Page 43

1.8K 124 14
                                    

BWA

{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}

   👄 °°°     °°°👄
              °°
               °

🎀IYA RUWA FIDDA KAI🎀
     {the love saga}

#Hot love
#Romance
#allegation
#Epic
# Arrogance
#Pains
#Regrets
#Obscure and more

  SIYAMAIBRAHEEM Wattpad@siyamaibrahim

  43
   Vibes

  "Baby kina ji na"?ya tambaye ta yana mai leƙo fuskar ta,chan ciki ciki ta amsa mai da
"Uhmm ina jin ka hero"!!murmushi yayi jin muryar ta cike da magagin bacci dan ba wani jimawa tayi da kwanciyar ba kenan har yanzu baccin nan na bin ta bai rabu da ita ba..
  "Tashi mana mu yi hira"!!sama sama ta ji sa sai ta ce
"Hira wani iri kuma hero"?duk bacci ne ke fizgar ta..
  Murmushi ya kuma yi ya ce
"Mata da miji har wata kalar hira suke yi da ya wuce na buƙatar juna a irin wannan lokacin"?a cikin magagin baccin nata ta yi caraf ta tashi a birkice tana mai mutsitsiƙa idanu sai ta ba sa dariya sakamakon firgigit ɗin da tayi ta tashi zaune..
  "What?why the sudden confusion"??kamar bai gane halin da ta shiga ba sai ya wani basar ita kuma al'ajabin abin ne ya ishe ta sai ta buɗe baki cikin jimami ta ce da shi
  "Hero me kuma haka wace irin magana ce haka"??ɗage mata gira yayi yana mata kallon kyar har dai ta kawo hannun ta ta riƙo nasa hannun
  "Hero yi bacci ka ji,saboda abin da kake son aikatawa bai dace da lafiyar ka ba right now ka bari har ka kuma warwarewa okey"??ta lankwasar da wuya sai yayi wani dariya yana kallom ta..
  Ya saka ta a duhu har ta rasa me zata ce da shi sai ta cigaba da kallon sa har ya tsagaita dariyar nasa ya kalle ta yana mai kai hannun sa saman bakin sa
  "My girl ɗazu ɗazu fah kika gama shafe ni kina romancing ɗi na kina faɗin kin ji kewa ta kina kan jin kewar ma har yanzu duk kin gama tattaɓa ni kin saka ni cikin halin da kike ciki sannan yanzu dan zan taimaka in taya ki quenching thirst ɗin ki shine kike wani noƙewa kike son ƙaryata zamcen da na zo maki da shi?haka kike dama baby"!???..
"What"?ta faɗi a bayyane sai ya ɗage kafaɗar sa alamun oho sai ta shiga girgiza kai tana mai son kwanciya dan zancen nasa kamar wasar yara yake a kunnuwar ta..
"In kika kwanta zaki ja ma kanki"!!cak ta dakata haɗe da ɗagowa tana kallon sa fuskar ta babu alamun wasa ta ce
  "Zaid baka da lafiya,kana buƙatar kuzarin jikin ka ko so kake ka cigaba da zuwa asibiti a ko da yaushe kullum muna hanyar asibiti duk dan saboda kai haka kake so?uhum?me ya sa baka son fahimta ne wai?in ka ƙara haƙuri kamar yanzu ne dan baka huta da ni ba Zaid hakan ba yana nufin baka isa bane,,a'a yana nufin kai ma ka damu da lafiyar ka kana son samin sauƙi..amma kawai dan kana son kayi proving min kai ɗin jarumi ne da har zaka tafi kowani length just to show me  sam baya birge ni bana son hakan,na fi son ka natsu mu taru mu samar maka da lafiyar ka ingantacciya har ka wake in ya so duk wani abin da zai faru sai ya biyo baya ta hakan ai zamu fi mayar da hankali mu yi komai cikin lumana da jin dadi hade da kwanciyar hankali zai fi armashi Zaid baka tunanin haka"??shiru yayi yana sauraron ta ya san gaskiya take faɗi dan sam bai wani jin kuzari amma so yake ya isar mata dan kar ta mai kallon lusari marar jarumta..
  Ɗago ƙwayar idanun sa yayi ya zuba cikin nata sai ta kai hannun ta kumatun sa tana shafawa ta ce
"Trust me hero,kai ɗin jarumi ne ni zan faɗi haka can you believe it,?rounds huɗu muke yi a single night kuma baka gajiya hasalima ni ce mai nuna gajiya ta ni ce marar jarumtar ba kai ba Hero dan haka ka ƙara haƙuri kamar yanzu ne highest ba zamu ƙare honeymoon ɗin nan ba tare da mun yi resuming duty ɗin mu ba sanin kan ka ne hakan ai ko"?fuskar sa kamar wani ƙaramin yaro haka kamar zai yi kuka ya ce
  "Amma ni so na ke in isar maki babes,bana so ki zauna cikin thirst ɗi na alhalin ba rasa wanda zai yi quenching maki kika yi ba i don't wanna let you all alone shi yasa na ke son fitar da ke daga ƙishirwar da kike ciki"murmushi tayi tana mamakin hali irin na Zaid ita kam Allah ya haɗa ta da miji
  "Na sani hero shi yasa nake kiran ka da hero dan kai ɗin hero ne babu wanda ya isa ya nuna maka jarumta ta ko ina miji na na yarda da dalilin ka amma mu ƙara haƙuri duk mai wucewa ne wataran sai labari hmm"??gyaɗa mata kai yayi yana mai bin ta da kallon sha'awar ta dake damin sa sai dai kamar yadda ta faɗi ne lafiyar sa na gaba da komai a gare su su duka dan haka lallaɓa sa tayi yayi bacci ita kuma ta tsura mai ido tana kallon sa tana kallon erection ɗin sa sai ta girgiza kai dama mutumin da yake ji da ƙarfi da bajinta ba ko wani lokaci yake iya jure rashin abu mafi muhimmamci a rayuwar sa ba...
  Miƙewa tayi ta sauko ta nufi hanyar toilet tayi alwala ta fito ta fara sallar nafila,zama tayi tana tasbihi har shabiyu da rabi ya gota sai tayi estimating time kasancewa awowi biyu ne tsakanin Dubai da Nigeria sai ta yi concluding kiran Umman ta dan yanzu su suke kaiwa 10pm saboda shawarar ta take nema cikin gaggawa dangane da zancen da Zaid ya mata akan Asma'u dan ita sam abin bai kwanta mata a ran ta ba wai su nemo ainihin bakin zaren ta fi ganin a share zancen kawai shi zai fiye masu dan ita ba wai son kuma haɗa ido da yarinyar nan take ba...

IYA RUWA FIDDA KAI(THE LOVE SAGA) COMPLETEDWhere stories live. Discover now