Masha Allah Am short of words.
Wallahy to be frank banyi xaton kuna fahimtar labarin nan har haka ba.
All those that participated on the "READERs coment'..wannan shafi taku ce..i shared ur coments in my status and god knows many ppl applouded your thoughts...Allah ya kara muku ilimi...nagode kwarai dagaske.BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.
Part1:chapter 29
Malak tana ficewa a falon Shukra ta hau bin bayanta da Wasu muguyen harara daga nan itama tashi tayi ta fice fuu cikin jin haushinta tayi Sama can ta haura dakinta Wanda akayi sa da tulin kayan duniya tsarin sa tsarin Yan gata irin Disney princess din nan yasha ado harta jikin bango tana shiga dakin tayi super ta fado kan faffadan Italian bed dinta dayasha kwalliyar pink bed sheets da trow pillows,kwanciya tayi tana famar juye juye aranta feeling so annoyed and ashame dan kwata kwata Batayi tsammanin zatayi ta zuba farrr kamar ankunna engine agaban malak ba So Wat will dat girl think of her now?...
Ita kanta tasan Tana da zargi da son hada gurmi a zuciyarta game da mutum shiyasa gaba daya takejin kanta a matukar dore ynzu
Ita Gani take batayi daidai ba Cike da takaici ta cije labbanta cikin tunanin kalar fassarar da malak zatayi mata makira Magulmaciya,mai saka Ido ko cheap?Wani tsaki ne ya kufce mata tuna Wani uban Jan aji da shasshareta da malak keyi alokacin da Idonta ya rufe akan gulma tana famar xuba mata labarai babu tsayawa, Sosai ta soma Dan da nasanin tunkarar malak da hirar she tots ko malak zata biye mata ne su hada Kai yau agidan su kuntatawa Zarah but sanin cewa ta kwafsa yasa atake aranta ya cunkushe ta soma jin haushi da tsanarta arnta tana cewa halama Duk layinsu daya da Zarahn, Dan da alamar itama malak din son uncle mad din take,Wani dore fuskanta tayi aranta tana bambami tana cewa wallhy basu isa ba,mikewa zaune tayi tana huci "tabdi jam wallhi dukansu bazasu same uncle mad ba uncle imad yafi karfinsu shiba class dinsu bane wannan nazarin ne ya cigaba da huruwa yana zafafa aranta kusan shine ma ya dauke mata hankli ya dakatar da ita daga saukowa kasa zuwa waje.
Bangaren Aina'u kuwa tunda ta zame daga wajen cin abinci ta haura sama ta shiga dube duben dakin ko zataga muffy amma bata gansa ba,atake taji ranta yay mummunan baci zuciyarta yahau tafarfasa yana mata Kuna Wani irin gajiya da fushi ta soma Ji aranta game dashi
Cike da takaici take ciza yatsanta tana nazari ita kadai da zuciyarta,All this while mufrad yana Nan agarin abuja amma banda yawacen yawacen meeting dinsa acikin abujan Babu abunda yakeyi Kuma haka tayi haqri dashi dakema ta lura kamar dawowar su da Zaran yasa yake jajjan baya da ita a tunaninshi Hala zarahn tafi dauke mata hankli,hakan yasa sai yayi banza da ita baiya ma son kwana agidan and sometimes zaizo din but still acikin sauri zai Kara fita yace mata zaiyi wani abu awani wajen,abun mamaki sai gashi jiyan nan da imad ya dawo wai har yawaiwaye shi, ai tanajin hjy saddika da safe tana cewa ai tare ma suka kwana..
Cikin tsananin takaici take jeka ka dawo a coridor zuciyarta a cunkushe tarasa abunda yake mata dadi can saiga Zarah ta hauro sama cikin tafiyar yanga hannunta Niki Niki da kayan tsarabar su tare da yar fara'a akan fuskarta,Suna hade ido Zarah ta tsaya durus ta dan dakata tace "Sis ya naganki haka whats wrong?dada dore fuska ain tayi tare da sauke karamin Ajiyan zuciya tana kallonta tace Nothing, Muje tacan dakinki muyi magana banason magulmatan gidan Nan su jimu,atare suka juya suka shiga dakin Zarah dake ma Duk a waje daya ne,ko zama basuyi ba zarah ta hau nunnamata kayan tsaraba cikin rawan jiki gaba daya ta rasa nitsuwarta dake Duk designers ne wanda tabbas tasan da kudi mai yawa aka siyesu, bracelet na mandarina duck dats so shiny ta dauka ta makale a hannun ta tana murmushi, ita kuwa Aina'u tagumi ta rafka Dan damuwar ta mijinta ne ayanzu ,ynxu hakama haushin imad din takeji na balbaleta kamar ta kashe shi haka takeji,Wani tunani tayi saita juyo cikin sauri Tace zarah Kin lura da wata karamar yarinya datake wani mammakale ma saurayinki kuwa?cikin Jan aji ta tabe bakinta kamar ba zugi take so tayi ba..tace "Baifa kamata ace kina barinsu waje daya ba fa,wallh kwanan nan saikijii ana zancen laka masa ita ke kinsan munafurcin gdan Nan kuwa? tsaye Zarah ta mike a hujajan kamar an tsokanota tace "Ina yar waccan ficcikar yarinyar Wanda tasaka Wani abaya?tun kan ain ta dago taja Wani dogon tsaki "Mtchww ai nafiki ganin ta..you know wat sis ni bazanfa tsaya sanya ba,im so glad ur family are already pressuring him akan batun auren nan so kawai ya aureni mu huta"....tsaye ain ta miqe tun kan Zarah ta karasa magana ta tsare ta tace toh wat are you planning to do now?u have to act fast,ke wallhy daga yaa sheik ya dawo zamu bar gidan nan mukoma asokoro Kuma kema ai can zakibini tunda kowa yasan dai Waje na kikzo hutu,u have to speed up ur game fast zarah,tun anan kisamu ki ja hanklin sa or Did u think abubuwa zasu tafi miki daidai harya soma kulaki inmuna can su Suna Nan da irin wayannan Yan kusuri tsomen?
hmm jiya jiya yazo Amma har anbiyosa gida da yarinya..thy are just fooling us ingayamiki.

BINABASA MO ANG
SHADE OF RUFAIDAH
Spiritual"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once h...