chapter 15

884 203 59
                                    


BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Part1:chapter 15
Nice Escape from hell.

Dakin baida gadon bacci bare kujeran zama Wani carpet ne kawai a shimfide akasa sai wasu jimammun bend benches wanda basu da fadi da tsayi sosai..

Wani irin Tsananta Karkarwa jikin ta yakeyi tanajin yadda sanyin weather kasar yake dada shigarta ta ko ina yana mai taba mata kwakwala..

Wani finciko fatar hannunta yayi ya wullata gaban bench din sanda ta kifu a kasa sann ya wuce ya fita a dakin da sauri rufaida batayi wata wata ba itama ta daddafa ta miqe tsaye ta shiga maida kayan ta Duk dama ajike suke shataf ga Wani uban tsamin datti da sukeyi,ahakan dai ta sakasu tanayi tana toshe hancinta, after like five minute sai gashi ya dawo dakin dauke da Wani roban abinci a hannun sa,kallo daya tayi ma roban sai taji gabanta ya bada sautin rasss dan babu maraban roban da container da ake saka ma karnuka abinci, dangwala mata abincin yyi agabanta yana binta da wasu mugayen kallo a hatsale yace EAT
Ki dauka ki cinye karna tattakai
Babu shiri ta jawo roban abincin Cike da daburcewa ta dauka ta rike da hannunta wani rawa rawa jikinta yakeyi.

Wasu hawaye ne masu tsananin zafi suka gangaro mata tuno yadda ranar ya sata taci naman mutum batare da saninta ba..

Ganin kallon dayake mata yasata ta hadiye kukan cikin dauriya ta bude robar a hankli,ta kallo abunda ke ciki,Dan lumshe idanunta tayi ganin babu nama akan abincin, normal jollof rice ne wanda bai wuce hannu biyu ba,a lokacin ji take Tamkar ya shaketa Dan baiso ya bata abinci ba,Hakan dai ya zame masa dole ne amma badon son ransa ba cos he knows definitely yarinyar bazata iya daukar dick dinsa da empty stomach ba,baqar azaban yunwa bai kyaleta tayi Wani tunani ba,Atake atake ta tsoma hannunta dumu dumu ta soma cin abincin ham ham hannu baka hannu kwarya kamar wacce tayi shekaru goma bata sa Wani abu acikinta ba,a gaggauce take ciki kamar Allah ne ya aikota ko damuwa da curewar da hanjin cikinta yakeyi batay ba,kallonta kawai yakeyi yana daga tsaye  daga ganin fuskansa kasan bakaramin haushinta yakeji ba aransa,Musamman ma daya zo ya tarar wai harta maida kayan jikinta so who does this girl think she is? kada kansa yayi da alaman zai casata,aransa ya raya gwara kawai ya kashe ta ya huta ma ransa da Wannan uwar wahalan.

Loman karshe data debo zatakai bakinta ya kwace abincin ya watsar a kasa a wulakance,a mugun tsorace taja da baya tana kallon sa cikin Wani yanayin maraici mai tsananin bada tausayi..

Waya cemiki kisaka kayanki bayan kinsan zaki kwanta Dani?Get up and undress ur self bitch"..Da tsananin tsanarta a muryan sa ya Furta mata Hakan yana Wani Kallon cikin idanunta dayayi ja kamar zai hura wuta

Yi tayi Kamar bataji Shiba ta Dan subkuyar da kanta kasa cos tabbas tasan Yaune ranar mutuwarta Duk dama tana sane da cewa akwai hakkin sa na cikakken auren sunnan dake rataye akanta
Amma gani take bazata taba iya kwana da shi ahaka ba bare Kuma tayi sana'ar sa ta karuwanci..

Wani tsawa ya daka mata sanda ta gigita tayi tsaye a daburce ta dafe jikin bango,Ganin kamar batamai lokaci kawai zatayi kawai saiya soma tube kayansa within some minutes har ya zamto dagashi sai halittar da Allah yayishi.

Katon cikinsan Ne agaba ayayin da ya shiga tunkarota wani zulum zulum yake tafiya baida kyan gani,sai Dan uban hucin dayakeyi tamkar Wani mayunwacin zaki
Itakam a dimauce ma take Dan kwata kwata bata San awani yanayi zuciyarta da kwakwalta yake ciki ba

Matsanancin kukan daya makale mata a wuya ta sake ganin har ya matso kusa,Wani irin razana tayi ta birkice cikin yin kukan da ihunta acikin yanayin tsananin firgita

Innalillhi WA Inna ilaihi rajiun
"Pls don't rape me,
I beg u in d name of Allah kayi hakuri
Rawan da jikinta yakeyi is out of this world,Is asif her soul is parting away slowly from her body.

SHADE OF RUFAIDAHOù les histoires vivent. Découvrez maintenant