Part eighteen

54 5 0
                                    

Typing~~~~📱

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)

   🌼 *Saboda* *duniya* 🌃

Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗

07051376476

Nafeesa A Guga @ wattpad

*bismillahir rahman  rahim*
Page 34⏩35
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

Kallon ta yake da mmki a cikin murya kuka tace "kaima sun fada maka wani abu a kaina shin meye laifina ko laifin mahaifiya ta kawae ta fashe da kuka hankalin Ammar ya tashi sosae tace "Ammar nasani kaima kayu wnn maganar ne dan kaci zarafi na ko dan Allah kar kace komai idan har xaka ci zarafina kato kawae ka sawake mun na tafi gidan mu dan mahaifina zai iya zama dani tunda shi ya haifeni kuma shine gata" kallonta kawae yake kwata kwata shi bayama fahimtar abinda take fada tashi daga jikin sa ta fara tafiya muryarsa taji yace "wait"  ta ba tare da ta juyo ba tashi yy zuwa inda take ya kamo hannunta suka dawo saman kujerar ya zuba mata idanun sa tayi kasa da nata hannunsa cikin na muryar sa can kasa yace "tell me about you" dago wa tayi tana Kallon sa ya gyada mata kai "yeah I want to know and where is ur mom" share hawayen ta tayi kanta a kasa tace "my mom us death few years back am the only child to her and also the last born in the house" shiru tayi tare da fashewa da kuka  janyo ta yy jikinsa ya rungume ta batare da ya san yy hakan ba cikin tausayin ta.... A hankali tafara basa labarin ta tunda ga kan yanda mahaifin ta ya banke umminta, da irn kalubalen da da ta fuskanta auren auren su wahalar da tasha wajen su umma har zuwa haihuwa ta babu abinda ta boye masa akan tsanar da yan gidan su suke mata da kulawar da abbanta da yaya Auwal da farida suke bata har haduwar su da rabuwar su da usman har zuwa auren su dashi.... Ta kara da fadin "shin hakan laifi ne shin rashin asali ni na daurawa kaina ko haukan da ummina tayi ita da daurawa kanta kuma naga da uba ake ado snn ina da dangin uba...ya Allah ka jikan ummi na" kuka take sosae kamar ranta zae fita.... Bayan ta ya fara bugawa tare da lumshe idanunsa da suka rine zuwa jaa cikin disashshiyar murya yace "Allah ya jikanta" ta amsa da "Ameen" tausayin ta duk ya kamata... A hankali yace "that usman do you still love him" ya fada ba tare da yasan ya fada ba.. Girgixa masa kai tayi "no I have already flush him to ranar da ya fadi bad word a kaina" ya sauke wata boyayyar ajiyar zuciya snn yace "ashe bani kadae ke tare da makiya ba amma garani saboda ba yan uwana ne na jini suke kina ba saedae kuma ni a koda yaushe farautar rayuwata ake umman su walid xata iya yin komai dan ta rabani da duniya SABODA DUNIYA da abinda ke cikin ta a koda yaushe farautar rayuwata ake ba gida ba ba wajen aiki ba" ya dubi khadija da tayi shiry tana sauraren sa yace "Hanan" sae da tsigar jikinta ya tashi da kyar tace "na'am" yace "kinsan dalilin da yasa na Fadi maki wnn maganar" ta girguza Masa Kai ...ya dauke dubansa daga gareta "sbd kema ynx xa'a rinka farautar taki rayuwar musamman ma a cikin gidan nan haka ma waje Dan haka dole sae kin gyara mu'amular ki da Yan kingdom dinan khadija ta fashe da kuka "meyasa mutane basu da imani ne saboda duniya kanemi ka saka kanka cikin halaka ka bata lahirarka saboda kasamu duniya... Murmushi karfin hali Ammar yy ya kamo hannun ta yace "Hanan it's almost 10 now so you have to lay down on your bed" gyada masa kai tayi tana share hawayen ta snn ta tashi tace  "good night" "sleep tight" ya fada yana janyo system dinsa ya cigaba da aikin da yake amma gaba daya hankalinsa na kan ta bai tashi ba sai wajen 11 sae da ya fara lekawa dakin bacci ya same tanayi ta rufe da blanket fuskar ta kadae kk gani.. Janyo mata kofar yy snn shima ya nufi nasa...
Kausar kau cikin matsanaicin tashin hankali ta isa dakin ta ta fada kan bed dinta kwakalwarta na tariyo mata abinda ta gani... Fashewa tayi da wani matsanaicin kuka yanda take son Ammar ko yar uwarsa Rahma bata so ta rabe sa bare wata bare da aka laka ba msa a matsayin matar sa Dada Ce ta shigo dakin saman gadon ta zauna tana gefen ta tana kallon ta  kafin tace "kukan me kike kuma ko Ammar din ne ya maki wani abu" tashi zaune "ko daya umma sae dae abunda na gani ya matukar daga mun hankali  nan ta kwashe komai ta fadawa wa Dada... Shiru Dada tayi dan kamar saukar aradu haka taji zancen dan bata taba tunanin haka daga ammar ba gsky dole ne ta tashi tsaye domin kau za'a kaita a baro... Duban duban kausar tayi tace "ki kwanta zan san abunyi gobe" gyada kai kausar tayi snn ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya . daki dada ta koma tana safa da marwa domin idan ta tsaya kallon ruwa kwado sae yayi mata kafa...
        Khadija Ce tsaye gaban dining tana jera break fast Ammar ya fito sanye cikin uniform dinsa sunyi matukar amsar sa kallo daya yy wa khadija ya dauke kai .. A hankali tace "good morning" batare da ya kalleta ba yace "same" kofa ya nufa tayi saurin cewa "your breakfast" girgiza mata kai yy "no am ok" ya fada yana saka takalman...  kallon sa tayi kamar zata fashe da kuka taya zatayi yi masa breakfast yace aa bacin saboda shi tayi.. Dago wa yy bayan ya gama saka  shoe din ganin yanayin ta saikuma yaji duk bai kyauta ba dawo wa yy ya zauna saman dining din murya can kasa yace "oya serve me" tura baki tayi ta fara serving dinsa murmushi yy kawae bayan ta mika masa ita kuma ta zaun tayi ta gumi da hannu biyu tana kallon sa a natse yake cin abincin sa komai nasa yana suiting dinsa gashi dae karamin matashi but idan yana wani abun sae kace babba ga komai ya hada  kamaga kyau kudi da sarauta sae dae bata son ya halayyar sa take ba dan ta kula yana da wani murdadden hali da hade da miskilanci... Kyawawan idanun sa ya xuba mata kafin yace "kallonfa" tura baki tayi snn ya dauke kai yace "are you not eaten" tace "later" baice komai ba yacigaba da kurbar tea dinsa.. Tace "dan inason zuwa gidan ya Auwal da farida" "when last kk fita" tace "dan Allah wlh Ina missn dinsu kuma a wancan gidan mu naje ba nasu ba" tashi yy bayan ya gama goge bakinsa da tissue yace "you're going no where" kamar ta fashe da kuka ta bisa da kallo.... Kausar Ce ta shigo da sallama duk suka bita da Kallo ta gaisar ta Ammar ya amsa ba tare da ya kalleta ba snn ta gaisar da khadija.. Dauke kai tayi xuciyar ta na tafarfasa.. Da kyar ta iya amsa mata.. Kausar ta dubi Ammar snn tace "yaya kudi nake so pls am broke kuma I've alot to buy kamar su cosmetics da sauran su umma tace baxata bani ba" ta karashe maganar tana marairaicewa khadija dai ta dauke kai... Mikewa tsaye yy yace "you send me your account number i'll transfer it to you" itama mikewar tayi tana godiya snn tace yaya kawo jakar na karaka ka mota.. Mika mata jakar yy suka fara tafiya tashi khadija tayi ta nufi sama zuciyar ta kamar ta fito.. Kallon Ammar yy har ta fara hawa step yace "Hanan" tsayawa tayi ba tare da ta juyo ba trying to stop her tears not to come out ya dade yana kallon ta kafin ya fara taku zuwa inda take kausar ta cije lips dinta tanaji kamar taje ta make khadija.. Dap da ita ya tsaya dan har tana jin saukar numfashin sa tayi kasa da kanta.. A hankali yace "why are you moody" juyawa tayi ta kalli kausar  sae kuma ta dauke kai tana kokarin hadiye kukan ta... Shima kallon kausar din yy  sae ya juyo ya kalle ta "or is because she is here" da sauri ta girgixa kai tana tura baki "ni Ina ruwa na da ita".. Murmushi yy kafin yace "sure" dan kallonsa tayi sai kuma ta dauke kai tana niyar ta fiya taji soft hand dinsa cikin nata wanda yasa ta tsaya babu shiri dan wani shock da taji yace "baki mun adduar fita ba kuma kinga aiki xani  rufe fuskar ta tayi da dayan hannun ta tana murmushi sae kuma tace "Allah ya kiyaye hanya" murmushi kawae yy batare da yace komae ba ya juya suka hada ido da kausar tayi saurin ka kalo murmushi  yy gaba ta bisa a baya....

       Dada Ce zaune gaban malamin ta ita da sarkin fada.. Malamin ya gama dube duben sa snn ya dago yana duban su yace "baxan iya kashe shiba sai dae zan iya hana sa tabu ka komai idan ma'ana zai kwanta ciwo daga nan kuma sae ku karasa shi.. "Kamar ya malam" sarkin fada yy saurin katse "Wnn ba matsala bane sai kuma matar sa fa itama muna so a kawar da ita dan na kula kamar ya fara sonta kar mu kashe maciji bamu sare kansa ba... Girgixa masu kai yy. "Wnn da kuke gani tana da tsari sosae dan tafi Aliyu tsari dan shi daga dangin mahaifiyar sa ne kadae yake da tsari ita kuma  dangin mahaifiyar ta dana wanda kakarta wacce ta haifin mahaifin ta ta mata saboda yanda kishiyoyin uwar ta suka saka ta gaba"... Jinjina kai dada tayi  wata zufa na keto mata.. tace "to babu yanda zaka rufe mun bakin kowa a kan Ammar. Malam yace "a kwae kowa zai fita daga lamarin sa amma bnda matar mahaifiyar sa da yan uwansa sae.... Tace indae har da sarki da sauki sauran ba damuwata bane bare ma wnn matar tasa me xata iya karamar yarinya ce fa... Sarkin fada yace "hakane ynx kayi mana aiki  zamu biya konawa ne".. Daga nan suka tashi suka baro wajen... Sarkin fada yace "wnn karon dae munxo da kafar dama shekara da shekaru muna neman damar nan amma bamu samu ba sae ynx..." Wani murmushi Dada tayi "dole jini na shi zae gaji sarautar nan bana farha ba ko walid baiso ba sai yaxama sarki.. Sae kuma na wulakanta farha yanda bata tunani.. Sarkin fada yy dariya hakane wnn Allah ya taimake ki"

More comments more typing... ✍️
*#VOTE*
*#SHARE*
*#COMMENTS*

✨✨✨✨
*NAFEESA A GUGA*
😍😍😍😍😍😍😍😍

SABODA DUNIYA Where stories live. Discover now