BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.
Part1:chapter 37
Around 2pm bayan anfito daga sallan azahar imad ya karyo kwanan M&M international hospital,wani babban private hospital ne da akeji dashi A garin abuja da kewaye sabida tsabar haduwarsa da yelwatan kwararrun likitoci da ma'aikta jajirtacu dake aiki awajen, anan ne doc mehra yafiyeyin Aikin sa,hasalima shiyake rike da komi na asibitin duk dama asibitin mallakin gwamnatim tarayya ne,daf da kwanar shiga anguwar wuse ii imad yay parking car dinsa acikin yelwataccen harabar asibitin daidai inda aka barmusu wajen parking slot,yana zare keys ajikin motar ya koma yay lumui dakanshi akan seat har nadan wani lokaci,bayajin zai iya saukowa atake sabida yadda yakejin kansa kamar yagaji sosai dan bakaramin zaga garin yau yayi ba.
Ta windown motar ya karewa asibitin kallon sama da qasa dan gaba daya baiga abu kwara d'aya daya burgesa a nigeria harynzu ba,wahallalen tsaki ya saki sannn ya dau wayoyinsa cikin sakalo kafafunsa datsso cute acikin wata arniyar ballenciaga black booth,cikin nitsuwa da haduwa ya ma motarsa lock snn ya soma tafiyarsa mai aji wanda take nan not too slow and not too fast dai dai misali,kayan jikinshi dake kanana ne yasa bazaka masa kallon babban mutum sosai ba,as usual suturarsa na black and white ne ajikinshi,wanda babu ta inda qualityn kayan take gazawa wajen bayyana fasalin sa na hadadden guy mai kyaun aji da cikakken nitsuwa.
Yana danna sliding door haddaiyar qamshin turaren sa na "million lucky"..ta kamfanin paco rabanne, ta tursasa dumbin mutanen dake tsattsaye awajen maida hankalinsu kansa..
Shikuwa Direct ya wuce gaban counter inda ya same wata beautiful nurse dake ta famar hadiye yawu tana kallon sa tun daga farkon shigowar sa har izuwa tahowar sa gabanta,kallo daya yy ma wajen duka ya dauke kansa tamkar ma baisan anayi ba, bold nd confidently yace excuse me?"kallonshi ta karayi,yace "may i speak with doc Ahmed mehra?wani daburtaccen sosa gefen kunnenta tayi dan tamkar wanda taji dirin sautin muryan malaika haka sautin muryanshi mai balain dadinji ya ratsa mata dodon kunne Adan rude tace"Uhmmmm...uhmm yes..yeah.."you are?Kure ta da ido yay sannan yace "Imad". dago idanuwanta tayi ta wani kalleshi dan bata san sanda ta maimaita sunan san ba cos already tasan da wannan appointment din dazu sectaryn ogansu ya bata wannan sunan akan maishi zaizo,tasaba manyan mutane kadai sukan zo wajen doc mehra kai tsaye ganin imad so young and charmin abun saiya dan mata mamaki.Ganin bama kulata zaiyi ba tayi saurin daukar recep caller takai shi kunnenta tace hello sir?daga ta dayan bangaren aka amsa ta, within few minutes ta aje wayar,sai gata ta fito daga counter ta na wani irin kirkiro salon rigimamayar murya tace masa,"right after u please,baice uffan ba ta shiga masa jagora har izuwa benen sama na biyar kusanma atare suka bude kofar suka shigo har can ciki,wani kayataccen offis ne na doctors yasha kwalliyar grey and black sofas nurse sai azaban kallonsa takeyi while she is not sure ko yasan ma tanayi,"
murmushi tayi tace.."he is here sir..tafada tana kallon doc mehra dayake kkrin dago kansa daga kan file din dayake dubawa
Babu yabo babu fallasa yace mata "thank you"..u can go Tana rife kofar imad ya dan sake sakaltaccen tsaki.."Doc haka yan garinku suke da kallon maita?i was nevours trout the walk,damnnn,mehn mehnn mehn...tot she was gonna kidnap me..Doc mehra baiyi niyyar murmushi ba amma sanda yayi dan dolensa ganin yadda imad din yake bin kofar da kallon fargaba kamar da gaske kidnaping dinshin zaayi,kanshi ya mayar kan file cikin nitsaiyar muryan shi data subuce masa bazata yace
"Sallamar ka kenan ko?hmm..gaba daya zaman states din nan baiyi ba,imad kabata kanta da rashin iya norms na Al'adarmu..i just wonder how u gonna cope with the nigerian law proponents in few days time..
"hannunshi ya harde akijirnsa a shagwabe ya takune fuskar sa kamar dan karamin yaro basai an gaya maka kalar shirmen abunda yake furtawa azuciyarsa ba.Aransa He was like after dukan gaisawar da muka rinka yi awaya daxu wai saina kara gaishe sa anan ma,..?oh gosh nigerians da son girma?..da har zai zauna saikuma ya hankara buuuut ya miqe tsaye batare daya amsa maganan doc mehra ba,nan ya shiga kallon hadadden hoton golden clock award din da aka bawa doc mehra din mai dauke da tittle.."best male therapist north_east zone..."
haka kawai ya tsinci kansa da kurewa award din kallo,can kuma saiya juyo ya kalle doc mehra dake famar tarkata files din gabanshi.
Tun kan yy magana doc yace "malam Ni zan shiga meeting ne fa did U have anything u wanna tell me?da sauri imad ya matso kusa dashi in a very serious and coodinate manner yana cewa yess sir!!
Doc mehra dakejin kamar yay dariyar sa yadan kame "yace what?menene...harda dan gyaran muryansa ya kara matsowa yace
"Doc i have a serious problem.
Amma karka fada ma yaaa sheik dan Allah..Doc mehra yaja ajiyan zuciya yace hmm as usual, so go ahead,tsaye ya taho kamar marar gaskiya yace 'uhmm doc ko kasan maganin tunani ina yawan yin tunani..doc mehra dats looking soo calm yace tunani?like how? ...imad yace like ... I dont knw..wani ajiyar zuciya ce ta kufce masa,doc mehra yace meyake damunka imad?..dan shiru yay tare da sauke nannauyan ajiyar xuciya can yace"am soo lonely here,wallhi nagaji da nan garin.."sosai doc mehra ya zubaa yanayinsa ido cikin lura da yanayin tune din maganan sa yace"But Loneliness wont make u think..da sauri yace "yes i know..but im alwys thinking..doc yace okay"..isit ur work?yace No..bana mason yaaa sheik ya dawo sabida kyuwar aikin nakeji anan kasar,doc yace ok..your family ko?..saida yadan jaaa sann yace "nop"...daga nan doc bai kara cemai komai ba sanda ya karance kwane kwanen sa shi tsaff yadan dago halin da yake ciki, ahankli sannan ya furta "is abou the girl ko?..kirjin imad da qarfi ta buga jin antabo masa abunda yake hanzarin dannewa a kasar harshensa wanda ya kasa sanin ta inda zaiyi kuri ya amayoshi waje, atake ya dago ya kalle doc cikin kwayar idonshi kamar bai fahimce meya ambata ba bayan he is well aware yasan akan wa ake nufi, yace "what girl?Keeping close eye contact with him doc mehra yace masa "Rufaida mana!!.
YOU ARE READING
SHADE OF RUFAIDAH
Spiritual"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once h...