chpter 17

817 187 31
                                        

*™✓SHADE OF RUFAIDAH*         
    

        _BY_
_SURAYYAHMS_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Part1:chapter 17
*Case1:awaken*

Wani nannauyan Ajiyan zuciya ya sauke jikin sa Duk a sanyaye ya dago kansa sukayi Ido biyu da imad din dake kallon sa kamar zai hadiyesa

Doc amando Yace I'm so sorry barister but Her condition is critical,the next few hours is important for her inhar bata dawo ba toh saidai ayi haquri an rasata knan,shiru imad yy yanajin magangnun san har cikin zuciyar sa bai iya furta komi ba tukun ya tsaya yanata kallon bakin sa har sanda doc amndi ya dafa kafadun sa kadan,snn yaja wata numfashi.

wuce shi ya soyi sai caraf ya kuma ruko arm dinsa slighly with pleading eyes ya kallesa,ahnkli cikin sanyin murya yace doctor please can I atleast see her?..just for a while, I promise bazan dade aciki ba,dan shiru doc yay can kuma saiya dgo kai yace masa "ok" sannan ya juya cikin yin masa jagora suka shiga cikin inda taken atare

U have 10 mints Mr barrister,rmber her condition is critical.

Imad dake kan Karewa rufaida  Kallo Bai iya sauke idanunsa akanta ba ya gyada kai yace ma doc ok wanda har doc ya fice ya barsa anan baima sani ba..

Wani irin kallonta yake aransa yanajin kamar ma yasanta,Kara matsowa kusa da ita yay a hankli ya tsaya daf ta setin kyakkwar fuskarta daya Gama melting din shi wanda Duk da kumburi da tabo tabon ciwo bai hana shi ganin tsantsar kyaun halittar ta ba..

Da alaman She was heavily sedated shuyasa ko motsin kirki batayi,ECG ta is reading very rapidly ga na'uran Taya numfashi a sakale da bakinta bazakace ma yana mata amfani ba

She look totally emotionless tamkar gawarta kawai aka ajiye akan gadon aka kwantar,Wani irin tausayinta ne ya shiga tsuma shi yana mamaye masa zuciya ganin ta karamar yarinya nd he is sure bazata wuce 16-17rs ba.

Idanunsa gaba daya ya zuba akan fuskarta mai  fitinannen kyau da haske yana mai bada cikakken imanin sa da dukkan hanklin sa akanta batare da yayi aune ba,he just felt sorry for her,hannun ta dats so fair and slim dake reto ya kalla da alaman hannun yayi tsamine da tsayuwar waje guda
Dan Sosai hannun ya kumbura musammun ta Inda ake inducing dinta.
Baiyi wata wata ba ya Dan rangwafo kansa daf da ita ya riko hannun ata anashi da niyyar gyaramata shi Wani irin yanayi ya tsinci kansa da kasa sake hannun nata,riqe da hannun nata ya ciga da kallon fuskarta a hankli ya shafo kanta cikin kulawa
Yace..."Stay girl,U will be alright,I promise.!a hnkli ya Dan miqe tsaye Jin aransa kamar time din da aka deba masan ma yayi,tunanin aje mata hannun ta yakeyi da shirin juyawa sai caraf yaji kamar ankankame masa hannu,he cudnt believe it saida yaji ta Kara riko hannunsan agaggauce ya juyo yana kallon fuskarta sai yaga eye brows dinta yana motsi..
Within some scnds tafara fidda words cikin numfashinta dake kufcewa da kyar tana cewa
U..mmm.a..ummah
Umma kizo ki taimakeni,Wani irin rudewa yay ya rasa mema zaiyi guda daya,karaa riko hannunta yy ya matso daf alokacin tana famar kkrin bude idanunta,cikin sassanyar muryansa mai dadi da taushi yace shuhhhh RUFAIDAH karki takura kanki
U need to relax..
Yana fada mata hakan saiyaga ta sauke wasu raunannun hawaye
Cikin yanayin azaba da rauni a hnkli tace
"Umma na...
ka .k..ka kaini waj..jjen umma na,yadda ta karashe maganan gwanin tausayi sosai ..imad ya rasa abunda yake masa dadi gashi yasan Duk yadda akayi signal zai nuna musu acan cewa ta farfado,he doesn't wanna bother her right away but it looks like he have no oda choices,xama yay daf da ita kamar Wani babanta ya hau shafa kanta yana calming dinta a hnkli"..ki kwantar da hnklinki rufaida ni nayi miki alkwari har wajen ummanki zan kaiki u hear me?gyada Mai Kai kawai tayi cos she is still fighting with her breath bama a cikin hayyacinta take ba..
Ajiyan xuciyace ta kufce masa ya juyo yanata kallon cikin idanunta dake ruwan hawaye yace
Zaki iya tuna abunda ya faru dake?bata amsashi ba ta runtse idanunta da sauri tana nishi sama sama da kyar "Yace I am barister imad,imad khalid matori, I'm ur lawyer karkiji tsoron komi nizan taimaka miki akan matsalar  rayuwarki kinji?inhar kika samu sauki gobe goben nan saina kaiki wajen ummanki kinajiko rufaida?Wani tsit ta kuma yi still dai bata bude idanunta data lumshe su ba wasu maqudan hawayene kawai suke aikin saukowa daga idanunnata da alamn haryanxu ba a cikin hayyacintan take ba..
can saita Kara bude idanuntan ta cigaba da kallon sa kawai kallonsa takeyi kamar zararriya wanda ta bace a hanya she looks so helpless bakaramin tausayi taba shi ba gaba daya saida yaji tausayintan ya nakasa mai gabobin jikinshi...he wish zai iya sakata magana mai tsayi Amma Ina bisaga ga dukkan alamu kokorinta ne yasa take iya maida numfashi

SHADE OF RUFAIDAHWhere stories live. Discover now