*⚜BWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more**SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*13*
Tun kafin ya furta wani abin Afzal yayi saurin dakatar da shi ta hanyar riƙe mai hannun sa ya ce
"Hakim calm down calm down please"amma bai ko tsaya sauraron sa ba dan ya gama zuciya a wani irin tune mai nuna tsantsar ɓacin rai da fushi ya wani ynƙuro ya damƙo kwalar long sleeve da ke jikin Afzal ɗin ya fara maganganu
"What are you saying..tell me what are you saying?huh?my brother?my brother is unconscious?kana son sanar da ni cewa yaya Zaid na chan bai san inda kan sa yake ba har yanzu?aren't you a doctor?can't you make him recover quickly?did you need money?name your price zan biya ka kawai ka farkar min da ɗanuwa na if not..if not Dr Afzal i will sue you..i will sue you..ya ɗan dakata na second ɗaya ya cigaba,,who was that bastard?who is he?who are his parents?huhh?waye iyayen sa a duniyar nan baki ɗaya?wa ya bashi izinin saka filthy hands ɗin sa a jikin yaya na?tell me am asking you"? Ya ida yana mai fitar da hawaye a nan ne idanun sa suka rine ainihin rinewa na kalar ja..Riƙe hannun nasa Afzal yayi da niyar sauke su daga wuyan sa sai dai bai saki ba instead ya kuma damƙewa da kyau a zuciye ya ce
"Ina tambayar ka wanene banzan da ya taɓa min ɗanuwa na"a ɗan zafafe Afzal ya mayar mai da martani shima
"Who knows kid brother!i don't know kar fah ka manta nima yaya Zaid ɗanuwa na ne na jini we all share the same bloodline a jikin mu why don't you understand anything in ka yi fushi ne wai?baka ganin halin da yake ciki ne?addu'ar mu kaɗai yake buƙata ba revenge ba ko ɗaukar law a hannun mu ba did you get it"?saurin katse shi yayi ya ce
"No!no Dr Afzal i don't get you"!!a yanayin da yayi maganar one can tell that a sigar da ake kira da gatse yayi maganar shi Afzal ya san da hakan sai kawai ya rikice mai shima ya shiga balbale sa"Come back to your senses Hakim,iyayen na chan basu da kwanciyar hankali,yaya Zaid da baby doctor na kwance bamu dan lokacin da zasu farfaɗo completely ba baka jin tausayin su ne?baka ganin yanzu ba lokacin ɗaukar fansa bane?baka ganin zai fi ma kowa armashi in aka yi reporting case ɗin to authority kuma by then victims ɗin sun farfaɗo?a tunanin ka ni ban damu ba e?a jin ka cikin walwala nake na ganin ɗanuwa na cikin wannan wahalar?gani kake kai kaɗai ka fi kowa son sa a duniyar nan?ce maka aka yi Bahajjatu bata da zuciyar da zata iya kisan kai ne?amma bata yi ba dan ita kanta jiran farfaɗowar yaya Zaid take yi saboda she believes in da hankalin sa komai zai zo da sauƙi wurin kamo wanda yayi wannan abin..i never intended telling you this but saboda gudun kar ka tafi ka ga halin da yake ciki ka dawo ka yi blaming mutani da dama ko ka yi creating scene a wurin nan shi yasa na sanar da kai but just look at you look at your self Hakim duk ka bi ka haukace min har kake min iƙirarin in kuɗi nake so in yi naming price ɗin are you insane?have you forgotten that i am your elder brother?da ina da remedy na matsalolin nan kana ganin ba zan yi maganin sa tun kafin ya kawo nan ba?for God sake Hakim ka bani haɗin kai please am the only one doing all these hustle i myself am tired am fed up already i can't handle and control it all alone i thought i have someone that will understand me but i was wrong babu wanda ya shirya fahimta ta ciki har da kai Hakim why"?kamar zai yi kuka yayi maganar sai jikin Hakim yayi sanyi bai san ya furtawa yayan nasa waɗannan zafaffan kalamai ba dan in har ran shi ya ɓaci babu abin da bai furtawa sai daga baya ya zo yana regretting wasu kalamai...
Rungume sa yayi ya shiga rera mai kuka yana faɗin
"Please forgive me brother,ka yafe min i failed to understand you feelings i was thinking cewa yaya Zaid yaya na ne ni kaɗai na manta he have a mother a father a sister and brothers even loved ones out there ka yafe min ɗanuwa na ka gafarce ni"hugging ɗin sa back yayi yana rarrashin sa dan shima ji yake kamar yayi kukan dan da halin da ɗanuwan sa ke ciki gwara a ce cikin hayyacin sa yake kullum ana masa allurar kashe zafi har ya farfaɗo gabaɗaya but bai da ikon yin komai dan babu komai da ke hannun sa he can't do anything absolutely nothing especially when it comes to his family affairs he is weak baya iya executing komai game da treatment sai dai ya sa a masu toh dama Zaid ne ke da wannan taurin zuciyar na treating family ɗin sa dan shi baya iyawa gashi Zaid ɗin na kwance banbancin sa da gawa dai shine numfashin da yake fitarwa..
Kuka Hakim ya zage yayi wanda ya yanke hukunci saidai ya barwa zuciyar sa dan inshaAllah ya yi niya kuma baya jin zai iya haƙura dan ba halin sa bane ƙin cika abin da yayi niya sai dai in Ammi ce ta gano ta hana sa amma ko mahaifin sa baya iya mai bare yayyen sa wannan hali na sa da Bahajjatu ya sa Dr Maher nesanta sa da yara abokan wasan sa tun yana yaro da ya girma kuma ya yi ƙoƙarin nesanta sa da abokai dan gudun kar ya ɗauko masu abin yaɗawa a duniya saboda ba dan shi ya haifi Hakim ba kuma shi ya yi conducting delivery ɗin ba tsab yana iya cewa chanza mai ɗa aka yi toh sai abin ya zo mai da sauƙi same attitude da yake yi shi Bahajjatu ke yi su biyun su suka fita zakka a gidan dan ba'a san inda suka kwaso muguwar zuciyar da ke taso masu ba time to time dan Hajiya Madina dai bata da zuciya iyakan zuciyar ta shine tsakanin ta da Dr Maher kuma nasu ne na ma'aurata wanda ya zama very visible kowa ya sani shima Dr Maher ɗin bai da zuciya hasalima bai da damuwa he is gentile wanda ɗan sa Dr Zaid kaɗai ya biyo sa a komai except kamannin da ya ɗauko na mahaufiyar sa dan ko Afzal ma a juye yake wasu lokutan normal wasu lokutan subnormal wasu lokutan abnormal gane mai sai su ƴanuwan sa amma bare sai ya iya cewa ko jinnu ne da shi masu juya shi but in aka haɗa su da Hakim sai a ɗauke sa a bar Hakim though Hakim appear to be simple and quite amma ba hakan yake ba dan abu kaɗan zai harzuƙa shi while Afzal happen to be someone with mood swing shi kan sa ya sani shi yasa baya misbehaving a wuri kuma da zarar ya ga wannan mood swing ɗin zai fara mai sai yayi isolating kan sa dan baya son affecting mutanin kusa da shi unlike Hakim da bai da control of his emotions and anger he break it out bai iya ɓoyewa...

YOU ARE READING
IYA RUWA FIDDA KAI(THE LOVE SAGA) COMPLETED
General FictionTa kasance kyakyawar yarinya mai ilimi da kwazo wanda ilimin ta zai kasance mata abin alfahari a gare ta bata da isashiyar lokacin kan ta kuma bata da lokacin sauraron maza komai ilimin namiji da arziƙin shi bai kai mata matsayin wanda zata saurara...