BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.
Part1:chapter 48
Fitowarsu waje suka samu har drivern yaa sheik ya tada motar harma sun bar bakin gate suna neman shan kwanan anguwar
,da sauri imad ya ciro key din dayar suv din dake parke a tsakar gidan atake batare da bata lokci ba ya budeta suka shiga ciki su biyu,key yy ma stater motar ya wina stiring da karfi suka fice suma suka hau binsu abaya.Wani irin shiru ne ya gifta tsakaninsu kowa da kalar abunda yake sakawa aransa Imad was looking soo calm tuki yake da jinin jikinsa tamkar ma babu abunda yake gudana acikin ransa bacin ya lura sarai da cewa hanklin mufrad a mugun tashe yake musammn yadda yaga ya kasa samun cikakken nitsuwa,bai taba ganin sa yana yawan motsi awajen zamansa kamar na yau ba,gaba daya hanklinsa baiya cikin motar a hnklce yake ta satan kallon bayan motar yaa sheik dayake gaban su ana tukashi.
Murmushi imad ya sake aransa yace hmm zakaji ta yau awajensa kuwa,saida na ce maka kayi hqri da ita ka fahimce ta amma ka kasa hmm...i rest my case Ahaka har suka isa inda zasuje din basu iya cewa juna uffan ba,20min drive yakaisu babban confernce hall inda yaa sheik yake yawan gabatar da islamic gatherings dinsa da wasu harkokin fadakrwa daya shafi addini
Yawancin wajen acike take da jama'a malamai da dalibai hardaga kasashen waje amma yau sai basuga wulgawar kowa ba,a karkashin parking space suka aje motarsu,imad was looking much better da kalar suturar dayasa shi bai wani damu dame zasu tarar aciki ba anan ma kirjin mufrad bakaramin bugawa yakeyi shikadai ba dan yau shikadai yasan meke gudana a cikin zuciyarsa dan sosai yasan kalar rigimar mutanen abbun sa,yawancin su yan kokkfi da qa'ida ne yanzu haka saisun nemi su yi magana akan kananan kaya daya ke yawan sakawa
Wani babban kofa aka bude musu suka shigo banda masu aiki babu wanda ya gaishe su,direct suka bi bayan sheik din harcikin hall din
Da mamakin su ganin babu kowa aciki sai daliban da suke shirin zuwa gasar qur'ani ta qasa da qasa."Assalamu alaikum, daga cikin dalibar wajen kowa yazo ya hau musu sallama suka amsa da sakin fuska suna kallo daliban sukayi wajje
Bayan wajen ya zame empty Gani sukayi ya sheik acan gaba har ya nemi waje ya zauna ata layin seat din gaba idanun sa na kallon electric lecture board wanda babu komi akai sai hasken wutaKamar wasu munafukai suka karaso wajen sa suka dan tsaya
Kanma susan me zasuce saiga daya daga cikin daliban ya dawo da tulin littafai a hannu da farar takarda plain guda daya ya diresu agaban sa..
Yaa sheik yana sallamar sa ya juya yana kallon su saiya kira sunan imad yace mai ya taho gaba,ba musu ya taho kirjinsa anan ta yanke ta fara bugu
Yaa sheik bai kula su ba tukun ya bude takardun dake gaban sa yadan dudduba su sama sama zamar eye glass dinsa ya gyara sann yaja wata krmr numfashi..yace yes pls"Go to the board"
Ka karanta mana wannan kamana bayani,imad ya amshi littafin ba shiri ya wuce gaban board ya fara delivering lectures
Kitabul tauyid mafi akasari zallan tafkin tauhidi ne aciki,Alhamdullhi his lectures was impresive..shikan sa saida yaji wani abu daban aransa daya tunatar da kansa wasu abubuwan yauAfter 40 mint yaa sheik ya umarce sa da ya zauna,baice ma mufrad komi ba sanda yaja lokci yana kan karantar yanayin firgitan da yake ciki.
Bakinsa ya tabe sannan ya kira sunan sa ya amsa umartan sa yayi da yaje gaban board amma shi bai bashi wani littafi ba
Tsayuwarsa a wajen keda wuya yaa sheik ya fara kokarin zautar dashi da kala kalan questions Cikin ikon Allah bai bata a amsar ko wanne ba kuwa.Sai tambaya daya dayaso ya rikitar masa da tunani,kuma bawai dan bai san amsar sa bane, amsar ce tamasa mugun nauyi a bakinsa musamman da ayanzu da zuciyarsa take cike tam dan dana sanin yadda yay treating din a'inau agaban su dazu,..
Yaa sheik ya gyara zaman sa,idanun sa kurr akan dansa dayay tsuru tsuru cikin rasa yadda zai fara bayani akan matsayin aure,yafi minti biyar yana inda inda yaa sheik yace ina tambayarka wani irin vows ake dauka a ranar aure?Wani irin shiru wajen ya dauka dashi,Da kyar mufrad yay kuru ya bude bakin sa ya soma jero dukka haqqin matar sa dake kansa wanda aka karanta agaban kowa cewa zai dauka daga ranar auren su..
VOCÊ ESTÁ LENDO
SHADE OF RUFAIDAH
Espiritual"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once h...