Page 9

1.5K 123 12
                                    

*⚜BWA*

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_

   👄 °°°     °°°👄
              °°
               °

*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
     _{the love saga}_

*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*

  *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim

*9*

*_Obscure_*

Wani wild giant animal ya yi haɗarin ido da wanda daga shi har ita ba su taɓa ganin irin sa ba very giant yana ƙoƙarin fasa glass ɗin ƙofar window ɗin gefen ta she was shivering ta gama sadauƙarwa akan tata ta ƙare dan animal ɗin is moaning for hunger a zaton ta da ya dumfaro su babu wani abin da zai masu sai cinye su dan haka ta gama sadaukarwa ta rufe kunnuwan ta da hannayen ta ta rumtse ido ta dunƙule wu guda tana jiran mai afkuwa ya afku.

Shi da ke dabaran yi wa motar key dan su bar wurin sai mota ta ce bata san wannan ba yayi yayi ya tayar amma inaa bai tashi ba ƙarshe ma faɗawa a ƙasar motar car key ɗin yayi wanda ya janyo hankalin wild animal ɗin ya kuma yunƙurowa zai kaiwa glass ɗin duka at the same time da ya yunƙuro ya daki glass ɗin a lokacin kuma ta ƙwala ihu wanda har dajin sai da ya amsa.

Reras ta koma da baya ta tafi luu sumammiya ko ina na jikin ta ya saki.shi ma duk sai lamarin ya girgiza shi ga sumewar ta ga gurnanin dirty wild animal ɗin ya ƙi barin shi yayi tunanin mafita.
  Kusa wasu lokuta ma su tsayi wannan dabban bai bar wurin ba shi kuma bai motsa ba yana zaune a hakan sai da baby doctor ta farfaɗo ta kuma sumewa kusan sau uku in ta farka sai ta yi ido huɗu da animal ɗin luu sai ta koma ga shi dara na daɗa tsalawa ga sanyi na saukowa hadari na haɗuwa wild animal ya ƙi barin wurin yana kallon su abin tsoro..

  Ganin zaman ba zai kawo masu mafita ba ya sa ya dudduba motar ko zai ga wani abin ya jefe animal ɗin da shi sai dai inaa babu wani abin,gorar table water da ke motar da yayi ƙoƙarin harbawa animal ɗin sai ya janyo masu jangwam dan kuwa wani ƙuwa dabban yayi dajin ya amsa ƙuwar wanda hakan ya saka ta farfaɗowa ai yana ganin ta farfaɗo bai san lokacin da ya fizgo hannun ta ba gudun kar ta juya ta kalli gefen dabban ta kuma sume mai dama ita yake jiran farfaɗowar ta dan su sanu su tsira da lafiyar su,dan haka tana jin irin fizgan da ya kai mata sai ta buɗi baki zata kurma ihu a zafaffe ya rufe mata baki da hannun sa yana mata alama da ido akan kar ta yi ihun amma da yake ta gama tsorata da lamarin kuma ta rigada ta fara yin arba da wild animal ɗin sai ta kasa controlling kan ta bare ta yi shiru.
 
Yana rufe mata baki tana jujjuya kai alamun ya rabu da ita shi kuma yana zazzaro mata ido waje alamun ta yi shiru.sam ba ta fahimci physical gesture ɗin na sa ba sai ƙoƙarin ƙwace bakin ta take yi tana fizge fizge bai sakar mata bakin ba har sai da ya ga zata kuma suman mai sai ya shiga jijjiga ta sai layi ta ke yi tana son fainting kuma.

What to do?ya tambayi kan shi
"Mutum da syncope attack har haka?ban taɓa gani ba"ya gayawa kan sa yana mai cigaba da preventing ɗin ta from shouting out in ta yi kamar ta natsu sai ta kuma turjewa ta na juye juye..

Da ƙyar da dabara ya samu ya farfaɗar da ita completely har dai ta dawo hayyacin ta shi kuma animal ya ƙi barin wurin.

  Yana kallon dabban da duk wani moves ɗin sa yana duba time dan lokacin har dare ya fara..
  Haka suka cigaba da zaman ya hana ta kallon gefen shi kuma animal ɗin yayi shiru kamar ba shi ya janyo panic ɗin ɗazu ba.

  Wani daɗewar basira Allah ya saukowa da rabban nan wanda ya juya baya kamar zai tafi sai suka lallaɓa suka yi da kan su ƙasa kaɗan kaɗan suka rarrafa suka fito daga motar a hankali suka fara tafiya cikin sigar gudu gudu suna kaiwa daidai wani hanya da ya raba gida biyu suka rasa ta ina zasu bi kawai sai suka ji gurnanin dabban nan ko da suka juya har ya biyo su a baya da matuƙar speed yana ta moaning suka ƙara saurin speed ɗin su suna gudu yana biyo su ko da suka kai tsakiyar marabar hanyar sai kawai ta yi ɗaya ɓangaren shi kuma ya bi ta right path ɗin wannan dabban ya ko yi left path ɗin yana ta kururuwa kamar mayunwaci sai gudu yake yi yana kururuwa ita kuwa da ta yi cikin dajin ta ga banu shi babu alamun sa ga dabban yana dunfaro ta sai ta nemi wani mafaka ta fake tana haki ga tsoro nan duk ya addabe ta rumtse ido ta yi tana jin faɗuwar gaban ta na increasing linkin ba linkin..

IYA RUWA FIDDA KAI(THE LOVE SAGA) COMPLETEDWhere stories live. Discover now