Page 33

1.7K 128 45
                                    

BWA

{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}

   👄 °°°     °°°👄
              °°
               °

🎀IYA RUWA FIDDA KAI🎀
     {the love saga}

#Hot love
#Romance
#allegation
#Epic
#Arrogance
#Pains
#Regrets
#Obscure and more

  SIYAMAIBRAHEEM Wattpad@siyamaibrahim

Kin shammace ni na rasa me zan ce but i also wanna surprise u,take dis page as my appreciation to ur surprise sakhallahu khair Hafsah Maman Xee 💖

  33

  Entangled

   Not for too long matar nan ta fara gasping kamar tana son shiga 3rd stage of unconsciousness amma abin ban mamakin shine idanun su na nan saƙale da na juna tana kallon ƙwayar idon sa yana kallon nata at the same time sauran team members na tsaye na kallon su ganin abin ba na ƙarewa bane sai wanda ke wajen ya danna alert bell wanda ya kamata circulating nurse ce tayi amfani da shi in emergency ya taso cikin theater suit.
  Yana dannawa firgigit suka yi resuming sai dai still infection yayi invading a cikin incision ɗin da aka yi.
  ita ta fara saisaita kan ta gudun kar yayi tunanin shi ya saka ta losing balance ɗin ta shima sai ya hau saisaita kan sa dan kar ta yi blaming nasa akan ya saka ta yin kuskure abin da bata saba ba a aikin ta dan babu yadda za'ayi tayi making incision sannan tayi spending more than an hour sai dai in abin ya zo da gargada but the moment she make an incision 45-50minutes ya ishe ta yin abin da zata yi a jikin mutum ta ɗinke sa tayi tafiyar ta..
  Bata tsaya jiran sa akan sai yayi assisting nata ba ita da kanta ta shiga expanding abdomen ɗin but still he assisted her ƙala bata ce da shi ba ta bar sa su kuwa sauran theater team sai kallon ikon Assamadu suke yi wannan wani irin bad luck ne sun san dai an ce masu both Dr ZM and Baby Doctor are married and that they are married to each other but me yasa suke yin abu wani iri wata ce tayi lowering muryar ta ƙasa tana faɗin
"Maybe they aren't satisfied with the love they showed to each other before coming"sai suka ɗan murmusa..
  Ai kuwa karaf sai kunnen Bilkisu ta kalli wacce tayi maganar ta ce da ita
"Get lost"matar nan ta daburce ta ruɗe ba dai ɗan wannan maganar da tayi bane har ya shiga kunnen Dr Bilkisu ba in haka ne ta shiga uku dan wannan shine karo na marar adaɗi da Bilkisu ke warning nata akan in tana aiki tare da ita ta daina yi mata side chick talks amma bata ji.
  Saɗaf saɗaf ta fita tana tsoron hukuncin da Bilkisu zata mata in ta fito Allah ya sani kwata kwata bata son masifar baby doctor dan in ta fara balbale mutum bata jin yi haƙuri sai dai in Dr Muhammad ne ya zo da kansa..

  Tun da hannun su ya haɗu da na juna ya rasa me yake mai sparking a kai amma haka y daure ya taya ta suka ciro babyn nan babyn ma har ya fara shan ruwa dan ana fito da shi suka ga sign ɗin hydrocephalus but midwife da ke jiran isowar baby ɗin tayi ƙoƙarin moulding kan babyn at least first week of life na babyn in ana moulding kan zai dawo daidai..
  Suturing tayi tana gamawa ta ce da sauran team ɗin su gyara matar a kai ta ɗakin hutu.
  Wucewa tayi zuwa ɗakin scrub ta cire hand glove ɗin tayi discarding ta wanke hannun ta sannan ta fito,yana tsaye yana kallon ta tana fitowa tayi wucewar ta bata tsaya ko ina ba sai office ɗin ta.
  Kai hannun ta tayi ga lock dan rufe ƙofar amma sai ta fasa ta bar ƙofar a buɗe ta wuce zuwa cikin nata scrubbing room ɗin a nan ta cire face mask ɗin ta cire scrub da ta saka tayi aikin da shi ta cire boot dake ƙafar ta hairnet da ke kan ta ta cire,wanke fuskar ta tayi ta goge da towel sannan ta fito ta zauna bisa kujerar ta.
  Janyo wayar ta tayi ta ƙunna ta ɗan tsimaye shi har yayi booting sannan ta shiga duba abin da zata duba dan ita bata yarda da Zaid ya rinƙa zuwa yin surgery ba mutumin da kan sa bai dawo daidai ba ana tura sa theater room ai wataran sai a tafka kuskure dan yana iya manta wani abin.
  Binciken ta tayi ta ajiye wayar ta ɗan yi leaning backward tana sauke ajiyar zuciya sai a sannan ta tuna bata yi  breakfast ba gashi da zuwan ta ta shiga cs room.
  Kiran secretary nata tayi ta sanar da ita abin da take buƙata sannan ta mayar da wayar ta ajiye ta koma tayi leaning da kujerar,ba jimawa ta ji wayar ya ɗauki ƙara sai ta buɗe idanun ta da ke lumshe ta ɗago,wayar ta ɗauka ta duba sai ta ga an saka _Apple_ ɗaukar wayar tayi ta latsa sannan ta kara a kunnen ta kafin ta ce wani abin har an riga ta
"Beelove am getting married"muryar ta is full of excitement sai Bilkisun ta ɗan yi shiru tana mamaki kafin ta ce
"Married Baha?to who"?ko a jikin ta ta ce
"Who did you think Beelove?of course my apple"ta faɗa tana dariya kafin Bilkisun tayi wani abu har muryar Bahajjatu ya kuma echoing a kunnen ta
"Na so shihowa in sanar da ke but kunyar shiga na ji kin ga Umma sai ta ce ban da ta ido na taho zance gidan saurayi shi yasa ban shigo ba but thank goodness apple ya sanar da ni kin tafi wurin aiki i tried calling you but it wasn't going through sai yanzu"..
   Duk wannan doguwar zancen da Baha ke mata sam bata tare da ita hankalin ta na kan family ɗin ta a ce har an yanke bikin Bilal bata sani ba babu wanda ya sanar da ita su kwana gida ɗaya su farka tare amma a rasa mai sa ar da ita wannan wace irin silent wicked punishment ne ake bata..
  Toh ko ma dai menene ba zata bar gidan ba in sun gaji da threatening nata sai su haƙura.
Baha ce ta katse mata tunani by saying
  "Beelove na ji kin yi shiru aren't you happy for me?aren't you happy that i will be getting wedded with my love?huh"?da sad voice ta ida maganar sai Bilkisu ta girgiza kai wai her love toh ita ina ruwan ta wa Baha ke wa hausa?ita ce bata da love ɗin ko me?ƙwafa tayi sannan ta ce
"Not at all dear ni ke farinciki fiye da kowa believe me kawai farincikin ne ya saka ni yin shiru but am happy congratulations dear"haka tayi maganar in so suke su haɗe mata kai toh ita ma zata nuna masu abin bai dame ta wai har aunty Zee da ta mata alƙawarin dawowa washegari amma bata gan ta ba duk ita ce bad luck hmm

IYA RUWA FIDDA KAI(THE LOVE SAGA) COMPLETEDWhere stories live. Discover now