chapter 30

784 172 62
                                    


BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Please Ana hanquri da yanayin hausa dialect dina i know sometimes my qarin magana is upside down inka gane mena ke nufi shikenan👏🏻🤧

Part1:chapter 30

A tsakiyarsu yakumbo ta tsaya tana dokawa kowannen su harara "tace ke safiya yada haka Kun Wani zo Kun like min agida ashe Dama can hauka kike da har zaki duromin bandaki batare da izini na ba neman a barni da cutan da bansan kanshi ba wato kawai ku tafi kubar mutum da kaikayin gaba shine damuwarku ko?waima meya kawo ku gidana da wannan uban dare Kun wani sha uban dogayen hijabai kamar masu shan jini kun min tsege tsege a tsakar gida kamar wasu mayu.

Juyowa tayi ta kalle maman Abdul dake famar kan washe mata baki sauran matan Duk sun hade rai Amma Banda ita takaicin rashin zuciyarta yasa yakumbo dada harxuka da masifa
Kan Maman Iman ta dawo tace.,"ke hajara yaushe kika soma saka dogon hijabi arayuwarki?
Baki a bude maman Iman ta harxuko zatayi magana da ihu yakumbo tace ke dakata min safiya bana wasa dake,Banda rainin wayo Dan anga bana Nan shine za'azo a jagawalgala min bayan gida?,ai gidan bana ubanku bane, da tsiya na na da arxiki Nan gidan nawa ne ba gidan majazen ku kona mai gari ba,dayan mata da already maganan ya cize ta take taji ta mugun harzuka cikin yar masifa tace Kai yakumbo Kai yakumbo Dan anzo gidankin ne kike haura mana haka kamar wasu Wanda kike so fada ko gaba dasu,yakumbo bata barta ta karasa bama tace yo meyakawo ku?naga baku saba zuwa bane cewa kuke gidana gidan bola Gani mai warin talauci haka kurum sai Kuma in ganku a tsakiyar gidana wata har tana shirin shigemin ban daki da tsakar dare sai in kyaleku?...kufada
min abunda ya kawo ku kokuwa in sauke muku takaici in rakaku dashi har bakin kofa da buhun sa..

Da rawan jiki maman Abdul ta karaso ta matso daf da yakumbon tana famar sauke murya kasa kasa tana narkewa cikin salon lallami Haba yakumbo Haba yakumbo Tsohuwa mai ran karfe Allah ya huci zuciyarki Banda hade wajje irinna maqiya da yan gulma ke yakumbo har kin yarda zamu iyacewa Hakan akanki?

Shiru yakumbo tayi batama kulata ba ta shiga gyara ma kayan data shigo dasu zama tarkacen saiwowi ne da Yan kayan abinci da baza a rasa ba, suna daga tsaye kamar mayu ahakn ma saida suka shiga lelleka ledojin Wani Kallon kallon suka maidawa junan su dayar matan ta Dan tabe baki,Tuni Maman Iman ta danne xuciyarta ta hau murmushi"Cefane kikayi haka ne yakumbo?Haba yakumbo walaknci fa babu kyau Annabi
saw yace ka girmama bakinka ko Yaya suke,yanzu bazaki saurare mu ba kenan?sanda yakumbo ta kammala abunda yake sannan ta juyo tabisu da kallo daddaya tace ke safiya bana son tsugudidi Banda kin maida kanki wata Shashasha Ai knsan Nasan abunda ya  ya kawo ku,gulmace sai ku fadeta inji..maganan yay musu zafi Amma dai haka suka shanye atake suka hau dariyar karfin hali Suna yake hmm su yakumbo kenan Ashe dama kina da labarin shine ko ki aiko mana mutayaki jaje, kobabu komi ai hadiza yarki ce duk abunda ya afku da hadiza kema ya Sameki

Da uban yanayin mamaki yakumbo ta kallesu hanklin ta Adan tashe tace Mekenan ya same hadizar?ciwo tayi?maman Iman tace habawa yakumbo A'a, maganan rufaida fa akeyi
dayar matan tayi saurin cewa eh rufaida yar gidan yaa malam ba?shine mukace toh bari muzo muyi muku jaje Ashe Kuma abunda ya faru kenan...
Mammn Abdul caraf ta tsoma baki "nasha Mamkin Jin Wai rufaidace ta kashe mijinta,dama ace murja ce nasan ta akwaita da baqar zuciya Yo Yakumbo mexaisa yarinya kamar rufaida wanda take shiru shiru ta aikata Abu makamancin Hakan fisabilla..
gaskiya abunkam baiyi dadi ba..Wani shiru yakumbo tayi tana Jin kowannen su sai ayanzu ma hankalinta yabi ya koma kan rufaidar data bari a daki kafun ta fice take take ta shiga tambayar zuciyanta shin Ina take Dan tasan wayyanan munafukai dolene su leka daki su dubata,Adam atakaice yakumbo ta Dan dakata da sauraran su tanayi tana yafece mayafinta daga kafadarta datake shirin dorawa akan window sai tayi kamar sudin take sauraro,daf data Kai wajen ta karkace mitsimitsin idanunta da wayo ta leka cikin dakin Ganin Babu kowa yasata juyowa garesu cikin sauri ta tsura musu ido sosai.

SHADE OF RUFAIDAHHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin