Part thirty three

52 5 0
                                    

Typing~~~~📱

*© HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*

'''(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)

   🌼 *Saboda* *duniya* 🌃

Writing by......
<<<<≤<≤<<<<<<<<<<<<
*Annafie*💗

07051376476

Nafeesa A Guga @ wattpad

*bismillahir rahman  rahim*
Page 64 ⏩ 65

  🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
A tsorace take kallonsa tana girgixa kai... Shikam ya jingina da kofar ya cije lips dinsa na kasa idanunsa suna sama kamar mai tunanun wani abu daga yanda yake ya fara balle button din rigar sa...
Cikin sanyin murya tace "kaji" "what?" Ya fada ba tare da ya kalleta ba  tace "nifa fita xanyi fa"... Juyawa yy ya rufe kofar yasaka key harda da zare wa snn ya juyo yana kallon ta ... Gani yayi duk ta hada wata uwar zufa fuskar ta a tsorace kamar kace kar ta ruga...  Hannu ya tusa cikin gashin kansa yana kallon ta "oh my goodness wnn xufar fa" kamar mai shirin fashewa da kuka tace "inso na fita ne"  hannu ta ya kama zuwa shower room din  "take shower ko zaki dena wnn zufan" kafin tace wani abu  ya sakar masu shower tare da manna ta a jikinsa.. Ta runtse idanun ta. Sun dade ruwa na sauka a kansu dan saida kayan jikin su suka jike sharkaf snn ya kashe ya fito ya shiga cikin tube dinsa ya fara wankansa......... Har lokacin tananan yanda ya barta snn bata yarda ta kallesa ba.. Tanaji har ya gama wankansa ita dae ta juyo baya.... Batare da yace mata komai ba ya fice ya barta Sae da ya dade da fita snn ta juyo tana bankawa kofar harara.. Fitowa tayi da jikakkun kayan ta taje tasakawa kofar key snn ta dawo tana tura baki ta hada ruwan wanka. sai masifa take a zuciyar ta... Ahaka tayi wanka ta gama ta dauko bathrope dinsa ta saka da da karamin towel tana goge gashi kanta da duk ya jike...
Tana fitowa kamshin turarensa ne ya bugar mata hanci har wani lumshe idanu tayi sbd dadin kamshin .. Satar kallon sa tayi yana zaune saman gado ya shirya cikin kananun kaya wadan da sukayi mugun karban sa gashin kansa yasha gyara.. Waya rike a hannun sa  yana dannawa.. Nunawa tayi kamar bata gansa ba ta nufi mirror da mayukansa da spray dinsa duk dasu tayi amfani... Tana gamawa ta juyo tana kallonsa har lokacin bai dago ba bare ya nuna yasan da fitowar ta hankalin sa na kan wayar sa..... Ta banka masa harara a ranta tace "sae yy abu ya wani maze kamar bashi ba'... Amma a zahiri cewa tayi toni wane kaya kk so na saka...
  Sai a lokacin ya dago yana duban ta tundaga sama har kasa ganin yanda bathrope din tayi mata kyau....... Ganin irin kallon da yake mata ne yasa ta kara hade fuska tace "mene kuma"  cute murmushin sa yayi kafin yace "good morning wife"... In a slow voice...
Wata irin kunya taji ganin shike gaisheta bacin ita yakamata ta gaishe sa..   Da sauri tasaka hannu ta rufe furkar ta snn tace "ina kwana" Yace "kin tashi lpy"  batace komai ba.. Yayinda shikuma ya maida hankalinsa akan wayar sa ... Kallo ta bisa dashi kafin tace "kaji ni wani kaya zansaka" dagowa yy yana kallon ta snn yace "dama kixauna a haka you look so beuty in it"... Da sauri ta koma side din mirror ta tsuke fuska tace "nide kabani kayan sakawa".... Tashi yy ya bude wata katuwar wardrobe .... Kayane da yawa na mata masu kyau kala kala... Ya juyo yana kallon ta "gasu nan" kallon kayan take masu uban yawa karkata kai yy yana kallon ta "ko nazabo maki ne".... Da sauri tace "no nide bnce ba"  bai bi ta kanta ba ya zabo mata wata doguwar riga  mai kyau harda inner wearsda pad ... Waro idanu tayi sae kuma ta tsuke fuska tace "ni basu zan saka ba" rufe wardrobe din yayi  batare da ya kalleta ba yace "wnn kuma baki isa ba" yana yana kokarin zama tace "to ai sai ka fita na shirya ko" kallon ta yy sae kuma ya tabe baki yana ware hannuwa "ohk come down for your breakfast" yana gama fadin haka ya nufi kofa har ya fice be juyo ba... Sauke ajiyar zuciya tayi snn ta nufi inda kayan suke.....

Tunda ta fara sakkowa idon Ammar a kanta yake kayan sun matukar yi mata kyau itakam tunda ta kallesa suka hada idanu sau daya tayi kasa da kanta.. Bata dago ba saboda yanda taji idanun sa suna yawo a kanta.. Gaba dayan su suna parlorn a kasa saman carpet suna break... Kanta a kasa ta karasa mummy na ganin ta ta sake murmushi haka kowa ma dake parlorn  kusa da mummy taje ta zauna kamar zata shige jikin ta ta gaisar da ita  ta amsa mata tare da shafa gefen fuskar ta... Ta dubi waleed tace "ina kwana ya Waleed"  ya waro idanu rufamin asiri maza ku kaini ina kwana auntyn mu" dariya tayi kawae... Su Rahma ma suka gaishe da ita ... Sameera ce tayi mata serving  Rahma kau saedai ta kalleta ta kalli Ammar.. Su Rahma na gama break din suka tashi kowace taje ta dauro After dress a saman kayan ta da sch back .. Sukayi wa mummy peck tare dayi masu sallama suka wuce  sch....
   Suna gamawa aka kwashe kayan aka tsaftace wajen .. Ammar da waleed ma mikewa sukayi zasu fita dukkansu saida sukayiwa mummy peck sannan suka nufi kofa waleed ne ya fara fita  kafin Ammar ya fice saeda ya juyo suka hada idanu da khadija tayi saurin kallon wani direction din murmushi kawae yy yafice.. "kije kuyi sallama" cewar mummy kafin ta mike ta haye sama.. Tsam khadija ta mike ta bude kofar ta fita... Ammar da har sun fita daga balcony din suka juyo ganin itace yasa waleed yy gaba shikuma ya ya dawo inda take .. Kasa tayi da kanta tana wasa da fingers dinta  taji yanda ya matso gab da ita  dan har tana jin saukar numfashin sa .. A hankali yace "do you need something"   da sauri ta girgiza kai cikin rawar murya tace "I.. I just.. I just want to say adawo lpy"  Kyawawan idanun sa ya zuba mata har cikin ransa yaji dadin abinda ta fada masa tayi kasa da kanta dan baxata iya jurar kallon sa ba  tattausan hannun sa yasa ya dago habar ta  ita kuma ta lumshe idanu  ya ya matso da fuskar sa gab da tata yace "inshallah" snn ya yabata light kiss a lips dinta   batare da ta shirya ba da sauri  ta bude idanun tana waro idanu murmushi ya sakar mata kafin ya juya ta bisa da kallo gab da zai fita daga balcony din ya juyo suka hada idanu... Ina a low voice amma yanda zata jisa "Take care" rufe fuska tayi da hannayen ta ta juya zata shige yace "cutie" ... Juyowa tayi ya sakar mata wani cute murmushi tare da daga mata hannu alamar bye bye.. Itama ta mayar masa da murmushin tare Da ga masa hannu itama sannan ta juya yashiga...... Parlorn babu kowa dan haka ta nufi sama part din da take tunanin ba mummy ne tashiga   a bedroom dinta tasame ta  duk ta fito da wasu kayayyaki da alama abu take nema tana ganin  khadija tace yauwa mamana zokiga mijin ki dayana dan karamin  da sauri khadija ta matso  tana murmushi... Hotunan Ammar ne da yana karami dayawa wani shi kadae wani shida su mummy da sarki kuma da gansu zaka irin tsantsar kaunar dasuke masa kyakkyawa dashi haka suka zauna suna wani idan sun gani sae suci dariya kamar ba surukai ba.... mummy ta kamo khadija ta rungume  hawaye cike a idanunta . ... Na gode da Allah ya kawoki cikin rayuwar dana bandanke ba dan bnsan irin halin da da zai shiga ba and am guilty if any happen to him I don't know what goes over me har nayi wasi da duk lamuran da suka shafe sa ta kamo hannun khadija har lokacin hawaye na xuba a idanun ta ... Allah yamaki albarka ke ta daban ce Ammar yayi mana biyaye ne kawae shiyasa ya aureki amma ynx naga sonki karara a tare dashi hakan ya nuna min cewa ke ta daban ce a rayuwar sa ina rokon Allah da yabarku tare snn ki kara rokar min gafarar sa nasan har ynx yana fushi dani ne akan abinda namasa yana sharewa kawae dan yana kauna ta dubi fa tunda suka dawo banji yayi maganar mahaifinsa ba hakan ya nunamin har ynx a kwae abinda muka masa ransa.."

Rumgumeta khadija tayi "ko daya mummy Ammar bai taba rike ku ba saboda yasan ba laifin ku bane .... Nan ta kwashe komai ta fadawa mummy akan maganar da Kamal yaji sunayi da tafiyar su kankara samun lpyr sa dakuma dawowar su"... Kallon ta mummy tayi sai kuma tayi wani murmushi tare da kamo hannun khadija tana kallon ta tace "kin san meyasa nake dagawa Dada"?  khadija ta girgixa kai ta gyada kai kafin tace "saboda su Waleed da suka daukeni kamar mahaifiyar su   kuma suna zaune dani with one heart nasan halin su da ko ita bata sani ba saboda ni na raine su.. Me and children are not after there sarauta what's that in it da take kokarin rabani da yaro na har take kokarin halaka min shi.... In har zata ci gaba damun haka zan gwada mata iyakar ta.. I can take duk abinda zatayi mun amma bazan yarda ta taba mun Ammar ko wani daga cikin yarana this should be the last baxance da ita komai ba but I pity her duk lokacin da maimartaba samu lvrin tana kokarin salwantar da rayuwar  ALIYU....".... mummy ta share hawayen ta da sukaki tsayawa tana jin zafi a zuciyarta... Khadija ta lafe a jikin mummy a hankali ta rinka kwantar mata da hankali da maganganu masu dadi tuni mummy ta saki ranta snn tanajin dadi Ammar yasan cewa bata laifi.. Haka sukayi ta lvri mummy ta bata lvrin Ammar da yana karami Khadija sae dariya take... Sun dade a wajen kafin mummy ta tashi domin  azahar ...  khadija ta gara gyara dakin ta maida duka kayan mummy ta fito dasu wajen dauko hotuna .. Daukar hotuna nan tayi tace mummy ina son wadan nan.. Mummy ta gyada mata kai.. Khadija ta fita da murna part din ammar ta tafi taje ta boye su snn ta dawo...
    Xaune suke a parlor ita da mummy suna shan wani juice mai dadi na kwakwa da dabino da mummy ta hada masu.. Ammar yy sallama ya shigo shi kadai suka amsa mata wajen mummy ya nufa ya bata side hug  yana gaisar da ita da larabci  ta shafa kansa.. Sanan ya tashi ya dawo kusa da khadija ya sunkuya ya mata kiss a forehead dinta.  Da sauri ta dago.. Sai kuma ta kalli mummy taga ko a jikin ta juyowa tayi ta kallesa tana masa alamar mummy da ido ya dage mata kafada irin .. he dont  care.. Ya zauna gefe tare da janyo juice dinta ya kurba yana lumshe idanu "wow me ake ci bnda ni"  mummy tace "me idon ka ya gani" na khadijar ya kara sha batare da ya nuna ya damu da hararar da take ai ka masa ba... Sai da yasha kusan rabi snn ya aje ya juyo yana ganin yanda ta hade rai.. Ya waro idanu "ke kuma fa waxaki duka ne" tace "jifa yanda ka shanye mun" murmushi yayi tare da jan dan hancin ta snn ta tashi ya koma saman wata kujera mai kamar teddy ya zauna tare da lumshe idanu...

Su su sameera na dawowa sukayi lunch suna gamawa Ammar ya haye sama khadija ta kula kamar yana cikin damuwa sae taji kamar ta bisa amma ta share suna ta lvrn su... Har dare Ammar bai sakko ba dinner ma haka sae da suka gama ne mummy ta hada mata nasa a basket tace taje ta kai masa.. Tashi tayi ta dauka domin dukkan hankalin ta na wajensa dan tabbas tasan yana cikin damuwa...  Bata samesa a parlor ba dan haka direct ta wuce bedroom dinsa....

More comments more typing... ✍️

*#VOTE*
*#SHARE*
*#COMMENTS*

✨✨✨
*NAFEESA A GUGA*
😍😍😍😍😍😍😍😍

SABODA DUNIYA Where stories live. Discover now