BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.
Part1:chapter 10
The devil serve my breakfast.A mugun firgice rufaida take kallon bakin matar ayayin da koinanta ya shiga karkarwa mai tsanani koinanta ya nuna alaman firgitarwa,bude bakinta tayi da niyyar bada matar amsa atake sai kuma taji Wani irin nakason zuci ya mamaye ta,firgice ne ya rinka bin jinin jikintta har izuwa sassan gabobin jikinta sai tayi lagwas jikinta babu kwari tamkar wata nakasashiya, cikin yanayin rasa me zatayi da rayuwarta ta sulale kasa rigib ta kifu a kan gwuwarta,Wani irin razanannen kuka mai tsananin tsuma zuciya da shiga jiki ne ya kufce mata wanda bata shirya masa ba
"Wayyo Allah na...
cikin Wani mayuyaci hali Ta riko kanta tana jujjuya shi cikin tsananin daburcewa da zaucewa mai haukatar da gangan jiki,da qarfi ta furta
"Innalillahi wa inna ilaihi rajiun..
Wani irin rawa
Koinanta yakeyi jikinta na shaking tamkar wace aka jonawa electric shock,alamun karayar zuciya da nakasa ne ya gama bayyana ayanayin ta musamman muryan ta daya dishe ya kakkarye ya kuma fita daga na mutum mai sauran hankli
,hannun ta da kafafun banda azababben bari babu abunda sukeyi, kamar wata tsohuwar datayi shekaru dari haka ta nakasa gaba daya ta kasa iya amfani da sassan jikinta gwanin ban tausayi..Wani irin runtse idanunta tayi tana kuka mai zafi cikin yanayin tsumayi kanta na rawa alaman tana cikin yanayin tsananin neman temakon gaggawa daga alkaryar wannan mummunan qaddara dayake shirin tunkarota...
Matar ne ta matso kanta tana mai cigaba da cewa
"Rufaida,ba kukan fa zakiyi ba
Just get up and hear me out ki tabbata kin saurari abunda zan fada miki da kyau
Har yanzu rufaida bata dago ba tayi mata alaman tana sauraruntan da kai..Tace washe gari da safe Zamu fita wajen sa tare da ke"..u were being watched daxun da kika fice so he is suspecting you now.."idan ya tambayeki meyasa kika fito din,karki amsa masa".
In kuma ya matsa sai kice baki da lpyane ..Ni kuma zan sha bakinki ince masa Kina neman sane,did u understand?...
Rufaida ta gyada kanta,kamo yatsun hannunta matar tayi cikin nuna damuwarta tace
But u have to remain very calm agabansan in ba haka ba zai tabbatar da cewa guduwa kike son kiyi kamar yadda suke harsashe daga Nan kuma bazan iya kareki baAhaka suka tsayar da maganan,kowa dai yay shiru after like 4hrs sai gashi har kirar asubahi ta riske su,fita waje matar tayi na mintina kadan kafun ta dawo tazo ta samu rufaida harta idar da sallah sai famar kuka takeyi wanda zai tabbakar maka cewa takai kukanta wa ubanginta ne
Maganganun da sukayi jiya ta kara maimaita mata
So Bata jira rufaidar ta amsa ba tayi saurin dagota tsaye suna fuskantar juna hannunta ta kawar gefe ta shiga share mata hawayen dake kan bulbuluwa daga idanunta"...u have to act very well in har kinason rayuwarki..
Ki daure...a tsorace rufaida ta gyada kanta,cikin tsananin sanyin jiki ta shiga share hawayentan a matukar sanyaye wanda Da kyar suka tsaya,matar tace "muje?...ta gyada kai...sun fara tafiya kenan taga rufaidar taja ta tsaya Nan da nan matar ta juyo tana binta da kallon tuhuma?cikin sanyin yanayi tace"..meyasa kikace nayi Hakan?dame Hakan zai kareni wajen kubutar dakaina daga Nan gida?shin in na amsa cewa guduwa zanyi kashe ni zaiyi?..matar tadanyi shiru can tace 'a'a..bakashe ki zaiyi ba,Amma zaki kwashe azaba irin na wayancan matan,da sauri rufaida ta kalleta sai kuma ta kaudakai gefe bata kara cewa uffan baFita sukayi a dakin matar tana gaba ita tana biyota a baya after like 15 steps saiga wata stairs agaban su,Nan ma basu dade akai ba suka billa cikin wata hadaddiyar falo mai kyau da tsari saidai bame girma ba.
Mutum suka gani a zaune,wearing suits top da bakin wando Duk kanshi ya ccinye da sanko ga Wani uban bald head dayake rabza sheqi tamkar anshafai mangayda,Wani irin faduwa gabanta ya karayi bata kuma dago kanta sama ba,kasa ta cigaba da kalla har suka iso gaban mutumin wanda shikadai ne awajen kuma basai an gaya mata ba sosai jikinta ya bata cewa shine mijin nata wato Alaji BATURE..

ESTÁS LEYENDO
SHADE OF RUFAIDAH
Espiritual"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once h...