Page 8

1.7K 118 19
                                    

*⚜BWA*

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_

   👄 °°°     °°°👄
              °°
               °

*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
     _{the love saga}_

*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*

  *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim

*_Aisha idrees Abdallah nagode da tarin addu'oin ki thank u so much dear_*

*8*

A jiƙe jagab ta ke kwance a ƙasa kamar marar numfashi a 360 degree ya nufo ta yana jin fa&uwar gaban sa na daɗuwa kamar ana mai cardiac surgery yana passing.
  Yana nufo ta ya fara jijjiga ta yana kiran sunan ta
"Bilkisu....., Bilkisu....,Bilkisu wake up what is happening to you please wake up what's all this oh goshh"..

Inaa bata ko yi responding ma stimulus ɗin sa ba ko ɗaya yayi yayi ya farfaɗo da ita amma inaa duk ya ruɗe ya rikice toh dama tana rashin lafiya ne amma ta ƙi sanar da shi ko dai dama tana da wani allergy ne?who could possible answer all these questions babu dan haka ya cigaba da ƙoƙarin reviving ɗin ta by giving a the necessary resuscitation amma inaa chan dai da ya ga ruwan daɗuwa yake yi ba tsaya zai yi ba ga shi kan shi na ƙoƙarin ƙullewa sai kawai ya ɗauke ta ya shigar da ita motar dama ruwa ne ya wa motar ƙaranci ruwan da ke motar yayi amfani da shi wurin tayar da motar bayan ya gama zuba ruwan yayi saurin shiga motar ya ba da motar sai sharara gudu y ke yana addua'ar Allah ya sa b wani mugun abin ne ya faru d ita ba bsi tsaya ko ina ba sai cikin gari babban asibitin garin ya dakatar da motar yana tsiyayar ruwa duk a firgice ya cicciɓo ta suka yi ciki sai kira yake akan a kawo masu ɗauki  kamar zai yi hauka haka ya rinƙa kira har dai aka zo aka karɓe ta aka yi ciki da ita sai zirga zirga yake yi  a bakin emergency room ɗin duk ya rasa sukunin zuci ya ya zai yi facing Ammi?what if she misunderstand him and his excuse?what if sje thinks that he did this intensionally? What if,,, what if,,,what if,....

"Goddamn it damn it damn it me ke dami na?toh in wani illness ne da ita fah?kenan carelessness ɗi na kenan ya janyo mata faɗawa cikin halin nan?ya Ammi zata yi reacting in ta ga abin da ya faru da Bilkisu? Ya ilahi please help me out am out of it i can't think of any other way".. Kamar sabon kamun mahaukaci haka ya rinƙa maganganu kamar zararre bai taɓa sanin yana da tausayin baby doctor a zuciyar sa har haka ba sai yau sai yanzu da ya gan ta cikin matsala cikin mawuyacin hali halin life or death ya zai yi if she pass out?a hujajjan ya ce

"Noooo she.....sheee can't die she can't just dieeee"yayi maganar cikin wani mawuyacin halin tausayi.

Yana tsaka da haka likitan ya fito yana tambayar inda relative ɗin ta suke,yana jin haka ya nufo shi yana ɓarin baki ya ce

"Yeee....sss am here am here am her relation tell me what is happening to her is she alright?is she calm?is she stable?why are you keeping silence say something damn it"a mugun haukace yake maganar yana ta jerowa likitan tambayoyi kamar bai da seti.

Likitan ya tsinke da lamarin sa dan yadda ya ga ya haukace ya yi tsammanin shi ɗin mijin ta ne sai dai kafin ya ida tunanin sa ya ji wata muguwar shaƙar ban haushi ya jiyo muryar sa yana mai amo a kunne cikin anger yana cewa

"how dare you, ina tambayar ka ka min shiru is she alright"!! Ya karasa a tsawace yana huci.

Ƙoƙarin ƙwace kan sa ya fara yi da ƙyar dai ya rabu da shi yana wani aiko mai kallon tuhuma shi kuma likitan ya rinƙa sauke numfashi a jere babu ji babu gani.
  Likitan da ke christian ne mai suna Dr Uche Okoli daga east ya fito imo state ƙoƙarin basirar aikin sa ne ya sa aka mai transfer zuwa nan Yola dan ya san kan aikin sa sosai.

IYA RUWA FIDDA KAI(THE LOVE SAGA) COMPLETEDWhere stories live. Discover now