chaptr32

714 124 14
                                    


BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Part1:chapter 32

Hasken ranan daya hudo ta labulen dakin yasan Mufrad  farkawa daga barci,a hankli ya bude idanunsa da Sukayi Wani irin ciki ciki tamkar ba baccin yay ba ya budesu yanajin wata muguwar azaban kasala da gajiya a dukkan gabobin jikinsa ga Wani azazzaben nauyi da ciwo da kansa yashigayi,agogon dake gefe ya kalla ganin 6.30 am yasashi mikewa a firgit ya zauna a tsakiyar gadon can sann ya juya ya kalle Aina'u dake famar sharar baccinta rungume da pillow ta Kuma sake jikinta ayanayin da baisaba ganinta ahaka ba...

Kansan dake masa Wani irin ciwo da juyayi ya rike cikin kasa iya gane abunda yakeji aransa Shidai yasan ya Tara da Matarsa jiya Amma ahalin yanzu bazai iya tuna komi daya faru ba..

Wani wahallalen tsaki ce ta kufce masa ya shiga takune fuskan sa dats so fresh and fair,cikin rasa nayi ya sakalo kafafun sa kasa yana mai mikewa tsaye tsar namiji dashi Dan daga shi Babu komi ajikinsan sai zaratan jijiyoyin sa da suka hargitso suka mimmike tuni ya hau miqa yana langwasa qas qas cikin yanayin son ya warware kasuwan jikinsan dayake masa tsami tsami Dana kwankwason sa dayakeji Kamar duka akayi masa awajen yana daddana su da palms dinsa Koda ma zaiji dama dama,bayan Nan
Bai yi wata wata ba ya fada bathrum ya saki cool shower akansa to help him relax his nerves and muscles shiyasa ma Bai yi amfani da ruwan dumi kwata kwata ba,agurguje ya fito bayan ya kammala wanka Duk hanklin sa naga kan lokaci, ko mai Bai iya shafawa ya janyo wata dark blue jallabiya ya zura ajikinsa ya hau biyan sallan asubahi dabai samu damar yinta akan lokaci Yau ba

Har ya idar da sallansa Aina'u bata farka ba sai faman juye juyen ta takeyi tana Wani irin harhade kafafunta tana matsewa cikin bacci mai azaban Nauyi,Wani Allah Allah yake ya kammala axkar dinsa ya miqe
Ya sameta one of the things dayake hadasu fada kenan
Ita bazata tashi akan lokaci ba bare ta tashe shi yy sallah inya makara shi mutum ne da ya tsani yin salla a kurarren lokaci,...

Yana kammala idarwa ya nannade sallayarsa ya tura cikin drawersa ya rufe yayo Kan gadon ya sameta fuskan sa Adan dore Babu yadda baiyi da Ita ta farka ba anma haka taki amsa shi firrr har Sanda ya harzuka cikin masifa..Yace "babe meye haka da Allah ki tashi ki tafi aiki it's 7:am already"..

Jin Yace 7:am ta hantsala ta miqe zaune firgit tana dube dube u mean har 7 yayi Ina cikin gidan Nan..?
C'mon muffy meyasa baka tashe ni ba,tsaki taja mai tana mai yatsina fuska,Yau fa zan soma zuwa new office nd u just ignore it,Wani wawan kallo ya mata wanda sai da  wata jakr tsaki ya kufce masa,bai ko kula ba ya miqe yay waje batare da ya kulata ba ya wuce ya nufi can kasa aransa yana Furta "I can't believe this."..

Kafada ta daga  alaman Bata ko damu da ficewrsan ba ta sauko kasa tana laluben kayan baccinta datazo masa dashi Ganinsu tayi akasa barbaje ta shiga tsincewa tana gama kwashe su ta kama hanyarta tayi waje

Dakin Zarah ta shiga ganin Wai har batanan yasata kada kai ta nufi bathroom ta doro wanka da alwala Duka duka Within 30 mints harta kammala komi ta fito,anan dakin Zarahn ta cancada makeup dinta,sosai ta fito tayi kyau hodar take shafawa masu haske ne saitayi lining lips dinta da pink jambki

Room dinta ta wuce feeling Abit relieve a sassan jikinta Duk dama Zuciyarta na mata bala'in nauyi da zafin abubuwan datayi na zubda aji jiya da daddare, she just can't believe herself, ji take kamar Zara ta Gama cutar da rayuwarta data jefata halin sakewa namiji kanta kamar wata jakka,isn't it any oda way apart from sex da zata iya using danta mallake soyayyar muffy?She honestly believe dat a man is suppose to be the one worshiping a woman desires bawai mace ba,tana son sex Kuma muffy yana mata bala'in dadi Amma kwata kwata ba haka ta tsara abun aranta ba,she want a life with him Wanda zatana Jin komi nasu dashi ma tafiya daidai har cikin zuciyarta da kwakwalta,but she knew she can't continue like this da sex din Nan,shikansa shan maganin matan ma is actually bothering and stressing her,gaba daya atakure yake dakema nasu salon yadan banbanta da yadda ta sabaji mata nayi,a yanzu haka Babu abunda yafi gajiyar da Ita face irin abubuwan tsibbace tsibbace da Zarah tasata tanayi inshata hadiye wasu magangunan,Wani bin haka zata sakata ta tube tsirarar da bottle din maganin a hannu,sai tace ta dubi gabar ta kira sunan sa ta dube arewa ta kira sunan sa har karshe sannan Tasha ita wayannan abubuwan duk sun Daure mata kai,Nan gaba ma jitake kmr
harga Allah bazata iya jure neman namiji ba saidai in Ace sha'awa ne zai kasheta..

SHADE OF RUFAIDAHWhere stories live. Discover now