Typing~~~~📱
*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)
🌼 *Saboda* *duniya* 🌃
Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗07051376476
Nafeesa A Guga @ wattpad
*bismillahir rahman rahim*
Page 26⏩27
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Tunda ya fita bai dawo ba har akayi magrib hakan ya bama Khadija damar fita ta dafa dinner mafi sauki da lemun inibi har tagama bai shigo ba ta debi nata tayi bedroom dinta ta rufe ta saka key sai wajen tara ya shigo a dining ya zauna yaci abuncin yana mmkin yanda girkin yy dadi ga shi tayi sa simple baiyi tunanin zata iya girka wani abu ba. Yana gama cin ya haye dakin sa...
Washe gari ma tana ji ya fita sallahr asuba ta fito ta hada masa tea ta kai dakin sa ta gyara ta wanke toilet ta fito.. Tana yin sallahr asuba jin shiru bai dawo ba yasa taje ta hada breakfast ta koma daki ta saka key" sae wajen 8 ta hangosa ta window yana dawowa da kayan motsa jiki da alama yaje motsa jiki ne....
Tundaga ranar bata yarda su hadu duk hanyar da tasan zasu hadu ta tosheta kuma kullum sae ta hada masa early morning tea dinsa ta gyara masa daki da toilet ta hada breakfast lunch da dinner wani lokacin yaci wani lokacin kuma baya ci... Har kwana hudu basu hadu ba kuma koda yaushe kofar ta da key sae dai takula kamar shima bai fiya zama a gidan ba...
A rana na biyar ne har bayan ta gama hada breakfast da komai taje tayi wanka kaya marasa nauyi ta saka sbd baccin bai gama isar ta ba dan ko breakfast din ma batayi ba kwanta kamar yanda tasaba ba... Bata tashi ba sae wajen 10 shima yunwa ce ta tashe ta tashi tayi ko hula bata saka ba ta fita ta sauka kasa dan tasan kila ynx ya fita.... Dining ta nufa direct ta hada tea snn tashiga kitchen domin dauko plate ta xuba arish. Bayan ta dauko tana fitowa ta gansa har ya kai tsakkiyar parlor sanye cikin uniform dinsa na soldier yana kokarin saka wrist watch a hannun sa kayan sunyi matukar yi masa kyau sae kamshi yake... Tana ganinsa saeda gaban ta yy wani mugun faduwa.. Shikam tsayawa yy tare da xuba mata kyawawan idanun sa masu haske. . a tsorace ta aje plate din ta dauki tea dinta da bread ta nufi hanyar stairs tana tura baki tama kasa yarda ta kallesa duk da tasan kallon ta yake dan a tsorace take... Lasar lips dinsa yy kafin yace "keee" ai kamar jira take ta arta tare da sakin bread din cup din ta a hannun ta saedae tana kaiwa stairs step na biyu ta zame ta fadi ta turgude... wata kara tasaki ga tea din mai xafi ya xube mata da sauri Ammar yy kanta yana kama hannun ta data kone "srry da zafi ko" gyada masa kai tayi "Srry tashi muje daki" yafada yana kokarin daga ta jiyayi ta saki wata karar.. Murya can kasa yace "what??" Kafar ta ta nuna masa "the leg is paining me I can't worked my self" ta fada taba cije lips alamar da zafi.. Furzar da iska yy yana kafin ya dauke ta wata shahal da ita babu nauyi parlour ya dawo da ita ya kwantar da ita saman 3seater "muga kafar" nuna masa kafar tayi da hannun da bai kone ba dan tama kasa mota kafar.. Hannu ya kai ya dan ja kafar kadan tawani fashe da kuka da kagani kasan taji zafi... Dafe goshi yy yana furzar da iska kafin ya da wayar sa ya fara neman layin kamal... Yana dauka Ammar yace "frnd come forward I need your attention right away" "wani abu ya farune" cewar kamal gyada kai yy yana Kallon Khadija kafin yace "yeah ta fadi ynx zata hau stair kuma I think shi wonded her leg" a rude kamal yace "who" tsaki Ammar yy yana kashe wayar ya dubi khadija da take ta hawaye.. Murya can kasan makoshi yace "srry" gyada masa kai tayi tana hawaye sama ya hau zuwa daki ta ya dauko hijab ya saka mata...
Kamal ne yy knocking Ammar ya bude masa shigowa yy yana kallon khadija da take ta cije lips yace "sannu madam" ta gyada masa kai kamal yace "me yafaru da ita" Ammar ya dan yi shiru kafin yace "ta bige ne a kafa sae kuma hot tea da ya zubar mata a hannu... Da sauri Khadija tace "bashi ke mun xafi ba kafa nane" Dukawa kamal yy "wace kafar ce" nuna masa kafar.. Kamo kafar yy ta saki wata kara ganin haka yasa Ammar daka mata tsawa yace "ke ki natsu akan wnn karamin ciwon kk kokarin fass mana kunnuwa and kamal ka kama mata tun kafin ya kara tsami kaga har ya fara kumbura".. Shiru tayi tana kokarin kai hannun ta kawar da hannun kamal da zai kama mata kafar ganin haka yasa Ammar kamo hannuwan ta ya rike ta kam.. Kamal na fara jan kafar ta fashe da wani kuka tana kokarin kwance ta amma ta kasa zafi take ji har cikin kanta.. Kuka take sosae kamal kau bai sake ta ba har saida ya tabbatar kafar ta saitu.. Snn ya kyaleta ta lafe jikin Ammar tana kuka kasa duk ta hada zufa.. Kamal yace "sannu ai dole dan wnn targaden babba ne Allah ya soki ma bai kwana ba". Tabe baki Ammar yy "kaga babu wani magani da zata sha" bude first aid box din sa yy ya fito da wani cream ya mika ma Ammar gashi ja shafa mata wnn bari naje na dauko mata drugs dan bani dashi anan"... Karba Ammar yy shi kuma ya fice .. A hankali tace "dan Allah ka shafa mun a hankali kokuma ka bari na dan huta.. ".... Hararanta kawae yy snn ya janyo kafar yana shafa mata a hankali.. Ita kam bnda hawaye da yarfe hannuwa babu abinda take.. Yana gamawa ya mike yaje ya wanke hannayen sa.. Lokacin kuma kamal ya dawo daga bakin kofa ya tsaya yana mika ma Ammar.. Bayan ya karba ya fada masa yanda xata shashi ya kuma kara da fadin "frnd bari naje akwae patient din da xanyi attending ynx Allah ya bata lpy and make sure taci wani abu a cikin ta" "tnx" Ammar ya fada yana juyawa shi kuma ya fice.. Dining Ammar yaje ya hadu mata tea ya mika mayata babu musu ta karba saedae tana shan rabi ta aje cup din dan kanta wani irin sara mata yake... Cup din ya kalla snn ya kalleta tare da daure fuska "wa kika bar ma sauran" dan langwabar da kae tayi kafin tace "later wlh ynx kai na ciwo yake mun" baice komae ba ya mika mata maganin tasha ta zame zata kwanta.. Hararan ta yy "tashi ki tafi bedroom dinki" kamar zatayi kuka tace "I can't worked my self am still feeling the pain idan na huta zan koma" a dan tsawa ce yace "will you get up my frnd" tashi zaune tayi tana hawaye ganin yanda kafar ke rawa ne yasa ya dauke ta cak har bedroom dinta ya ajeta saman gado a hankali tace "tnx" tana rufa da blanket hanyar fita ya nufa har ya ka bakin kofa ya juyo daga inda yake yace "i'll be back soon xan rufe kofar kasa but zan sa baiwa daya ta shigo koda xaki bukaci wani abu. .. Gyada masa kai tayi tana lumshe idanu dan bacci take ji Shi kuma ya fice daga gidan bayan ya tura mata baiwa daya... "
Bai dawo ba sae wajen 1 a waje ya tsaya da yy zuhur snn ya shigo a parlor ya samu baiwar ta gyara ko ina sae kamshi yake. Zube wa tayi tana kwasar gaisuwa .. Batare da ya amsa ba yace "ya jikin nata" kanta kasa tace "da sauki za'ace ranka ya dade saedae har ynx bata tashi ba tunda katafi bacci take" dan shiru yy kafin ya fara hawa step din da sassarfa..
Yana shiga bedroom din ya hango ta can kwance ta kudundune... Karasawa inda take yy sae baccin ta take yabi kyakkyawar fuskar ta da kallo kafin ya kai hannu a goshin ta cirewa yy da sauri jin zafi.... Furzar da iska yy kafin ya janye blanket din ya tashe ta.. Bude idanu tayi a hankali tana kallon sa Yace "me yasameki" kanta ta nuna masa tana lumshe idanu .. Wayar sa ya ciro a aljihu ya kira aunty fati ya sanar mata. Snn ya zauna saman kujerar da take da kallon gadon a hankali yace "hard luck" ...
Cikin minti biyar aunty fati Rahma da sameera suka shigo kowane fuskar sa da alamar damuwa rahma kamar tayi kuka zaunar da ita aunty fati tayi tana kallon Ammar tace "meke damun ta" lasar lips dinsa yy yana furzar da iska snn yace "she just fell down and inajin targade tayi sae kamal yaja mata ya bata drugs ta sha ta kwanta so bayan na dawo daga fitar da nayi few hours back saena tarar da jikin ta da zazzabi... Girgiza kai aunty fati tayi kafin ta bude kafar itama har dan kumbura tayi.. Sannu aunty fati tayi mata takara da fadin "zaki iya yin wanka ko" khadija tace "eh but I can't worked my self kafana zafi yake mun sosae" ta karashe maganar hawaye na fita a oily eyes dinta... "Rahma hada mata ruwa wanka" cewar aunty fati. Toilet Rahma ta shiga Ammar kuma ya fice a dakin... Cire kayan ta tayi xuwa na wanka da taimakon aunty fati.. Amma sae hawaye take tana kiran Abban ta dakaga yanda take kasan tanajin zafin kafar dan da kyar take din gisa ta.. Da taimakonsu ta shiga wanka Rahma ta kara gyara dakin aunty fati ta fito mata da kayan sakawa marasa nauyi rahma kuma ta fita zuwa part dinsu da aunty fati dan ta debo masu abinda zasu ci... Da taimakon aunty fati ta shirya bayan Rahma ta kawo abincin aka debar mata aunty fati tana bata shima da kyar take amsa.. Ammar ne ya shigo cikin shigar kananun kaya.. Kusan tare suka shigo da walid da sameera sannu suka ma khadija ta gyada masu kai Ammar ya zauna a saman kujera. Har Rahma xata zuba masa abinci yace "no bani juice kawae... Siyaya Masa tayi a cup ya karba... Su aunty fati ne kadae ke maganar su amma bnd khadija da Ammar da ya harde kafa daya kan daya yana shan drink dinsa lokaci lokaci ya kan harari Khadija da taki cin abinci ita kuma da taga haka sae ta tura baki tayi spoon daya tana hawaye.. Aunty fati ce tace "to mu gashi gobe Xamu wuce da yanda naso da gobe sae muje gabaki daya gidan su khadijar daga can sae mu wuce mu to gashi kuma batada lpy... Shiru Ammar yy kamar baxae yi magana ba sae can yace "tunda bata da lpy sae kawae gobe wuce airport din daga baya sae muje" "aa dan Allah muje gobe nafa ji sauki" hararan ta yy yace "babu inda xaki" hawaye ta farayi "dan Allah I miss my Abba yaya Auwal and hajjo" tayi maganar kamar wata karamar yarinya dariya kowa ke mata a daki idan ka cire Ammar da ya cigaba da shan juice dinsa...aunty fati tace "no kabari kawae muje nasan zata ji sauki kuma ai daga mota sae gida" "uhm aunty look at her ko abinci ta kasaci ga fever kuma haka xamuje da ita tana limping" "nifa na ji sauki kafar ma ta warke ae" "ehh gsky kam da sauran ta Wanda baya cin abinci inashi ina tafiya" cewar aunty fati da sauri Khadija ta fara turawa tana hawaye "kin gani aunty naji sauki fa zan ma iya cinye wa nide kawae ki barni" dariya kawae suke mata aunty fati tace "bro kabari taje kawae" dage kafada yy "ni babu ruwana" yana gama fadin haka ya mike "ni saena dawo ina da aiki ynx" adawo lpy suka masa Ya fice khadija ta bisa da harara...
More comments more typing... ✍️
*#VOTE*
*#SHARE*
*#COMMENTS*✨✨✨
*NAFEESA A GUGA*
😍😍😍😍😍😍😍😍
YOU ARE READING
SABODA DUNIYA
RomanceLabarin yana dauke da abubuwan bn mmki.. Labarine akan wadanda duniya ta rufe masu ido sun manta Allah ne mai komai snn yana dauke da salon soyayya mai bn sha'awa.. Zai fadakar kuma ya nishadantar daku