*™✓SHADE OF RUFAIDAH*
_BY_
_SURAYYAHMS__Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.
Part1:chapter 7
8:ooam dot on friday.
Ahankali Drivar yake murza stiring sa driving in so calmly, Wata munafikar mota kirar GTR formated ta shigo harabar babban offishin ministry of finance dake ta layin Gidajen gwamnatin dake cikin garin..,"
AYN MAKARFI ne a rubuce in bold italic writing style agaban deck din motarta na Gtr black colour dayasha wanki yana kyalli.
drivern ta dake sanye cikin uniform daya ya fi kama da na security arm shi ya fito ya bude mata kofar motan da sauri kuma yabar wajen tunma kafin ta dago idonta da kyau ta kalle sa..
A lokacin kusan Kowa dake harabar wajen still yayi ana jiran fitowarta Dan kawai asha kallon kwalliyarta data sabayi mai aji da daukar hankli, so after 3mints ta aje kafafunta ta a kasa,
kan wata 7 inches stone cold higheel shoes na kamfanin labourtin,kwas kwas ta sauko ta shiga jera takunta daddaya ana biye da ita da sauran tarkacen ta, her expensive bag her apple phones,Looking dashing as usual tana jujjuya body structun ta mai mugun dauke hankali.Baza a taba cewa Aina'u makarfi mummuna ba musamman sabida tsabar iya daukar wankar ta da tsaftar ta,as u know when money is around no one seems to look ugly,so tunda ta auri babban mutum ta kuma shigo babban gida sai outlook dinta ya dada kayatuwa,ita dai ba sarauniyar kyau bace na har can can amma she can give everything a duniyan nan just to look attractive tayi kyau sosai,ita mace ce mai mugun son taga tajanye hanklin mutane da kyaunta and to look extremely classy wajen iya saka sutura da kwalliya sabida bata son raini da harkan karanta..
Am not sure about how to describe her physique dan tsabar shafe shafen mayukan jiki datakeyi for now dai bazaka iyacewa ga asalin kalar fatar jikinta ba,let's just say she is bit fairer than d Nigerian bigender wato bobrisky,tana da murmurarren jiki wanda kallo daya kamai kawai za kasan yana shan uban tattali,I told u she did give anything to look good,hakan yasa tundacan tayi ta amfani da buts and hips creams dazai ciccikota infact anything dazai gyarata mata fasali
Bata wasa dashiTana da tsayi amma ba sosai ba,hips and butt dinta full option ne saidai posture defects dayake yawan sa nonowartan wata rana yafi karfinta,A Duk lkacin da bata saka bra mai tattara shi kaf ba sai kaga yy mata over har shape din duwawun ta saiya koma can ciki,for long ta rasa yadda zatayi da Hakan cos yakansa ta tayi kama da wata buguzuma daga baya kawai ma saita barshi..
A tsarin fasalin fuska ma kominta normal ne dan babu abunda yayi yawa ko ace ya kasa including her black rubber hair,ayn tana da gashi akanta babu laifi.
**"
Masu aikin sharar wajen ne a tsattsaye cikin brown uniform dinsu sunata faman miko mata gaisuwaIta kam tafiyan ta take As usual ita Sam bata iya amsa gaisuwan kowa heavy maked up face dinta straight yake kallon gabanta babu abunda kuma ya shalleta, cikin kwanciyan hankali ta wuce gaba idanunta manne da sharbeben dark shade mai dauke da tambarin kamfanin dior...
A hankali take takun nata har ta shiga cikin offishin cikin kasaita ta shiga amsa wayar ta tana gamawa wani wayar ya sake shigowa,anan ma har ta kammala kiraye kirayenta bata daga ido ta dubi kowa ba..
Shigan ta office ke da wuya ta buga waya cikin muryan ta na gadara tace acewa seceteryn ta ta shigo ,ba tare da ta jira amsa bama ta katse wayar ta dangwala shi ta mike tsaye tana kallon windown glass na ofishin ta feeling important as she desired ..
ŞİMDİ OKUDUĞUN
SHADE OF RUFAIDAH
Spiritüel"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once h...