Page 31

1.8K 99 9
                                    

BWA

{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}

   👄 °°°     °°°👄
              °°
               °

🎀IYA RUWA FIDDA KAI🎀
     {the love saga}

#Hot love
#Romance
#allegation
#Epic
# Arrogance
#Pains
#Regrets
#Obscure and more

  SIYAMAIBRAHEEM Wattpad@siyamaibrahim

This page is urs friendy Ahumaggahress mi love u te quiro mucho mucho💋

31
  The blame games

Ko da suka dawo gida pretending gabaɗayan su suka yi kamar basu da masaniya akan abin da ya faru ko hanyar ɗakin Zaid bata bi ba suka nufi ɗakin su hankali kwance ta shiga yi mai bayanin shawarar da suka yanke akan matakin da zasu ɗauka game da matsalar ƴaƴan nasu amsa ya bata da
"Ina ganin da mun yiwa yaran nan faɗa saboda prof ya sanar da ni abin da ya faru according to baby doctor sai na ga bai kamata mu bar su ba we should at least let them know their faults and improve ko ya kika gani"ɗan murmushi ta mai mai gamsarwa kafin ta ce
"Dr ban hana ba kuma ban ƙi ta taka shawarar ba but ka sani fah yaran nan babu ɗan 18 years daga shi har ita sun mallaki hankulan kan su babu fa'ida in mun ce zamu masu magana nake ganin in muka zuba masu ido muka yi biris kamar bamu san komai ba da kansu zasu shirya dan babu daƙiƙi cikin su believe me Dr this is the best way and a perfect way and method of punishing them both amma yi masu magana will not solve the issue and at the same time punish them"shiru Dr Maher yayi yana sauraron ta kafin daga bisani ya miƙe yana unbuttoning rigar sa yana faɗin
  "Toh sauran family members ɗin kuma fah ya zamu yi masu bayanin shawarar da muka ɗauka"?tashi tayi tana taya sa cire rigar nasa sai ta ce. 
"Family meeting zamu yi gabaɗaya nan da chan gidan su Dr sai mu haɗu a yi bayani dan kowa ya san abin da ake ciki ka ga ba za'a sami wani leaking grounds ba"riƙo hannun ta yayi ya ce
  "Kamar da yaushe kenan kike ganin ya dace ayi meeting ɗin"?
"Eh toh,ko gobe ne da yamma dan ka san emergency ne kuma akwai abunuwan yi during the day time but zuwa yamma an gama komai an dawo gida sai a yi cikin sukuni ko ya ka gani"gyaɗa mata kai yayi kafin ya ce
"I will compose the message and make sure it communicate to everyone"gyaɗa kai tayi ta ce
"Nice Idea"sai ya ce
"Kenan ba zamu yi involving yaran ba kenan"harara ta danƙara mai tana girgiza kai ta ce
"Just yanzu yanzun nan you acted so smart and i was praising you yanzu kuma kana son sako shiririta kamar ba da kai nayi maganar plan ɗin ba u don't know when you will ever become serious Dr"dariya ya mata dan dama so yake ta sake kar abin ya cigaba da damin ta kamar yadda shi yake damin sa dan ya so a ce ɗan sa na tare da matar sa by now he should have at least start a family amma bawa baya gujewa ƙaddarar sa duk yadda ka so in Allah ya rigada ya tsaro maka dole kayi haƙuri ka karɓi ƙaddarar taka..

°°°°°°°°°°°°°
  9am

  Juyin farko da tayi kenan bisa kan gadon ta tun bayan da ta tashi tayi sallar asubahi ta koma,sequentially ta buɗe idanun ta ta sauke saman fuskar Bahajjatu dake zaune saman sofa tana video call da Bilal..
  Wuf ta miƙe daga kwance ta ce
"Baha ke ce"?sai a sannan ta juyo da fara'a saman fuskar ta ta ce
"Beelove ni ce har kin tashi"?sai ta sallami Bilal ɗin dan ya zame masu addiction matuƙar ya isa wun aiki sainya kira ta sun yi hirar mintuna biyar sannan su yi sallama haka itama in ta kai office ɗin ta sai ta kira sa sun yi good luck wishes..

  Cikin fara'a fuska ba yabo ba fallasa ta nufo ta tana ƙoƙarin mayar da wayarta cikin jakar hannun ta wanda da ganin ta ka ga wacce zata tafi wurin aiki.
  Da zuwan ta Bilkisun ta sauko daga kan gadon ta ta nufo Baha ɗin tana zuwa ta rungume ta sai kuka ita kuwa Baha da ta san kwanan zancen sai ta ƙyale ta ta rinƙa risgar kukan ta dan a jiya bayan su Ammi sun bar gidan babu Afzal a kusa ta tafi ɗakun Zaid ɗin ta gan sa cikin tashin hankali a nan ta damu ta shiga tambayar sa sai ya kasa sanar da ita ainihin matsalar yayi shiru har ta gaji da tambayar sa ta fito sai Afzal ɗin ne ke sanar da ita ɗan abin da ya sani sai tayi mamaki toh yau da safe ta shirya har zata wuce wurin aiki Ammin su ta tsayar da ita ta mata bayanin abin da ya faru tsakanin yayan ta da aminiyar ta ta kuma sanar da ita dalilin da ya sa mahaifin su yayi distributing masu family meeting message kenan..

IYA RUWA FIDDA KAI(THE LOVE SAGA) COMPLETEDWhere stories live. Discover now