chapter. 16

980 165 31
                                        

BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.

Part1:chapter 16
Case 1


States public ministry
las Vegas.

Security ne tam a ciki da wajen asibitin musamman ma kofar icu na babban asibitin garin vegas

Shahararun yan jarida da jounalist sune rututu a waje anata fafatawa da su da polisawa wajen neman cikakken rohoto daga bakin agents gasunan birjik sun taho runduma guda tamkar ba asubahin Allah ba..

Saidai har yanzu ba a iya ce musu komi game da abunda ke faruwa ba, Duk dama ajiya jiyan har labarin mutuwar alaji bature ya zagaya gari cos he is one of the most wanted criminal target da aka dade ana bibiyar lamarin sa na batun child trafficking,forced prostituion,Agent din basu su ce komi ba sabida yanayin jikin rufaida,Yanzu haka itace ta rage musu matakalar cin nasarar su akan case din,cos she is d only witnessed victim alive da Zata iya bada cikakken shaida akan crime din da Alaji Bature yake aikatawa wanda aynzu take behaving kamr ta samu tabon hankli da kuma niyyar su na zuwa dayan gidan domin tarkato sauran thugs din alajin a Inda yake boyesu Kafin ma azo ace za'ayi convicting dinsu abi sauran kan case din
Dan haka komi yy tsayuwar cak

****

6:00am dot imad ya farka daga bacci da kyar shima sabida alarm din gefen gadonshi ne daya damesa da kara yatadashi  tashi yayi ya shiga bathroom dinsa, yadade aciki kafin yafito cikin wani white bathrobe wanda ta amshe kalar fatar jikinshi dats so mild nd soft kamar wani baby, zama yayi abakin gadonsa ya shiga shafa moisturixing cream dinsa mai kamshi,yana bin ko inan aa a tsanake

Can sannan yatashi ya nufi wardrobe dinshi yaje yabude yaciro wani black Gucci blazer da wata baqar logo print t-shirt na parco rabanne yasaka da damammen wando dayan bangaren rigunan sanyin shi ya duba yana tunanin wanda zai saka kafin yajawo wata long chester field coat wanda ya yasaka ta akan rigan cikinshi tazauna ajikinshin tamai kyau sosai,

designers pefs dinsa ta guilty absolute ya fetsfesa sannan ya shimfida dadduma yay salla yana sallame wa yaji kamar ana bugamai kofa..

Wani yatsine fuskarsa yayi sanin bazai wuce mayun gurds dinsan Nan banne, da kyar cikin kasaita yace "come in" bude kofa guard din yayi rikeda wata yar karaman tray da small mug of hot coffee akai karasowa yayi gabanshi ya ijiye tray  din daf dakan dadduman San sannan ya miqe ya tsaya yace
Ur tea sir,and we are leaving in the next 10min..ur flight is taken off by 7.30am sir

Wani daure fuska yayi baice Mashi uffan ba as usual yatashi daga kan dadduman yahau kan gadon yazauna yana mai masa pointing coffee din da yar yatsa alamun ya mikomasa shikam bai damu ba daukan coffen yayi da sauri ya mikamai ya karba yakai bakinshi yay sipping dan kadan sann ya zare a bakinshi batare daya kalli gurds din ba yace "my phone,check it Did anyone call?
Ya fadi ahakan a fili while azuciyarsa yana ta expecting ace ga kiran mufrad Dan yasan kalar zumudin da sukeyi azukatan su yau da ya kasance zasu sake  kasancewa da juna.

Da sauri gurd ya juya yai kan side table ya dauko wata hadaddiyar Apple phone ya Taho dashi yana mikamai yace"your phone  sir,no miss calls"..Dan already da ya danna yaga  babu komi akai dan kwafa yayi baisake cewa komiba yacigaba dashan dan coffee dinsa ayangance harya gama yatashi ahankali ya tattare sauran kananan abunda zai dauka yayi gaba guard din ne ya kashe wutan dakin sannan yabiyoshi waje cikin sauri,zuwan sa ya samu harya shiga motar ya zauna baiyi wata wata ba ya zagaya ya zauna a driver seat suka dau hanyar Airport.

Ko barin anguwar basuyi ba wayarsa yahau Kara,ya dauke kansa yana kallon window ta waje kamar ma bazai bita kan wayar ba sai kuma ya juyo a hankli ya dauka,xai amsa kenan ta katse saboda ta dade tana ringing,dan smirk yy da mamaki ayanayin fuskar sa ganin kirar oganniyar sa chief judge lara willfred a 65yr old American
Wanda ta kwarance akan aikinta take kuma yawan bada imad din goyon baya,kamar Dan cikinta haka ta dauke sa,tun baiya son sakewa da ita har yazo ya fara biye mata yana mugun daraja ta tamkar jinin sa na asali..

SHADE OF RUFAIDAHTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang