🥀🥀🥀 *RAYUWAR AURENA*🥀🥀🥀
*NA*
*HAFSAT_M*✍🏻
*Page*
*29*
Dedicated to my
*AISHA GENTLE LADY*💃 _Daga ni sai ke tawan_My Sister *HAUWA SMASHER* ina nan tafe gareki 😁
Dan Allah ayi min afuwa wlh tun jiya nakeso nayi posting Amman bansamu time nayi editing ba wannan fitinannun yan gidan namu suka hanani sakat ina zaman yin editing sai naji anqirani wlh haka har saida dare ya tsula suka barni ni kaďai saikace idan bani ba bazasu iyaba rayuwa ba🙄🙄
_TUNATAR WACE_👌🏿_Ingantacciyar hadisi daga bakin fiyayyan halitta Manzon Allah (SAW)_
*Ankarbò daga sahlin ďan sa'adis sa'idiyu Allah yaqara masa yarda yace: yazo wajan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agare shi sai yace: ya manzon Allah kanuna min wani aiki wanda idan nayi shi Allah zai soni kuma mutane ma su soni, sai Annabi yace: kaguji abun duniya sai Allah ya soka, kuma kaguji abun hannun mutane sai mutane su soka".**Ibnu maajah ne ya rawaito. Allah yasa mudace Amen*🙏🏿🙏🏿
Tura ķofar ďakin yayi da ķafar sa ya rufe har lokacin bakinsa yans cikin nata saida ya tabbatar ya tsotsi bakinta sosai iya son ranshi kafin ya saki bakin tare da qara rungume ta tsam ajikin sa yana sinsinar wiyar ta yarafa zuge mata zif ďin riganta har zuwa lokacin bata iya cewa komai ba illah bugun da zuciyar ta keyi sosai yana harbawa",,
Jin abunda yake shirin aikatawa yasa jikinta ďaukan rawa tafara yunkurin kwace kanta daga gareshi ita kam harga Allah bata shirya karban sa yau a wannan lokakin ba,,"
Baikai ga qarasa zuge zif ďin ba yadakata ganin da gasken ta take raba jikinta da nashi,,ďago da kanta yayi yana kallon cikin kwayar idanunta tare da shafa gefen fuskanta da hannayen sa cikin iriyar muryar sa wacce ta soma dashewa dan shi tuni hankalinsa a tashe yake ya soma barin jikinsa babu abunda yake bukata a wannan lokakin kamar ya rakubì matarsa lumshe idon sa yayi ya buďe su yana ciki gaba da kallon ta a hankali yace,,"
Matar meyene kuma yafaru kike neman hanani hakkina karfa ki mance tunda akayi bikin mu bamu tabà samun lokaci mun farantawa junanmu rai ba wanda a duk sanda nasamu nafara jin daďin ďumin jikin ki hankali na yasoma barin jikina a lokacin ne wata matsala zata kunno kai hakan yasa nayi haquri na danne zuciya ta dakyar na iya kawowa har zuwa yanzu,dan haka karkiyi yunkurin hanani kibar mu raya sunnar Manzon Allah a wannan daran ranar mu farantawa zuciyoyin mu da ruhinmu rai mubawa gangan jikin mu hakkinsu kar mutoye musu abunda suka ďau tsawon lokaci suna muradin sa,,"
Shiru yayi yana ci gaba da kallon ta har zuwa lokacin idonta yana qasa bata iya ďagowa ta kalle shi ba zuciyar ta sosai yake bugawa ita kanta a zuwa yanzu tasan ba qaramin haquri yayi ba duk da itama a duk lokacin da gangan jikin sa yarabè da nata jikin takan shiga wani irin yanayi mai wiyan misaltuwa wanda bata tabà tsintan kanta aciki ba tana bukatar sa sosai Amatsayin sa na mijinta Amman tsoro da fargaba ya hanata sukuni batasan tayaya zata fara karban wannan baqon lamarin ba,,"
Jin tayi masa shiru batayi magana ba yasashi qarasa zuge mata zif ďin rigan yana faďin dan Allah karki min gardama matata kibani haďin kai a wannan daran haka yaraba ta da rigan nan take kirjinta ya bayyana waje,, lumshe idanun sa yayi ya buďe tare da zubawa suran jikinta kallo yana murmushi,, baiyi wata wata ba yaci gaba da shafan ta yana bin ko ina na jikinta duk yabi ya gigice mata gabaki ďaya cikin qanqanin lokaci ya fice a hayyacin sa yana fitar da numfashi sama sama jikinsa har rawa yake yaci gaba da bin ta yaraba da skirt ďin jikinta,,"
YOU ARE READING
RAYUWAR AURENA
AcciónLabari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,