READERS

729 192 183
                                    

ASSALAMU ALAIKUM

INA MIKA MATUKAR GODIYA DA KAUNATA DUKKA GAREKU MASOYA NA,KODA KA TSANENI IN HAR KANA KARANTA WANNAN SAKON TONA SAN MATSAYI NA AWAJEN KA KUMA INA ALFAHARI DAKU SOSAI..

MASOYA KUNE GINSHIKIN RAYUWA
MAKARANTA RUBUTUN MU KUNE HASKEN DAKE MANA JAGORA WAJEN DAIDAITA DANYAR BASIRAR MU.

GODIYA TA MUSAMMAN MAKARANTA LITTAFAINA MUSAMMAN MA SHADE OF RUFAIDA.
AYADDA LABARIN YAZO DA FUSKA FUSKA NASAN BA LALLAI NE YAY MA KOWA DADIN TSIYA BA,SHI SHADE OD RUFAIDA LABARIN QADDARACE WANDA BA LALLAI TA TAHO DA NISHADI DAYAWA KO SOYAYYA ZALLA BA,DUK MAI BUKATAR KARIN ILIMIN FAHIMTAR RAYUWA ZAIFI GANE MUHIMMANCIN SA.

LABARAN NISHADI SOYAYYA SUNA NAN ZA'A KAWO MUKU AMMA TUNAWA DA MUTUWA YASA DOLE ANA SURKAWA DA LABARAI MASU TASIRI SOSAI GA RAYUWAR MUTANE
WANDA YAU KO NA MUTU WANI KO WATA ZATAYI NAZARI AKAI YA ZAME MATA MASALAHA KO JAGORA AKAN JARABAWAR RAYUWARTA.

DA HAKA NAKE SON JAWO HANKALIN MAKARANTA LITTAFIN SHADE OF RUFAIDA DA SU TAIMAKA BADON NI BA SUYI NAZARI AKAN LABARIN DAN NIMA IN KARU WANDA ZASU WATTPAD IN HUNDREDS OF YEARS SUMA SU KARU.

TO GA LABARI YAZO MUKU

ACIKI LABARIN MUNGA WANI UBA KUNGURMIN JAHILIN UBA WANDA JAHILCIN SHI YAYI TSANANI MAFI AKASARI SABIDA ABU BIYU DANA NUNA GAME DASHI:
NA FARKO;GADO
NA BIYU:BAKIN UWA.

SAI WANI BANGAREN LITTAFIN DAYA TABO MANA SABANIN ZUMUNCI

SAI WANI BANGAREN DAYA TABO MANA SON ZUCIYA DA QADDARA MAI TSAURI

ACIKIN WAYANNAN KALUBALEN WASUNKU
KUNYI KOKARI SOSAI WAJEN BAJE BASIRARKU TA HANYAR NUNA MIN DARASIN DA KUKA FAHIMTA AKAN JAHILCI,SAI DAI HAR YANZU BAN GAMSU BA SABIDA BAKU TABO WASU BANGAREN DA LITTAFIN YAKE FADAKARWA AKAI BA.
TAMBAYA TA ANAN SHINE
1_SHIN DAIDAI NE UWA TA RINKA TSINEWA DAN CIKINTA SABODA TSANANIN BACIN RAI DA TUNZIRA WANDA AKALLA DAI TASAN MUSABBIN SA?
MISALI HJY MAMA TA SANI SARAI CEWA YAA MALAM PHOTOCOPYN BABAN SA NE,SANNAN TANA SANE DA CEWA BABU ABUNDA ZAI TANKWARA SA SAI ADDUA.
TO AMMA MEYASA BATA MASA SAIDE TAYI ALLAH WADAR?SHIN HAKA BASHINE ASALIN MATSALAR KARA TABARBAREWAN SA CIKIN DUHUN JAHILCI BA KUWA?

TAMBAYA TA NA BIYU SHINE
GAME DA RUFAIDA JIGON LABARIN,
WATO ITA YARINYACE DATAYI GAMO DA MUMMUNAN HADARIN RAYUWA.

SHIN AGANINKU IN KAINE A MATSAYIN TA TAYAYA ZAKA FARA FISKANTAR LAMARIN?

SAI BATUN YAA SHEIK DAYA RABA ZUMUNCI MAI KARFI TSAKANIN YAYAN SA DANA DAN UWANSA YA'A MALAM PROBABLY ANSAN YAA MALAM DIN NE DA LAIFI DAYAKE HANTARAR UBANSU YAKE KIRARSA DA ARNE. AMMA KU AGANINKU HAKAN DA YAY DAIDAI NE A ADDINANCE?MU TUNA FA
ZUMINCI FA WATA HANYACE TA SHIGA GIDAN ALJANNNA .

NASAN WASU ZASU GA LAIFIN MUFRAD DA SU SHUKRA DA SUKE BEHAVING BAYA BAYA DA LAMARIN RUFAIDA AMMA NI INA TUHUMARKU DA KUYI NAZARI MAI KYAU AKAN IRIN WAWAN TIRBAN ZUMUNCI DA AKA DORASU.

SANNAN INNACE SON ZUCIYA ZANCEN AI'NAU DA ZARAH NAKE YI.

JAMA'A BANJI ANA FAHIMTAR DANI WANI ABU GAME DA RAYUWAR SU BA?

AINAU TA AURE WANDA BAISON TA TA HANYAR SIHIRI DA TSABAR JIJI DA KAI.

AHAKA KUMA TAKE BUKATAR SUYI RAYUWA MAI BALAIN DADI WANDA ZAI ZAMTI TAMKAR ITA TA TSARA MUSU RAYUWARSU A TAKARDA..ME NAZARIN KU NE GAME DA ABUNDA YAKE AFKUWA DA ITA?

ITA KUMA BAZAN CE KOMI AKANTA BA KU ZAKUMIN JAWABINTA.
SHIN ME KUKA FAHINTA AKANTA?

ZANYI MATUKAR FARINCIKI IDAN NA SAMU LIKE 50-100 ANSWERS A WANNAN SHAFIN

.NASAN WASU BASU MAGANA AKAN LITTAFI BUT AM ASKING YOU FOR THE SAKE OF ALLAH JUST DIS ONCE SAY IT OUT DOMIN MU KARU DA KU.

IDAN NAGA SHIRU KUMA TABBAS NASAN MATAKIN DA ZAN DAUKA.

MAY ALLAH BLESS US ABOUNDANTLY

SHADE OF RUFAIDAHWhere stories live. Discover now