Page 1

5.6K 291 17
                                    

*⚜BWA*

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_

   👄 °°°     °°°👄
              °°
               °

*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
     _{the love saga}_

*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*

  *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim

  _This page is for u Faltex Farhana can't love u less dear_

_Bismillahir rahmanir rahim_

*1*

  "One... two...three.. start"
"Again
  "One...two...three.. place"!!!

"Goddamn it again"!
  "One.. two.. three.. place"

"Take it easy baby"

Cikin hanzari Circulating nurse ɗin da ke tsaye tana ta zazzaro idanu outside sterile surgery field ɗin ta buɗe baki tana cewa

"Breathing pattern diminishing"
  Daɗa himma nurse anaesthetic ɗin ta yi tana ƙoƙarin reestablishing numfashin patient ɗin wanda ke kwance kamar marar rai yayin da take iya ƙoƙarin ta sauran theater team ɗin na ƙoƙarin resuscitating patient ɗin ta hanyar bayar da chest compression at a higher rate of 4:1 sai dai still patient ɗin didn't pick up ƙara rikicewa suka yi a inda ɗaya daga cikin su ta juya ta ce
"Increase the speed to 220"gwalo idanu suka yi suna mamaki amma bata ko bi ta kan su ba ta ce a ƙara instead a ƙara zuwa 220 da ta ce sai aka kai 190 wani irin wawan tsawa ta dakawa anaesthetic ɗin

"Are you out of the team will you increase the damn speed" muryar ta was a little bit pieced off da alamun anger but atill hakan bai hana cool cracking voice ɗin ta bayyana ba tun kafin ta ɗora da wani kalmar tuni anaesthetic ɗin ta ƙara spead ɗin har ya so ya wuce misali sai da aka mata alamar ta rage yayi yawa jiki na kyarma ta rage tana sauke ajiyan zuciya wani na korar wani.

"One...two...three..place"ta manna electrode ɗin a bare chest ɗin patient ɗin ya zaburo ya koma a nan heart beat ɗin ya fara motsawa yana regularizing wanda hakan ya nuna a jikin monitoring machine device ɗin da ke theater suite ɗin,bata daddara ba haka ta cigaba da placimg electrical electrode ɗin nan duk sauran team members ɗin sun sadaukar akan the patient is passing already dan haka a ganin su wahal da kanta kawai take.

Ɗagowa tayi ta kalle su ta ga alamun lost a fuskokin su wani irin harara ta banko masu kamar zata duddulo kwayan idanun waje dama ga su nan tubarkallah jiki na rawa suka fara gwaje gwaje yayin da wasu ke gwada blood pressure wasu ke gwada temperature wasu ke auscultating ita kaɗai ke faman resuscitating ɗin babu irin wanda bata yi ba CCM,Mouth to nose,air bag,ƙarshe mouth to mouth resuscitation ta yanke hukuncin yi kallon ɗaya daga cikin team members ɗin tayi ta mai alamu da ido wanda da gani assistant ɗin ta ne ya gane me take nufi ya so ja amma yanayin kallon da take mai ya sa yayi saurin fiddo sterilized gauze ɗin da ke cikin galipot rufe da murfin shi yayi saurin yin amfani da forceps ɗin da ke kan instrument table ɗin yayi amfani da ɗaya forceps ɗin ya warware ya yi place gauze ɗin a daidai bakin patient ɗin yana gamawa ta ɗauke numfashin ta ta nufi daidai bakin patient ɗin bayan ta sa an yi mata ƙasa da face mask ɗin da ta saka babu wata wata ta saita bakin ta akan na patient ɗin ta sakar mai da numfashin da ta ƙumsa jan numfashi yayi ta kuma breathing in-out ta ɗauke numfashi ta kuma saita bakin ta daidai na patient ɗin ta busa mai iskar bakin ta sai ga shi patient ɗin ya numfasa da ƙarfi tuni sauran suka cigaba da aikin suturing da suke yi gudun kar a sami invasion of infection a cikin incide cut ɗin haka ta cigaba da bada mouth-mouth resuscitation ɗin nan har sai da circulating nurse ɗin ta ce

IYA RUWA FIDDA KAI(THE LOVE SAGA) COMPLETEDWhere stories live. Discover now