BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.
Part1:chapter 45
Kofar imad yabi da kallo wani irin kasalliyar ajiyar zuciya ce ta kufce masa,ya dade yana zaune abkin gadon cikin tunanin kalaman da muffy ya furta masa yanzu,wani bin saiyaga kamar babu laifin muffyn sa wani bin kuma sai yaga kmr fa akwai,tunanin sun ne yahau saukar mashi da damin tashin hankalin dake nanike a cikin rudewar dayayi akan rayuwar sa shima ayanzu...
tambayar kansa ya shigayi "what is he feeling for that zarah of a girl?so yake ya fayyace makan sa gaskiya tun yanzu domin kar shima yazo ya shiga rudani, babu shakka yasan Mace dayace kawai a kwance acikin kokon zuciyarsa wato rufaidarsa dayake matukar muradi da kaunar ya sake cin karo da ita.
Ahaka ya zauna cikin naxari bacci barawo shiyay awon gaba dashi.Fannin mufrad kuwa tun fitarsa yake nanata zantukan da imad yace angaya masa akan lamarin aurensu,he kind of feel soo embrassed
.. wato Ainau ce ke baxashi awajen yar uwanta danta raina mai wayo ko?no wonder ya lura kmar zarahn nan bata da respect yarinyar sam bata da kunya.
"Dammmn it,sosai ya tsani abunda zaisaka araina shi ko anai masa kallon shashahsa.Kofar dakinsa yay niyyar budewa sai kuma ya fasa ya nufi kitchen ya bude fridge ya sha ruwa dan kadan snn ya fito
Rabonsa dayabi wata mace har dakinta har ya mance Direct ya isa kofar dakin Ainau yayi knock sau daya baijira an amsa ba ya shigo ciki abunsa,jin karar mutum yasa ta dago kai Sanda zuciyar ta ya daka wani irin karkataccen tsalle dataga shine wai ya shigo,cike da karfin halin ta danne zuciyar ta ta zabga masa wani fitinanyar harara mai sanyi,kallon kasar ido tayi masa snn tamaida hanklinta kan wayarta dake kan wani music video datake kalla a you tube zuciyanta na angizo ta data yanka mai rashin mutunci wani na hanata yanace mata tayi hqri taji dame yazo mata dashi, hakanan ta miqe ta zauna tana dan kimtse kimtsen ta snn tajuya mai baya shirin kwnciya
haka kuwa hartayi baccin baice da ita uffan ba ya bude kofar ya fita,ranta a mugun dagule ta kulle idanunta can cikin baccin ta ji an bude mata kofa an shigo again,a hankli tanaji aka mayar da door din aka rufe mutum ne yazo gefen ta ya kwanta kusa da ita ya janyota jikinsa yana shirin janye nityn datasaka da sauri ta buge masa hannu cikin juyi mai tafe da hargagi
kumatunta ya dan ja cikin sigar yaudara yace ke
What is it?tunda ke baki iya nema na ba aini nazo,takasa daurewa ta bude idanunta akansa "im not in need of you..da fushi a muryanta ta furta hakan..cos evrytime ta kalleshi its makes it even harder to breath, she fucking love him soo much irun wanda bazata iya kayyade yawanshi ba.,cikin basarwa yace "baki bukata na?bata amsa shi ba yace okay good for you,bt i am in need and i need it now..ta mugun hade ranta jin yadda maganan san ya tokare mata kirji dan da cikakken iko ya futar
"tace toh a daga min kafa dan Allah ni ka rabu dani.
..jitayi kawai ya rufe mata bakinsa da kirjinsa bai jira ba ya hau lugiguita mata sassan jiki abataso bataso haryaci galaba akanta haukata kawai yakeyi da wasu sabbin salo a dan dole ta bari bori ya hau dan ita kanta mabukaciya ce sosai hka ta barshi ya rage mata zafi,saidai izuwa yanzun ita bajin dadin yin komi dashi takey ba saboda haushi da tsanar halinsa dayake cusa ma zuciyarta wani kunci duk dama tana mutuwar sonsa but right now all she want is to revenge and make him pay, da safe kafin ta gama abunda takeyi harya fita,wanka tayi ta nufi sashen iyayen tabi kowa har dakinsa tayi gaisuwa daganan tayi musu sallama ta wuce wajen aikinta.Fannin zarah kuwa tunda ta isa hotel a jiyan Zee zee take sumulmukarta tana kwasar dadin jikinta yauma kusan kwana sukayi suna abu daya,tun abun na yar dadi tsakanin su har ya dawo na bacin rai sabida gardawan maza uku da zee ta kawo musu suka kwana dasu nan danan zarah tahau bori tana bambami tana nuna rashin qamsuwarta akan Jarabbaben cin da akamata jiya dan kusanna uwaka ubanka suka tashiyi da zee zee din datalura kamar ita karshen hajirace wacce batagajiya da maza ko ince sex dan tamkar ma shine abincin rayuwarta,tamkar wani numfashi haka ta maidashi,abune wanda sam sam bata gajiya ko koshi dashi kullum damuwarta ayi exploring dinta acita kowa ma yacita namiji na mace dabba da mai hankli,she have this maniacal sexual syndrome da ake suspecting ko amfani da wasu kazaman maganin mata ne ya jawo mata su,dan kuwa namiji guda daya baya isarta takoshi saidai inxata hada da kwakwalar mace dan bayan karuwanci sosai zee tayi kaurin suna a harkan lesbianisms kuma sun balain buga kazamin rayuwa da zarah adacann tun suna yara,sai dai ayanzu damuwar zarahn baifi taga tayi aure ba auren ma ta auri imad dan soyayyar shi yana bala'in damunta a kokon zuciyarta fiyeda yadda take bayyanawa a fili ita asalin kaunarsa takeyi bawai zallan dan buktr ta na cika burinta na rayuwa ba..

ESTÁS LEYENDO
SHADE OF RUFAIDAH
Espiritual"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once h...