duniya ta so tarwatsa rayuwar ta sai gashi ta silar hakan ta gano danginta wanda da ma idan asali ne sun take su...
       Ummu tana share hawayen ta ta rungume mummy "gsky nayi matukar murna ganin dana Ammar shike auren diyata guda daya a duniya .. Babu wanda zai kaini farin ciki da haka ta faru" tana gama fadin haka taje ta rungume Ammar da shigowar sa knn... Shi kansa rungume ta yy yana jin wani irin sonta kasancewar ta kanwar mummyn sa kuma mahaifiyar matar sa.. Mummy na yawan basa lavarin ta sosae yake sonta jin irin kaunar da take masa...
Duk wanda ka kalla a parlorn kasan yana cikin farin ciki  wnn rana mai cike da ban mamaki..
.
A hankali khadija ta fara bude idanun ta har ta bude su tar akan Ammar dake zaune gefen gadon da take ya zura mata idanu .. A hankali yace "khadeeja".   Rungume sa tayi tare da fashewa da kuka  tace "love do you knw what I dreamt about.. Love wai ummi na bata mutu ba she's still alive kuma wai she's one of your family" shiru Ammar yy yana bubbuga bayan ta cike da tausayin ta yace "it's really wife ba mafarki kike ba your ummi is here with us" sakin sa tayi zuciyar ta na wani irin bugawa kallon sa kawae take da mmki.. Bude kofa akayi mummy ta shigo karaso wa inda suke tayi tana kallon khadija kafin tace "ba mafarki kike ba hanan" kallon mummy kawae take sai kuma ta runtse idanu tana tunano farkon tahowar su... Har sanda ta sauke idanun ta a kan wacce aka kira da kanwar mummy".. Da sauri ta dago tana kallon mummy karin bayani take so dan gaba daya kwakwalwar ta ta rike ce... Mummy ta kama hannu khadija a hankali ta fara taba labarin yanda suka rabu da kanwar tata ummu da kuma labarin rayuwar ta bayan rabuwar su da hafsa ta bata har zuwa yau...
   Har zuwa ynx idanun khadija  basu bar fitar da hawaye ba.. Ta rasa ta ya zata misalta irin yanayin da take ciki...
Bude kofar akayi .. Ummu ta shigo  khadija ta rinka binta da kallo tabbas wann mahaifiyar ta ce da tadebi shekaru bata gani ba da take addu'ar Allah ya nuna mata koda mutum daya ne daga cikin danginta   ashe da rabon har itan zata sake gani ashe umminta bata mutu ba...
Share hawayen ta tayi tana ta sakko daga saman gadon tana kallon mahaifiyar ta... Wace itama itan take kallo cike da kaunar ta idanun ta cike da hawaye.. 
   A hankali khadija tace "Ummi na".  Ummu na murmushi hade da hawaye tace "khadija"....
Da gudu khadija taje ta rungume ta tare da fashewa da wani sabon kuka "ummi ashe dama kina raye kika tafi kika barni nai ta kadae ci bani da kowa sai Abba na su umma duk basa sona kullum sai sun zageni.. Ummi why why ummi na I so really miss you.. I miss you morethan words can say"... Very tight ummi ta rungume ta tana jin wani irin son diyar tata duk da tana ji kamar a mafarki sukayi rayuwa amma har ranta ta tsananin sonta da mahaifin ta...
    Zaune suke a parlorn sarki gaba dayan su khadija na tsakkiyar ummin ta da hafsa dan gani take idan ta motsa kamar guduwa zasuyi su barta....
Kana ganin sarki kasan yana cikin hankalin sananin farin ciki ya juya yana kallon khadija wacce idan ba kama ta jini ba batayi da mahaifiyar ta sai dae kana ganin ta kasan ta hada iri da larabawa sae kuma suna dan kama da diyar shakur wato Amal sa'ar rahma ce ..  Da murmushi a fuskar sa cikin harshen turanci yace "zonan matata" tashi khadija tayi kanta a kasa ta nufi inda yake ya nuna mata gefensa ta zauna.. Ya shafa kanta kafin yace "ki kallesu dukkan su nan yan uwanki ne kuma jinin kine har da wnn katon mijin naki da ya rigani" duk dariya sukayi banda Ammar  da ya marairaice.. Ummu ta ce "nide dana ba kato bane dube sa fa very handsome idan akace kato ai sai ai masa kallon wani dan can garin.. ". Duk dariya sukayi Ammar yy murmushi yana kallon khadija da itama take dariyar wacce tayi mugun yi mata kyau he feel like  hugging her tight  and start giving her hot kisses..   Hada idanu sukayi ya wani jige lips tare da kashe mata idanu.. Tayi saurin dauke kanta tana murmushi.. Duk wnn abun babu wanda ya kula dasu sai Rahma da walid lokaci daya kuma suka kalli juna.. Murmushi kawae sukayi suna dan bude idanu alamar gulma.. Anan ne sameera ta kula dasu.. Duk da bata ga meya faru ba tasan gulma sukayi.. Murya can kasa tace "ya waleed kaima saina rinka saka maka idanu kaida Amal".   Dage kafada yy alamin ko a jikinsa...
....
Ranar su ummu da mummy kwana sukayi lvr da kuma hafsat   a part din da su mummy suke sauka idan sun xo.. Khadija na kwance saman cinyar umminta anan tayi bacci bayan ta gama ganin yan uwan ta.. ..
   Washe gari ma tare sukayi komai khadijana kusa da kakarta ummin su  mummy suna breakfast kowa yana parlorn har da sarki .....
Ammar ne Ya shigo dakin duk suka bisa da kallo.. Duk gaisar dasu yy snn ya nufi kusa da ummi da take nuna masa gefen ta ta zauna ta sumbacesa a kumatu snn Ta hada masa break.. Hafsat ta bisu da kallo cike da sha'awa ganin su larabawa babu ruwansu kamar ba surukai ba hakama su Abba Abdoul da matarsa da mama da ake break din dasu.. Ba karamin karramawa da nuna kulawa ake masu ba saboda yanda suka rike diyar su da amana .. 
Khadija tabi Ammar da ummin ta ke bawa abinci da baki da kallo... Rabonta dashi tun jiya sai taji duk tayi kewar sa... Hada idanu sukayi ya harareta tare da dauke kai .. Murmushi kawae tayi snn tayi kasa da kanta...
    Ranar ma idan ba cikin mutane ba basu haduwa...  Haka ma washe gari duk yanda yake so ya hadu da ita taki yarda kuma tana sani da yanda yake son ganin ta amma take dojewa.. Bakaramin sabawa khadija tayi da yan uwan nata ba kamar ta dade dasu kowa sonta yake.. Kowa yana kokarin bata kulawa ko kadan bata gajiya da umminta duk yanda take kewar ammar tana sane take  dojemasa... Duk da takula hakan na damun sa.. Inhar yana tare da ummin ta sae ta tafi wajen mummy ko ammo (hafsat)   dan bakaramin shakuwa ce ke tsakanin su ba kamar ba surukai ba.... 
Yauma suna cikin dakin umminta shida ita khadija ta shigo  farce ta iske yana yanke wa ummin tana ta bashi labarin da bai karewa.. Da kamar ta koma sai kuma shigo tana tura baki ganin yanda duk suka zubo mata ido.. Zuwa tayi ta daura kanta jikin bayan ummin ta  .. Ummi tace "what's wrong daughter"  kamar zatayi kuka tace "ni duk yau ban ganki ba" ummin na hararanta tace "na kinsan inda nake kika tafi part din su shakur so akan me zan damu bayan ga dana muna tare".. Tura baki tayi.. Ummin ta ture ta mummy ce ta shigo dakin tare da hafsat.. Tare da tray na kayan na abinci.... Suka aje .. Mikewa Ammar yy zaifita.. Ummi tace "son tsaya muci abinci mana" girgixa kai yy yace "ummi I need rest now" "ohk bari Hanan sai ta kawo maka"... Da kamar zaice aa sai suka idonsa ya sauka akan khadija da tayi kamar zatayi kuka.. "Yace shukran ya ummi" daga haka ya fice...  Ummi ta zuba masa nasa snn ta bama khadija.. Babu yanda ta iya haka ta dauka...
    Zaune yake saman sofa idanun sa a lumshe yanaji tana knocking amma baice komai ba.. Turowa tayi ta shigo tana kallon sa tare da sakar masa harara ta dauke kai..  Zuwa tayi ta 'aje snn ta juya zata tafi... Cikin sanyin muryar sa taji yace "khadija"... Tsayawa tayi batare da ta juyo ba .. Tana jin taku sa har ya karaso inda take ya juyo da ita suna fuskantar juna  murya can kansa yace "mena maki kike azabtar dani" kallon sa tayi sai kuma taji duk ya bata tausai.  Rungume sa tayi tace "am srry love" tana jin sanda ya sauke ajiyar zuciya kafin a hankali yace "why" ya fada yana shafa bayan ta.. Tura baki tayi tace "ni kunya nake ji haka kawae ai ta gani na tare da kai"...
Yana kallon ta da kyau yace "so what's there look malama nan fa ba Nigeria bane babu wnn kunyar kinga ummi najin kunya ta"... Shiru tayi.. Ya kama hannun ta suka zauna saman kujera ya janyi abinci yace "zo muci kuma daga yau anan zamu rinka kwana" waro idanu tayi sai kuma ta basar suka fara cin abincin yace "oya saura wanka daganan kuma next thing kece" murmushi kawae tayi badae tace komai ba... Janyo ta yy yana kokarin cire zip din rigar ta.. Cikin shagwaba tace "nide kai zaka fara cirewa" batare da ya kawo komai ba yace "ohk".. Ta cire masa daga shi sai boxers da singlet yayi saura.. Ta marairaice murya tace "baby nide kunya nake ji bari na rufe kofa" bata jira cewar sa ba ta nufi  kofa sai da ta isa ta daura hannun ta a handle din snn ta juyo tana ware manyan idanun ta tare da bude hannuwa tace "love!..  I just want to say bye see ya" snn ta bude kofa har ta fita sai kuma ta juyo tana kallon sa ya wani saki baki yana kallon ta.. Tace "oh I love youuu" daga haka ta rufe kofa ta .. Ta barsa tsaye.. Murmushi yy yana kallon kofar tare da girgixa kai snn ya shige toilet"......

SABODA DUNIYA Where stories live. Discover now