⚜BWA
{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}
👄 °°° °°°👄
°°
°🎀IYA RUWA FIDDA KAI🎀
{the love saga}#Hot love
#Romance
#allegation
#Epic
# Arrogance
#Pains
#Regrets
#Obscure and moreSIYAMAIBRAHEEM Wattpad@siyamaibrahim
34
Autonomy
Zuba gudu yake yi akan titin kamar yayi tsuntsuwa ya tsince sa da ita a inda yayi nufin zuwa gani yake sam motar bata mai sauri yadda yake so ta ya ma matar sa zata shiga unconscious sannan bai sani ba me yake yi me ke damin sa,sharara gudu yake yi bisa kan shimfiɗaɗiyar titin cikun garin Abuja amma bai gamsu ba kusan sau biyu yana bumping ma motoci kariyar Allah ne kawai hatsari bai auku a kan titin nan ba,da muguwar speed ɗin nan ya ƙarasa zuwa gidan su kamar zai tayar da street ɗin saboda ƙarar horn da ya rinƙa yi,.
Daga ciki gate man ɗin ya zo da sauri kamar an jefo sa yana gyara hular sa ya buɗe gate ɗin,bai tsaya har gate ɗin ya gama buɗuwa ba ya turo hancin motar ciki kaɗan ya rage bai yi kan gate man ɗin nan ba da gudun tsira da rai gate man ɗin ya ja gefe yana buɗe baki idanun waje tun da yake gidan nan ya fara aiki Zaid bai taɓa zuwa gidan ran sa ɓace ba kamar yau ɗin nan daga duklan alama kuma abu ne mai matuƙar firgitarwa ya faru da shi..
Motar kan ta da tana iya magana zata faɗa dan bai taɓa jan mota da speed haka ba kamar mahaukaci sai yau kullum cikin sanyi yake jan motar sa but yau,,is a different thing,a yadda ya ja burki da motar cikin ƙaraje bai tsaya kashewa ba ya fito cikin sauri ya buɗe back door ya zura hannuwan sa ya ɗan shigar da kan sa ciki kaɗan ya kai kunnen sa daidai saitin ƙirjin ta ya manna na wasu seconds sannan cikin sauri da kiɗimewa ya ɗauko ta a habkali ya fito da ita daga cikin motar ya fito da ita waje da ƙafar sa ya rufe ƙofar motar sannan ya yi cikin gidan da ita cikin gudu gudu..
Yana shiga ya kalli sideways ya ga ba zai masa ba dan haka ya shiga taka matakalar da ya sada sa da benen sama,rasa inda zai dosa da ita yayi tsabar ruɗewa a nan balcony ya shimfide ta yana magana da ita kamar tana jin sa
"Am coming...am...co..ming...baby...just wait...i will be..ba..ckkk"!!.
Da gudun sa yayi hanyar ɗakin sa ya hau binciko immediate first aid materials nasa,gasu nan gaban sa amma bai yi nasarar ganin su ba sai da ya kuma birkita kayan drawer ɗin sannan ya hango su ta gaba gaba,kwashe su yayi kamar doki yayi waje yana ta sauri.
Da zuwan sa ya durƙusa ya hau cire mata botiran rigar ta dake ƙwaya huɗu kacal,gabaɗaya ya cire mata su ya buɗe rigar yana noticing rising and falling na ƙirjin ta,sai ya ƙara saurin abin da yake yi kai hannun sa saman black vest da ta saka yayi ya yi sama da vest ɗin sai kuma ya ga ai duk samma kal dan zai takura ta a ƙirjin ta sai kawai ya hau manoeuvering rigar da ke jikin ta tare da ita kanta har dai ya cire rigar sannan ya dawo kan vest ɗin shima yayi sama da shi ya cire dama tun a motar veil da tayi rolling a kan ta ya zame dan haka da ya gama cire mata vest ɗin sai ya warware mata suman kan ta duk fah jikin sa na ɓari yake wannan abin,idanun sa ne suka sauka saman fresh protruded captivating boobs very shinny and tender sai kuma ya tsaya kallon su yana faman haɗiyar yawu sai a lokacin ya fara jin heart beat nasa na ƙaruwa ya ji idanun sa na mai duhu duhu at the same time sun fara mai wani maimayi kamar an huro mai yaji tuni zufa ta fara ƙwace mai sai ya ji bakin sa kamar babu saliva duk ya ƙafe ya fara jin ƙishirwa,rate at which his heart beat is almost 10 beats per one second abin ya rikita sa.
Mantawa yayi da first aid treatment zai bayar ya shagala kallon ƙirjin ta a banza a banza ya ɗau mintuna shida yana kallon ƙirjin ta fuskar ba abin kallon sa bane dan da ƙyar yake ƙifta idanun sa kyar ya sauke su a kan boobs ɗin ta,kallon bra ɗin yayi ya ga fari ne kuma mai ɗan kauri ne bai da ado ko kaɗan haka ya kama ta ba kaɗan wanda shi ya sanya ma boobs ɗin ta suka leƙo waje sosai dan ɗas ya zauna mata yayi containing size na boobs ɗin ta cif cif daga ƙasa daga saman kuma yayi exposing nasu waje,hannun sa ya kai a hankali ya taɓo bra hand ɗin sai ya lumshe idanun sa yana jin wani spark cikin kan sa kamar tsutsotsi ke mai maimayi,idanun sa a lumshe ya shiga yawo da hannun sa yana saukowa da shi ƙasa a hankali yana zagawa da shi yayi sama yayi ƙasa da shi a wani karon da ya zo yin ƙasa da shi ne sai ya ji ya taɓa wani lallausar abu daɗa rumtse idanun sa yayi yana amsar sparks ɗin da yake ji gashi ƙushirwar sa na ƙaruwa amma baya jin zai iya haƙura da taɓa abin nan da hannun sa ke kai,hannun sa na kan abin da bai san ko menene ba sai ya kuma tura hannun sa ciki dan ya ji kamar akwai abin da ya ma hannun sa shamaki ya hana shi ƙarasa shiga ciki duka shi kuma yana son sanin menene wannan ɗin mai laushi da daɗin taɓawa.
Yana zurma hannan sa ciki ya kuma jin laushin ya ƙaru mai a tsugune yake amma sai da ya zame ya zauna bai sani ba idanun sa lumshe duk ya rasa me ke mai daɗi a rayuwar sa,hannun na ciki amma bai bar shi haka nan ba haka ya rinƙa juya sa in a circular motion wani sensation ne ke fizgar sa from no where sai numfashi yake yi kamar mai son ƙwato numfashin sa,yana cikin juya hannun nasa ne sai ya ji wani hard surface still idanun sa lumshe dan bai son buɗe su ya kai hannun sa sosai wurin hard surface ɗin nan sai ya rasa menene ya taɓa ya taɓa ya ji bai kai sauran parts ɗin da yake taɓawa laushi ba sai ya cigaba da pressing wurin da ɗan ƙarfe.
Wani nishi ta ja daga kwancen da take kamar wacce aka wa allurar lidocane amma bai yi exhibiting effect ɗin sa ba
Nishin da ta yi ne ya saka sa buɗe rinannun idanun sa gabaɗaya daga eye balls ɗine har eye white ɗin sun dawo jajjaye kamar wuta aka cinna masu,a kasalance ya buɗe su ya sauke saman fuskar ta sai ya ga kamar tana battling da numfashin ta obstruction ne ya hana ta numfasawa da kyau..

YOU ARE READING
IYA RUWA FIDDA KAI(THE LOVE SAGA) COMPLETED
General FictionTa kasance kyakyawar yarinya mai ilimi da kwazo wanda ilimin ta zai kasance mata abin alfahari a gare ta bata da isashiyar lokacin kan ta kuma bata da lokacin sauraron maza komai ilimin namiji da arziƙin shi bai kai mata matsayin wanda zata saurara...