BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.
Part1:chapter 36
wani uban ajiyan zuciya zarah ta sauke sannan ta furta Hello zee_zeen Amana wher have u been dan Allah?wani irin kallo Aina'u tabita dashi ganin yadda take maganan a mugun matse tareda tamke fuskarta dake nuna alamar tsananin damuwa.
Dan shiru ne ya ratsa wajen zarah tana saurarar zee dagata dayan bangaren,can kasa kasa sautin muryan
Zee Din yake fita ko ba ace ba kasan akwance take cikin yanayin kasala,Tace
"Mimie ki taho kawai ki dauke ni,ina sheraton hotel kinga ai saimu shigo gidan naku tare ko?..
Tunkan zarah ta amsa Ainau ta mugun hade ranta tanai mata alamar a'a bata amince da hakan ba wanda yasa zarah dan jan huci tay jimmmm tanata kallon ainau da fuskar mamaki,tadau lokaci bata amsa zee..zee ba.."mimi kinaji kuwa?Adan dabirce tace yess yess..Uhmm You knw what? Kawai zanzo mu hadu a hotel din cos zuwan mu nan gida tare bazaiyu ba..da mamaki zee tace meyasa?kema kinsan inaso inzo inga gidan,Zara ta kalle ainau da dacin rai ta dauke kai sann tace "i knw babe amma kibari kawai Akwai dalili saina zo kawai
Zee-zee bataji dadin hakan ba kawai ta amsa da toh ta katse wayar..Nan take zarah ta sauke ajiyan zuciya sannan ta dau jakarta dake qasa,ta shiga sauya takalmi zuwa wanda yafishi tsawo Tsabar yadda zuciyarta ke tafarfasa komi a hatsale takeyinshi tana kammala saka takalmin batama dau mayafinta ba ta juya agaggauce zatayi waje.."stop..ainau tayi sauri ta sha gabanta,wani irin mugun kallo suka watsa ma juna cikin yanayin daure fuska Ayn tace.
"Ya ina miki magana zaki kama hanya ki fita are u insane?,zarah ure under my control here,nan gidan surukai na ne,kuma sabida ni kike gidan nan so u cant alwys do things ur way bazaki rinka yawo kina jawomin Abun magana fa..yanzu ina kika nufa?and wats up with d attitude."Zarah dake jin kamar ta fashe da kuka a hatsale ta dago kai ta dubi ainau cikin wani siga daga hangen kwayar idanunta zaka iya karanto tsabar takaicin Ain dake ciccin kirjinta ga wani azaban wutar bala'i da haushi dake famar konata rashin ganin imad ayau,sautin muryanta ta ne ta fito a mugun azafafe tace hey hey im not under ur control okey?ina dan nazauna agidan ki danki taimakeni yasa kike neman kici min mutunci har kinai min gorin gidan Aure?to shikn sannunki matar gida mai cikakken iko da kowa da komi but kiji dakyau baki isa ki takurawa rayuwata ba"kada Allah yasa ki sake shiga harkata har abada,Sabida niba yar uwanki bace banga alaman damuwata ce agabanki ba,kanki kawai kika sani Ainau...nd u knw what?..wannan masifar dakike min baata bakinki kawai kike,inkin isa ki tattara kayana ki watsar min a kofar gidan naku inna dawo daga inda zanje din na samesu awaje,tsaki mai zafi da hushi taja zata wuce.Ainau ta sauke ajiyan zuciya calmly tace i dont mean dat zarah.
All im saying is i dont understand you anymore.
Nadawo inai miki magana kina min tsawa ya kike so na miki?Rai bace zara tace i dont have ur time,bari inna dawo daga wajen wacce ta damu da rayuwata then u can explain wat eva rubbish u feel like to who cares..cos im done with ur fruithless help.. "
Tana kammala furta hakan ta wuce cikin fushi sosai tayi waje,tsaki ai'nau taja sannn tabi bayanta.Side dinta ta nufa ta bude door ahankli ganin babu kowa yasata zauna abakin gadonta cikin yanayin wahaltaccen tagumi.
"Yadda zarah take mata yasa takejin kamar bazata iya daurewa da raininta nan gaba ba,sosai ta tsani raini,its makes her hate dat person kuma harga Allah batason ta tsani yar uwanta da mijinta cos zuwa wannan lokacin batajin a duniya akwai wayanda suke raina mata kurwanta sosai kamar su...
Barinma mufrad da gaba daya abunsan sai gaba gaba yakeyi,wani irin tarfatsin hucin fushi ne mai tsananin zafi ya kufce daga ramin bakinta wanda ta shaqi azaban radadin dake tafe da zuginsa har cikin makoshi,lumshe idanunta tayi saiga hawaye suna diga akan hannayenta zirrrr tanajin kamar duniyar ne gaba daya yake shirin juya mata baya.
Sanda ta sulale akan gadon ma bata sani ba,"she is feeling really disquisted with everything,..ta rasa da wanne zata fara,zarah ne koko mufrad?..to gwanma gwanma ma zarar tasan hala da laifinta nakin biye mata akan wasu abubuwan datake so,amma mufrad fa?me batayi akansa ba?why cant things change,..Tunowa datayi da uban kudin data kashe na maganin mata da wahalar amfani dasu datakeyi akansa saitaji kamar wuka aka danna a kohon zuciyarta..
أنت تقرأ
SHADE OF RUFAIDAH
روحانيات"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once h...