Assalamu alaikum🤗
How are you all ?It's been a while ever since I posted *UMMI ƘWARAS* in this platform baku karajin karashen labarin ba, Toh Fans ina muku albishir da cewa *UMMI ƘWARAS* is back so you guys should get ready and make sure you tighten up your belt 🤗 ina fatan wannan karan zaku amshe ni hannu bibbiyu kamar yadda ni marubuciyar ku bazan baku kunya ba In shaa Allahu👏🏼
Marubuciyar *UMMI ƘWARAS* 👇 *FADILA IBRAHIM* (DielaIbrahim)
Thank you
I Love you all fans ❤
YOU ARE READING
UMMI KWARAS ✔
Short StoryLabari mai cike da ban dariya, nishadantarwa gami da fadakarwa, Labarin wata yarinya mai suna UMMI KWARAS, rayuwar Ummi abin dubawa ne,Rayuwarta cike yake da abubuwan ban mamaki da ban al'ajabi moreover Rayuwar ta tana cike da kaddara wacce tai mata...