Typing~~~~📱
*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)
🌼 *Saboda* *duniya* 🌃
Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗07051376476
Nafeesa A Guga @ wattpad
*bismillahir rahman rahim*
Page 52 ⏩53🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Ammar bai kula da kallon da take masa ya kamo hannun yana kallo ganin yanda jini ke zuba yace "da zafi sosae ko" shiru bata ce komai ba jin tayi shiru yasa ya dago yana duban ta.. Gani yy ta zuba masa idanu tana kallonsa dan murmushi yy kafin ya hura mata iskar bakinsa tayi firgit tace "Ammar" lumshe idanu yy kafin a hankali yace "are you Alryt" murmushi ta saki idanun ta cike da hawaye tace "Allah nagode maka" shima murmushin yy tare da lumshe idanu.. Ganin yanda yy sae ta daure fuska tana hararan sa.. waro idanu yy alamar meyafaru ta tura baki tare da dauke kanta hannunsa yasa ya tallafo gefen fuskar ta murya can kasa yace "what?" Ta kara tsuke fuska "to ba kai bane kana iya magana amma sae ka ki" murmushin da bai shirya ba yy yace "kina so na rinka magana ne?" Gyada masa kai tayi.. Still smiling yace "Ohk muga hannun da kika yanke" mika masa hannun tayi ya kama yace "da zafi" ta girgixa masa kai yace "gud ynx jeki wanke kinji" tashi tayi ta shiga toilet ta wanke tanajin wani irin farin ciki.. ta fito zuwa corridor din dankalin ta samu yana ferewa tsaya wa tayi tana kallonsa tana murmushi ganin yanda yake ta fama da ka gani kasan baisaba ba.. Bowl ta dauko ta fara fasa egg a ciki har ta gama hadawa bai gama ba amsa tayi ta cigaba shide sae kallon ta yake har ta gama toyawa ta hada tea ta kai daki dawo wa tayi ta same sa a inda yake ta debo masa ruwa a bowl ya wanke hannu snn tace "to muje" waro idanu yy sai kuma yace "to bake xaki turani ba" "amma ai kana iya komawa" ya langwabar da kai "tayaya kefa kk kawo ni" ta tura baki "aini can na ajeka waya maido ka nan" ya wara mata hannuwa alamun bai sani ba .. Tura baki tayi snn ta mura sa zuwa cikin dakin saeda sukaje gaban katifar snn ta marairaice tace "pls can you try ko zaka iya sauka daga saman wheelchair din batare da taimakon wani ba".. Girgiza mata kai yy tare da lumshe idanu.. Jiki a sanyaye ta taimaka masa ya sakko zuwa saman katifar... Duk yanda Ammar yaso ta basa abincin kamar yanda take masa ki tayi.. Ta tura baki "haka kawae bayan da hannunka sae kace saena baka kato da kai" waro idanu yy yana kallon ta ita kuma ta dauke kai tare da juya masa baya .. Jin shiru yasa ta juya gani tayi ya kara shigewa cikin pillows tare da lumshe idanu ya harde hannuwa a hankali tace "ya haka?" Batare da ya bude idanu ba ya girgixa mata kai Alamar ya koshi.. Jiki a sanyaye tace "ni cewa nayi baxan baka bane" taso ta basa dariya amma ya dake yy banxa da ita.. Tea din ta dauka ta kai bakin sa ya kauda kai ta langwabar da kai tace "srry" kallonta yy yace "sure" ta gyada masa ita ta basa har ya koshi bataci komai ba .. Ta fara hadawa zata maida corridor yace "you didn't eat" kanta kasa ta girgixa masa kai tana kokarin tashi ya rikota tare da amshe sauran break din yace "stay and eat" girgiza masa kai tayi tana niyar kwace hannun ta ya fizgota ta fado jikinsa ya ya dauka da kansa ya kai bakin ta ta kauda kai ya daure fuska "take" ba shiri ta karba shida kansa ya bata sai tura baki take baya ya gama ta kokarin tashi daga jikinsa ya hana ta saema rumgume ta da yayi tayi saurin waro idanu kamar zatayi kuka tace "nide ka kyaleni" "bakinsa ya kai saitin kunnen ta a hankali yace "if not" tura baki tayi tana hawaye tace "Zanfa je siyo kayan miya" kallon ta yy yace "uhmm ohk i'll also go with you" kallonsa tayi cikin tausayawa tasan kodaya baya jin dadin zaman but very soon inshallahu zai samu lpy su san inda dare ya masu Iskar bakinsa ya hura mata tayi saurin dauke kanta tana murmushi shima murmushin yy.. Tashi tayi ta dauki hijab dinta snn tace muje ko ya lumshe mata idanu ta taimaka masa ya hau saman wheelchair din ta tura sa suka fita... Maman umar kawae ta iske ta gaishe ta snn suka fice...
YOU ARE READING
SABODA DUNIYA
RomanceLabarin yana dauke da abubuwan bn mmki.. Labarine akan wadanda duniya ta rufe masu ido sun manta Allah ne mai komai snn yana dauke da salon soyayya mai bn sha'awa.. Zai fadakar kuma ya nishadantar daku