Page 12

1.5K 128 4
                                    

*⚜BWA*

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_

   👄 °°°     °°°👄
              °°
               °

*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
     _{the love saga}_

*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*

  *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim

*12*

  Cikin hanzari Afzal ya ɗauko bottle water ya miƙawa Ammin sa ta yayyafawa Hajiya Zeenat numfashi ta ja kafin daga bisani ta yi ajiyar zuciya wanda ya tafi tare da kuka mai taɓa zuciya ɗagata Hajiya Madina tayi zuwa kan kujeran da ke nesa da ɗakin ECT ɗin ta yadda ba zata gansu ba,ita kanta mai rarrashin danne zuciyar ta take yi dan only a mother can understand the pains that Hajiya Zeenat is passing through..

  Fitowa Dr Maher yayi ya tarar da Dr Muhammad yana ta zirga zirga duk hankalin sa baya tare da shi sai kai kawo yake yi dan haka Dr Maher ya dafa shi haɗe da ce mai
  "Prof"!!
  A rikice ya juyo ya zubawa aminin na sa ido ya kasa cewa komai dan haka Dr Maher ya ja shi gefe ya fara mai magana cikin faɗa
  "Habawa prof,yanzu kai abin da ka ke yi kana ganin ka kyauta?idan har kai a matsayin ka na namiji mai riƙe ragamar gidan sa ka kasa handling matsalolin nan then how did you expect others and the rest of your family members to understand this fate?chan ga Bilal yana ta kuka ga Hajiya ta sume and you,,you are here all confused..abin da nale so da kai shine ka kwantar da hankalin ka ƴaƴan mu zasu farfaɗo cikin yardar ubangiji mu cigaba da yi masu addu'a humm"?alama ya masa da kai alamun gamsuwa sai suka rungume juna..

  Afzal kaɗai ya rage mai ƙarfin halin kwantar masu da hankali dan haka shi ke ji da Bila ya ji da iyayen sa mata ya kuma ƙarfafawa iyayen maza gwiwa not because he is nit feeling the intense pains sai dan shi kaɗai ke da ƙarfin zuciyar..

  Ana haka wani doctor ya fito yana tambayar ina mahaifiyar client ɗin da ake wa ECT,ruɗewa sukawa suka miƙe gabaɗayan su cikin rikicewa duka suka ce
  "We are here"kallon su yayi dan ya ga yadda duk suka amsa wai sune mahaifiyar ta shi mutum ɗaya yake nema su kuma sun tashi dukan su sai kawai ya koma ciki kusan mintuna biyar ya fito ya ce

"Where is apple"?sai a sannan suka gane ɓaranɓaramar da suka yi da fari toh amma ai ba laifin su bane sai suka juya dan kiran Bilal amma suka ga baya nan dan haka excuse Afzal ya ɗauka dan ya kirawo shi,fita yayi daga area ɗin ya tafi chan bayan building ɗin inda ya hango Bilal ɗin zaune duk yayi zuru zuru sai yayi saurin ƙarasawa ya kira sunan sa
  "Bilal"juyawa yayi suka haɗa ido sai yace da shi
  "Let's go in someone wants to see you"miƙewa yayi ya bishi kamar bai da lafiya har ciki suka shiga suka wuce mutanin wurin suka shiga cikin main ECT suit ɗin sai a sannan ya hankalin sa ya fara hasaso masa hala Allah ne ya karɓi addu'ar sa apple ɗin sa made it shiru yayi har suka ƙarasa shiga inda ya ga duka electrodes ɗin da aka jona mata an yi dismounting ɗin su ga ta a ɗaya couch ɗin an kwantar da ita saman wani resistable mattress an saka mata oxygen tent idanun ta lumshe kamar dai ta farfaɗo kamar kuma bata farfaɗon ba..
  Instead ya jira command daga wun doctorn da ya kira shi ai ko Afzal ɗin da ya kirawo shi suka shigo bai bu ta kanshi ba ya fizge hannun sa ya nufi tent ɗin da take ciki tana numfashi a hankali.
  Sunan ta ya shiga kira a ruɗe as in is this really real
  "Apple.....Apple kin dawo mana.. Apple you arw back.. you are back to us"!!!buɗe lumsassun idanun ta tayi ta zuba mai for a while sai ta lumshe idanun kuma kafin ta kuma buɗewa ta kai hannu ta cire oxygen mask ɗin ta buɗe baki da nufin yin magana amma sai ta ji harshen ta ya mata nauyi dan haka sai ta yi shiru ta mai da mask ɗin ta lumshe ido,hakan ya sa twin bro ɗin nata fahimtar cewa magana take son yi ta kasa a hakan ma ya sami relief sai ya girgiza mata kai tare da ce mata

IYA RUWA FIDDA KAI(THE LOVE SAGA) COMPLETEDDonde viven las historias. Descúbrelo ahora