BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.
Part1:chapter 21
case1:endingDa sauri kowannen su yake tafiya suna Kaiwa bakin kofar dakin doc Mehra yay saurin dakatar da shi da hannu sannan ya janye shi baya, cikin kwayar idanun sa yake kalla cikin yanka maaa wrning yace Kai ka nitsu Ina gaya maka Ni zan duba lapyar yarinyar kaikuma Babu ruwanka da mahaifin ta kaji na fada maka ko?
,fuskar imad a murtuke da kyar ya gyada mai Kai yace "naji" daga nn doc Mehra ya doka sallama cikin turo kofar imad na biye dashi abaya,..Gani sukayi Babu kowa anan face ma'aikatan asibitin
Cikin sauri imad ya bangaje shi ya karasa gaban gadonta ta ganin Doc Amando yanata famar mata kwaje kwaje an kara sakaya mata respirator a hancinta tayi shataf cikin Wani mawuyacin yanayi bata ko iya motsi
A mugun dame Yace Doc is she alright?
Cikin harshen turanci doc ya dafo kafadun sa yace
Nothing to worry sir
She just had a nevours breakdown
She will be fineWani sanyi yaji aransa da akace mai haka daga na Nan doc ya musu sallama suka fita
A hankli ya sauke Ajiyan zuciya yana maida numfashin sa a hankli,a sanyaye ya karaso har Inda kanta ya ke Wani kallon ta yakeyi tanajin azaban tausayin ta na nakara nakasa masa gabobin jikiHannun ta dake shimfide a gefe ya tallafo cikin nasa
Ya rike sannan ya kwantar da fuskan sa akai yana mai sauke Ajiyan zuciya..yakai minti 5 ahaka cikin saka maganganu aransa wanda shikadai kawai yasan ma'anan su aransa.Yakasance masa tamkar dole ne ya Kare martaban Rufaida ta hanyar rufa mata asiri Amma bayajin zai taba iya hakura ya tursasa ransa yay hkri akan abunda aka aikata ma rayuwarta..
"I have to get justice for her!!..
Aransa ya Furta Hakan da Wani irin xakewa da dagewa.
Duk yadda sukayi nidai bazan bari maganan Nan ta wuce ahaka ba ya shafo fuskanta a hnkli yace"U deserve justice sweetie...I'm going to give your justice..I promise u..wayarsa ce tayi Kara ya sakala hannun sa a aljihun wandon sa ya Ciro ya makala a kunne,yana gama Jin abunda ake fadamai yace ok sannan ya katse wyar Ya cigaba da kallon fuskarta,Jin da yy kamar an dafa kafadan sa yasa saiya dago, Ido hudu sukayi da doc mehra wanda tuntuni yake latsa wayarsa a gefe, ganin yadda yake Kallon sa yasa ya sunkuyar da kansa kasa a hnkli,Nan doc mehra ya janye sa Daga jikinta suka koma can gefe har yanxu bai iya dago kansa sun hade ido ba Wani nannauyan Ajiyan xuciyace ta kufce masa,cikin tattaro nitsuwar sa yace.."Imad...bai amsa shi ba ya runtse idanun sa
"Imad Dan Allah ka nitsu,sumting is not right about this case dukanmu muna bukatar nitsuwa,I hate wen u are stubborn.,u need to relax, Kai da kafimu Iko da ita ayanzu,lumashun idanun sa ya bude yana kallon doc muryan sa kamar Mai shirin yin kuka yace "doc Dan Allah kadena fadamun haka,ka dena cewa inbar Daga hanklina wat thy did to her is beyond wat I can forget that easily..
"He tortured and Abused her,he try to raped her..da sauri ya tsare sa da cewa
"I know imad yarinyar dakanta ta gaya mana komi,I feel soo sorry for her,but I don't want u guys to make a slight mistake,bana so zuciya ta debe ku kuyi abunda zai hallaka rayuwarta ta gaba daya
..juyawa yay ya kalle fuskarta daga can yace"inaga fa ta dawo cikin hanklin ta,its a matter of time before the law will come for her
..amma zan Kara bincikar ta ingani Inda akwai bukatar Kara mata lokaci
Imad yay saurin cewa No no no doc bana so aja Wani lokaci,ana kira na a office din oganmu..
I'm sure yaa sheik yana can so zanje in same su inji me suke tattaunawa I need to know wat to do first,doc mehra yace that's better yana mai dafa kafadun sa cikin Kara karfafa sa,Ajiyan xuciya ya Sauke yace ma doc
"See you ltr...yna furta hakan ya juya ya saka Kai ya fice a asibitin mai gaba daya..Wani babban gorvenment building ya nufa tana tafiyar sa cikin sauri daga ganin sa kasan bai bukatar kula kowa
Isar sa keda wuya aka wuce da shi can sama xuwa Wani hamshakiyar office na lawyoyi wanda ta gaji da haduwa,..
KAMU SEDANG MEMBACA
SHADE OF RUFAIDAH
Spiritual"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once h...