Part fourty two

137 8 1
                                    

[10/21, 6:33 PM] 💕Nafeesa A Guga✨🌹: Typing~~~~📱

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)

   🌼 *Saboda* *duniya* 🌃

Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗

07051376476

Nafeesa A Guga @ wattpad

*bismillahir rahman  rahim*
Page 86 ⏩ 87
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Kamal yariga da ya fadawa sarki mota da yaxo da motoci azo a dauke su a airport kuma kar su sanar da kowa tahowar su.. Suma sai mmkin dalilinsa nacewa su taho da motoci dan bai fada masa ga wanda zasu zo... Koda jirgin su yy landen har motocin sun iso.. Bakaramin farin ciki sukayi ba ganin Ammar da khadija.. Sai mummy da sauran kannen sa da wasu wadan da basu san su ba..... Khadija na jikin Ammar da ka ganta kasan she's restless... Kowa sai sannu yake mata.. Motocin suka fara shiga .. Su daddaiku ne basu shiga ba ciki har da su Ammar mummy da ummi.. Dan Ammar ne ya duka yana gyarawa khadija takalmin ta.....kamar daga sama suka ji ance 
."Khadija... "
Gaban khadija ne ya fadi jin muryar ta bata taba zaton sake gani ba... Da sauri ta juya tana kallon direction din da taji sautin muryar.. Tsaye ta gansa yana kallon ta har ynx dai yana nan bai canxa daga yanda tasan sa ba sai dai kyau da yar kiba da yakara da alama shima dawowar sa knn.... Yana kallon ta yace "ashe zan kara ganin ki"... Mikewa Ammar yy yana kallon usman da idanun sa suka fara sauya kala dan ya kula ko daya usman ma bai kula dasu ba idanun sa na kan matarsa....  Cikin dakewa ya  yace "who are you".. Sai lokacin usman ya dawo da kallon sa kan Ammar sai da gaban sa ya fadi a ransa yace "wnn ai Ammar ne the prince, and proud  intertional soldier to me yake tare da khadija kar dai ace mijin ta ne.. Amma indae haka ne ya rasa khadija dan shi da a yanda yaso wnn dawowar ya koma ya nemi afuwar ta suyi auren su"..
Kallon khadija usman yy yace "is he your husband".. Ran Ammar ya fara baci yanajin zuciyar ta fara tafarfasa"... Shima kallon khadija yy yace
"who is he?"..
Wani yawu ta hadiye tanajin haushi usman din tace " *usman* "  har su mummy sai da suka kallesa dan duk sun san lvrin sa..  Cikin wata dakiyar yace "what are you here for.. Leave this place right away and last warning don't ever take a second look to my wife again".. Da sauri mummy tace "calm down son".. Kallon usman tayi tace "za'a  zo daukar ka ne ko taxi zaka hau" a hankali yace "taxi mom"  tace "ohk idan ba damuwa ko zaka iya bin mu muje tare here is khadija's biological mother" ta fada tana nuna masa ummin khadija... Kallon ta yy da mugun mmki.. Dan murmushi tayi tace muje ko usman" ta fada tana nuna masa mota ya shiga batare da ta yarda ta kalli Ammar ba da tasan ya gama hawa sama....
Wuce su Ammar yy rai a bace ya shiga motar rike da matar sa.. Duk suka bisa da kallo harda usman da duk jikin sa yy sanyi.... Mummy ta nuna masa mota ya shiga.. Front seat ya shiga sukuma suka zauna back.. Usman ya rufe idanu yana tunani iri iri.....
     Motar su Ammar na gama parking ya dauki matar sa suka wuce part din su duk suka bisa da kallo har kamal zai bisa mummy ta dakatar dashi.. Tace kar ya bisu.. Idan ya huta kawae yaje gidan abban khadija yace ana neman su a palace gaba daya family dinsu....
  
Already kamal yasa an gyara part din a boye.. Dan haka yana zuwa dakin sa ya shiga da ita ya ajeta saman gado shi kuma ya zauna gefe tare da rike kansa da hannu biyu.. Tasowa khadija tayi ta daura kanta saman bayansa .. A hankali... Tace "akan me wnn zai dame ka bayan kasan cewa ni din taka ce and my heart loves no one but you ina so kasani ko daya bana son sa kai nake so and i'll continue loving you till my last breath I mean the end of my life kuma kaine zanso har idan Allah ya hadamu a aljanna... Pls forget about usman pls" janyo ta yy ya rungume ta sosae..... Yace "khadija kodaya bana so wani ya rabe ki ina da mugun kishi bakaramin saita kaina nayi daxu ba saboda nasan ke tawa ce snn da mutane a wajen zan iya yin komai akanki dan rasa ki kamar rasa raina ne I can't imagine losing  you ke ko kallon ki naga wani yanayi baki san yanda nake ji bane talk less of having feelings on you  look khad...hade bakin su tayi tana tsotsa... Har sai da taga ya rabu da damuwar tas snn ta rabu da shi... Tana kallon idanun sa tace "life can't goes on without you I love you husband" wani murmushi yy har cikin ransa yake kara sonta yace "I love you too".. Daga haka ya dauke ta zuwa toilet ....

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Nov 16, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

SABODA DUNIYA Where stories live. Discover now