NOT AN UPDATES

34 3 0
                                    

NOT AN UPDATES

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
'''Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.'''
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

STORY, WRITTEN BY FADILA IBRAHIM {dielaibrahim}

_SADAUKARWA_
Wannan littafi sadaukarwa ne ga family na Ibrahim's, Allah ya kara muku tsawon rai mai albarka_

_GARGAD'I_
Ban yarda wani/wata su canja min tsarin labari na ba sai da yarda ta, lallai ku sani aikata hakan babban laifi ne saboda haka a kiyaye_

*UMMI ƘWARAS*

Daga alkalamin Fadila Ibrahim (DielaIbrahim)

Assalamu alaikum👏🏼
Fatan kuna lafiya, Juma'at Mubarak🕌 to y'all,
I would like to use this medium to please y'all fans for keeping you guys so long, all this while ina ta ƙokarin ganin na muku typing amma abubuwan da suke gaba na sun min yawa don Allah ku kara hakuri zuwa nan da upper friday next week In Shaa Allah

Lastly Ina mai kara baku haƙuri don daga wannan upper friday bazan samu daman cigaba da posting ba sai 22nd November In shaa Allah, akwai uzurin da yake gaba na yanzu kuma na fi so na gama sannan na cigaba da UMMI ƘWARAS, karku damu zan cigaba In Shaa Allah ni dai damuwa na please and please ku daure ku cigaba da bibiya ta.

Marubuciyar *UMMI ƘWARAS* Fadila Ibrahim (DielaIbrahim)✍🏽

UMMI KWARAS ✔Место, где живут истории. Откройте их для себя