⚜BWA
{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}
👄 °°° °°°👄
°°
°🎀IYA RUWA FIDDA KAI🎀
{the love saga}#Hot love
#Romance
#allegation
#Epic
# Arrogance
#Pains
#Regrets
#Obscure and moreSIYAMAIBRAHEEM Wattpad@siyamaibrahim
38
Runaway special
Bacci yayi masu daɗi basu farka ba har sai gab da ƙarfe biyar ya kusa gotawa sannan ya farka sai ya gan ta ƙanƙame da shi tana kuma lumar da kan ta cikin jikin sa kamar mai jin sanyi,kallon ta ya rinƙa yi yana yaba baiwar ta dan gaskiya in ya ce bata da juriya toh lallai ya mata ƙarya,mace kamar ta da ta iya ɗaukar namiji irin sa kuma ba sau ɗaya ba har sau huɗu a rana gaskiya jaruma ce shi kan sa yana saluting jarumtar ta..
A hankali ya matso da fuskar ta daidai nata ya haɗe fuskar su wuri ɗaya yana shafo fuskar a hankali yana zagaye fuskar da yatsar sa sai ta kasa cigaba da baccin nata ta farka ta sauke idanun ta cikin nasa idanun.
Murmushi ya mata yana faɗin
"Wake up,lokacin sallah yayi sugar"lumshe idanun ta tayi sannan ta buɗe su ta yunƙura zata tashi sai ta tuna bata da sutura a jikin ta.,juye juye ta fara yi tana duba rigar ta sai ya miƙo mata yana faɗin
"Looking for this"kallon direction ɗin da ya nuna mata hannun sa tayi sai ta gyaɗa kai tana faɗin
"Thanks"daga haka ta saka rigar ta sauko daga kan gadon,shima saukowar yayi yana faɗin
"Mu je muyi wanka sugar time na tafiya"ƙala bata ce da shi ba dan baccin ba isar ta yayi ba sai dai dole ta tsaftace kan ta tayi sallah..
Tsakanin sa da Allah ba dan lattin lokacin sallah da suka yi ba da babu abin da zai hana sa ƙara laluɓar ta sai dai ita ɗin ma bacci duk ya saka ta gaba..
Sauri sauri suka yi wankan suka yi alwala shi ya shirya ya tafi masallaci ita kuma ta yi nata sallar a nan ɗakin ta,ko da ta idar baccin bai bar ta ba haka ta lallaɓa ta haura saman royal bed ɗin ta mai ɗauke da pillows of different shapes and designs.
Tana kwantawa bacci ya ɗauke ta,ko da Zaid ya dawo ta jima da yin bacci sai ya kwanta next yo her ya ja masu bargon shima ya yi shiru har baccin ya ɗauke sa..
It was a peaceful sleep filled up with lots of happiness and achievements,bacci sosai suka yi hankali kwance...Farkawa yayi ya sai bai gan ta ba cikin ɗakin ya duba toilet bata nan duban sa ya kai ga agogon dake manne daidai saitin gadon ta ya ga 10am waro idanun sa yayi waje yana mamakin yadda time yayi flying yana bacci bai sani ba..
Saukowa daga saman stairs ɗin yayi yana tafe yana kiran ta amma shiru ya ji kamar babu kowa cikin gidan..
Tunanin sa ne ya bashi akan ya je ya dubo kitchen is possible tana chan,da haka ya taka har kitchen ɗin yana fatar ganin ta a nan ɗin ya turo ƙofar kitchen ɗin..
Tsaye take ta ba ƙofar baya aiki take yi sosai dan sai ƙananan juye juye take yi daga wannan plate ɗin zuwa ɗaya plate na gas cooker ɗin,.
Sanye take da wani blue jeans bomb short kusan rabin butts ɗin ta na waje ta ƙasa daga ƙugun ta ta saka wani shinny belt sai bata saka button da hook dake jikin wandon ba ta bar shi a haka a buɗe,rigar da ta saka kuwa wani short off navel top ne daidai boobs ɗin ta rigar ya rufe bai wani riƙe ta ba a sake yake hannun rigar kamar monkey jacket haka yake chain ne a ƙafar ta mai walwali da jan ido haɗe da tada hankalin wanda aka saka domin sa,sumar nan kamar kullum a tsakar kai aka yi packing nasa wani puff slippers ne a ƙafar ta,duk juyin da hannun ta zai yi sai ƙarar abin hannun da ta saka ya bayyana..Kasa riƙe kan sa yayi har sai da ya ƙaraso har cikin kitchen ɗin ya tako har bayan ta bata lura ba,sai jun hannun sa tayi bisa butts ɗin ta ya wani yi applying pressure wanda ya saka ta banƙare ƙirjin ta sai ya kwanto da kan sa ta wuyan ta yana shinshinar ta yana bin wuyan da nape kisses,ai tuni Bilkisu ta fara neman kasa controlling kan ta sai tayi saurin riƙo hannun sa dake kai kawo saman butts ɗin tana faɗin
"Goodmorning my hero"amsa mata yayi cikin yin ƙasa da murya
"Morning my girl,you look so damn hot"murmushi tayi kafin ta ce
"Am happy you like it"murmushi yayi yana leƙo abin da take yi sai ya ga breakfast take haɗawa dan haka ya ce
"Preparing breakfast for us"??gyaɗa kai tayi tana shafo suman fuskar sa kamar an tsungule ta ta juyo suna facing juna ta ƙare mai kallon tsaf sannan ta ce
"Yau zamu maka gyaran fuskar ka dan is looking a little bit different from the normal Dr Zaid Maher i use to know who is a perfect handsome doctor"ta faɗi tana shafo kyakyawar fuskar sa tana jin son sa da ƙaunar sa..
Murmushi yayi yana kallon ta ya ce
"Ki ce dama kawai mummuna ne ni ɗin kika saka min ido kika ƙyale ni"ɗan buɗe bakin ta tayi ta waro mai dara daran blue eyes ɗin ta tana mai sassauta muryar ta ƙasa
"Hero you can never be ugly,kai fah miji na ne,ta yaya zan ce da kai mummuna ko da kai ɗin mummuna ne bare ba hakan bane,you are the most handsome and charming man i have ever seen my husband"ta faɗi tana sakar mai lallausar murmushi..
Kyar ya kalle ta yana faɗin
"And you are the most cutest,beautiful and elegant lady i have ever meet in my whole life you are a glamour of amour whose taste is just as perfect as anything"murmushin so da ƙauna ta sakar mai sai ta matso da fuskar ta daf da nasa ta haɗe bakin su wuri ɗaya,.
Kisses suke exchanging har suka so shagala dan sun manta inda suke,luckily enough for Zaid sai ya hango fries ɗin da ta saka a wuta yana ta ɗagowa sama alamar ya soyu sosai,cikin hanzari ya ce yana ɗan tsagaita act ɗin da suke ciki
"My girl,,our breakfast"cikin hanzari ta ɗan janye jikin ta tana faɗin.
"Oh no,it was meant to be a surprise who did you even get here hero"ta faɗi tana mai kwashe chips ɗin dan dama shine na ƙarshe distraction nasa ne ya saka ta kasa ƙarasa suyar,..
Dariya ya mata yana mai jijjiga kai dan ta bashi dariya,bata saurare sa ba har ta gama harhaɗa abubuwan da ya kamata,,..juyowa tayi ta kalle sa tana faɗin
"Hero,let me get this done sai mu yi maka wanka ko"??gyaɗa mata kai yayi yana yaba halayyar ta she is very gentile and kind..
Kwashe kayan tayi ta fara fitowa da su tana jerewa a ƙasa saman mini carpet da ta shimfiɗe don amfanin breakfast ɗin da zasu yi biyo ta yayi da sauran suna ɗan husband-wife chats ɗin su har suka kammala sai suka haura zuwa ɗakin sa dan a chan kayan gyaran fuskar suke,..
Ba tsayawa ta tura sa bayin ita kuma ta tsaya nemo mai kayan da zai saka haɗe da kwaso wasu face treatment mixtures ta shiga toilet ɗin riƙe da su a hannun ta..
Ganin sa tsaye ya bata mamaki sai ta ce
"Hero baka fara wankan bane"?noƙe kafaɗa yayi yana faɗin
"Kin share ni"murmushi tayi tana faɗin
"Yanzu dai rigima bata maka wuyar yi hero"sai shima yayi murmushin daga haka ta jere kayan nan kusa da bath tube ɗin sannan ta cire mai rigar jikin sa haɗe da trouser ɗin ta cire mai boxers sai tayi tozali da abu very huge dama bata saba ganin sa haka ba during the day time kullum a mayen so take ganin sa kokuma a cikin dare bata taɓa gani da idanun ta ba sai yau..
Kallon manhood ɗin nasa ta tsaya yi sai ya wani yi dariyar ƴan duniya yana faɗin
"What?are you surprise"?gyaɗa mai kai tayi sai ya kuma darawa ya janyo ta jikin sa ta ji abin ya taɓa ta tuni hankalin ta ya tashi dama effect ɗin maganin jiya bai sake ta ba..
Murya chan ƙasa ya ce
"My girl you accommodated this whole of it in you,dan haka ki daina mamakin ganin sa a haka you love it alot"ya faɗi yana mai ɗage mata gira ɗaya sai ta kalle sa cikin ido muryar ta a sanyaye ta furta
"Hero,,you are too much"dariya ya mata yana ƙara goga mata manhood ɗin sa a jikin ta sai ta lumshe idanun ta sai ya matso da fuskar sa yana faɗin
"I told you,you love it so you shouldn't be scared of it"rasa abin faɗa tayi sai ta ce
"Hero,last night kace dani our love is a Love-86 what did you mean by that"?matso ta yayi tana mai jin kakkaurar manhood ɗin sa yana tokare ta sai ya ce
"Love-86 means the years that has passed in the history of our family love stories it was based and built on love and nothing but that,mu kuma sai muka ɗora akan past history ɗin har ma namu ya fi nasu coz we do sex all the time isn't"?murmushi ta mai tana faɗin
"Komai na western children ya sha bamban da na ancestors ɗin mu"murmushi yayi yana faɗin
"Manta da ancestors basu iya komai ba sai kunya ko love ɗin nan basu iya ba so ours is the perfect type we do love all the time we show it all the time and we please each other all the time we are the ancestors of our own time baby"...dariya tayi dan ta san dai a history na families ɗin su mata sun iya juya maza dan mazam kullum liƙe da matayen su suke sai dai basu wani iya soyayya ba sai a kan nasu iyayen da abin ya haɗa da zamananci da ilimi toh sune masu yawon buɗe ido suna nuna soyayyar su a gaban kowa ma but still Zaid gani yake wai basu iya komai ba sai su dan nasu soyayyar daban ce basu nuna shi openly irin na iyayen but they know they do the worst love,sex everyday every time it what makes a couple become happy and found of each other...
YOU ARE READING
IYA RUWA FIDDA KAI(THE LOVE SAGA) COMPLETED
General FictionTa kasance kyakyawar yarinya mai ilimi da kwazo wanda ilimin ta zai kasance mata abin alfahari a gare ta bata da isashiyar lokacin kan ta kuma bata da lokacin sauraron maza komai ilimin namiji da arziƙin shi bai kai mata matsayin wanda zata saurara...