Dearies kubi labarin nan a hankli its long story u shall expect the unexpected....
BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.
Part1:chapter 9
Destiny At fault.
9.30am:ivy cottage U.S.A.Hasken ranar da ya hudo windown dakintan ne ya sata bude idon ta a hankali..
ranan da ta gani ne ya sa ta wara yan madaidaitan idanuntan ta dubi karamin agogon dake kan bed side drawer taga har 9:30, da tsalle ta sauko daga kan gadon gashinta mai tsayi da cika da ya barbaje tana bacci ta kama ta hade su in a messy bun sannan ta sauko
toilet ta nufa ta kuskure bakinta da mouth wash tayi maza ta tube kayanta sannan ta kunna shower tana mai sake ma jikintan ruwan sanyi, can ta fito daga wankar bata tsaya yin wata wata ba ta maida kayan jikinta tsaf kamar yadda tasaba Dan dama sukadai ne gareta bata da Wani kaya.
Daga Nan fridge din dakin ta bude ta dauko ruwan sanyi ta sha kadan sai ta mayar da gorar shima ta ajiye,Wani nannauyan Ajiyan zuciya ne ya kufce mata mai alaman dawowa da Ita cikin hayyacinta,Dan juyowa tayi tana shirin komawa bakin gado caraf sai idanunta suka ci Karo da Wani faranti a lullube da farar wrap da alamar abincin ta Aka aje mata kamar dai yadda aka saba yi a kullum
Gaban abincin ta nufa ta bude wrap din a hankli tana kallon abunda ke ciki,normal chips tagani da omaletes saida wani abu kamar sandwiches a dukunkune Agefe
She is very hungry saidai gaba daya abun duniya ya dame zuciyarta sai taji kwata kwata ma kamar bata sha'awar cin komi,yau kwananta 7 kenan da zuwa Nan akoyaushe tana kirgawa Amma Koda sau daya ne ba'a barta tafito ba kuma shima mijin nata baizo mata ba...Tunda wancan matar ta kawo mata abinci da toiletries a ranar farkon zuwarta daga Nan sai bata kara ganin Wani halitta da idanunta ba,ita dai zama kawai takeyi cikin rasa yadda zatayi da rayuwarta,gashi ita ba son magana takeyi barema tace zata tambayesu Inda Alhajin yake,but now dataji ta a matse she is really feeling ready nd eager to ask Dan zaman kadaicin Nan sosai yafara razanata,she is nearly depressed alone,babu waya babu tv,daga gado sai wardrobe da Dan fridge wanda batama sanin lokacin da ake kulawa dashi,most time saita farka daga bacci ma take ganin an sasaaka mata drinks da ruwa an jona mata Duk Wani abun datake bukata.
For the past 7 days bata San wayake kawo mata abinci ba,and she only get to eat food 2 times a day, da safe da kuma yamma,yanzu haka Da wuya in ba sanda takoma bacci bane aka shigo aka aje mata wannan abincin,Babu mijin nata babu waccan matar sannan bata ganin masu kawo mata abinci.
A Yadda tayi tsammanin gidan mijinta shine daga tazo zataga mata biyu da yara da kuma ango mai dokin amaryan sa
But none of this have happen yetAbubuwan mamaki ne kawai yaketa faruwa da ita Dan Sam bata gane ina rayuwan ta ya dosa ba,is bcoming clear to her dat she is being treated like a hostage,kamar wacce aka Sato ta za'ayi Wani abu da Ita.
Dan daga tazauna tunani babu abunda take juyawa aranta sai yanayin rayuwarta anan din, komi sounds really odd and strange Abinci sau biyu arana,daki kullum a kulle and no one is visiting her bare ajega bata waya.
Ayanzu Komai mamaki da tsoro yake bataHaka kuma rayuwanta ya kasance inta gaji da bacci tayi kuka inta gaji da kuka ta bude window tayita kallon waje,gashi da akamar anguwar babu kowa Dan takan fi awa uku tana kallon kasa ta waje Amma bata ganin wulgawar kowa Sai daidaikun motoci...
Idanunta is alwys wet,jikin ta Kullum a nannade yake da hannayenta kamar maijin sanyi,she look so pale and agitated tamkar wacce ciwon depression yake shirin kamawa..
A dan dolenta ta zauna ta Dan taba chips din batama wani ci dayawa ba ta miqe tsaye tayi bathrum ta wanke hannunta da bakinta sann ta fito.
Gadonta ta koma ta dukunkune kanta a gefe guda,addua babu wanda batayi Amma still ji take kamar ta kashe kanta tsaban batajin dadi rayuwa

VOUS LISEZ
SHADE OF RUFAIDAH
Spiritualité"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once h...